YAN SANDA SUN KAMA DAYA DAGA CIKIN MANYAN YARAN KASURGUMIN DAN BINDIGAR ZAMFARA BELLO TURJI

  Рет қаралды 76,809

Maibiredi TV

Maibiredi TV

Күн бұрын

Пікірлер: 13
@abbagerrard8410
@abbagerrard8410 Жыл бұрын
yan burauban qattan banxa kushiga daji ku nemi turji sae wanda yaxo ya kawo kanshi waw sannan kuxo hadda wani daukan video ko kunya bakuji tir da jamian nigeria wllh allah ya isa
@qweaqwes4026
@qweaqwes4026 Жыл бұрын
Allah kayi mana mgnin su, sai nunawa ba a nuna mana hukunta su, Allah ya hukunta su
@maibireditv
@maibireditv Жыл бұрын
Amin summa amin Dan uwa
@comradejohnchippa4784
@comradejohnchippa4784 Жыл бұрын
President's Kinsmen, ku ci Karen ku ba babaka (chop ur chops without hindrance).
@Suleiman886
@Suleiman886 Жыл бұрын
dan allah aimai adalci
@abushamba613
@abushamba613 Жыл бұрын
Wannan ai yafi Wata 8
@maibireditv
@maibireditv Жыл бұрын
Anya dai
@viewkallo
@viewkallo Жыл бұрын
Tsohon video ne yafi wata 5, kuma wai tambayarmu anan, miyasa a zamfara idan an kama wanda ba fulani ba, kuke rufe masa fuska??
@maibireditv
@maibireditv Жыл бұрын
Shi wannan an rufe masa FUSKA?
@abushamba613
@abushamba613 Жыл бұрын
Atambayar mana pro na Yan sanda Meye hujjarsa ko dalilin Rufe fuskar Mai laifi, Idan basuda raayin agansu Dan Allah suma Daina Hirar dasu bamu buqata, Yanuna kenan akwai Wata manufa, WADDA sukadai suka San dalilin yin hakan, Idan kaduba SP Abdullahi haruna kiyawa Kano state ko Sp Gambo Isa na Katsina Kai Kasan Dole aikin su ya burgeka, Basu Wani rufe fuskar Marar Gsky, Amma anan zamfara wai Marar Gsky Ake suturtawa fuska, Allah kyauta, Ya bamu ZAMAN LPY, Dan Allah adaina Hira da suspect din zamfara, Tinda ba'a so musan su, Ai kobakomai ana gwadin su, domin Koda anbelesu idan mutun yagansu ya Kama kansa
@viewkallo
@viewkallo Жыл бұрын
@@maibireditv ai bafulatani ne wannan, shiyasa aka bude masa fuska, mutane nata magana akai, wlh a zamfara an kama bandits wadanda ba fulani ba, sunfi 200, amman ba wanda aka budewa fuska, idan kaga an budewa mutum fuska, to mafi galibi fulani ne
@viewkallo
@viewkallo Жыл бұрын
@@abushamba613 Allah saka ma da alkhairi, mutane da yawa suna lure da abubuwan da yan sandan zamfara keyi
@maajaenengineering
@maajaenengineering Жыл бұрын
Tuban muzuru
Кто круче, как думаешь?
00:44
МЯТНАЯ ФАНТА
Рет қаралды 3,9 МЛН
When u fight over the armrest
00:41
Adam W
Рет қаралды 26 МЛН
What type of pedestrian are you?😄 #tiktok #elsarca
00:28
Elsa Arca
Рет қаралды 13 МЛН
Real Man relocate to Remote Controlled Car 👨🏻➡️🚙🕹️ #builderc
00:24
Cikakkiyar Wakar Turji (Turji Song)
14:00
AlameZone Tech
Рет қаралды 25 М.
Кто круче, как думаешь?
00:44
МЯТНАЯ ФАНТА
Рет қаралды 3,9 МЛН