Yanda aka kashe sarkin kanya kebbi bayan sace shi, tare hanyar zamfara da kashe mutane da sace wasu

  Рет қаралды 20,521

Abu Aisha Nbnews

Abu Aisha Nbnews

Күн бұрын

Пікірлер: 70
@MouctarisaddiSaddi-ds4ny
@MouctarisaddiSaddi-ds4ny Ай бұрын
Gaskiya Nigeria sai godiya Allah yakawo zaman lapiya
@UmarMuhammad-vu9mj
@UmarMuhammad-vu9mj Ай бұрын
Allah ubangiji ya jikan sarki da rahama. Allah ubangiji ya mana maganin Yan bindigan nan dasu da masu Goya musu baya
@zainabmusa4199
@zainabmusa4199 Ай бұрын
Allah ya gafarta maka Baba isah daya, sarkin garin mu ne.jahar kebbi ne karamar hukumar danko/wasagu . wallahi sun dade suna farautar rayuwarsa. to yanzun su zauna ga duniya nan wanda baizo ba ma tana jiransa
@wasilawasila1773
@wasilawasila1773 Ай бұрын
Allah ya masa Rahma sukuma Allah ya shiryasu Allah yakawo mana dauki
@Nuramuhammad-uy4ok
@Nuramuhammad-uy4ok Ай бұрын
Wallahi malam wannan maganan gaskiya ne sanata shehu buba mutumin arzikine Kuma yawancin yan uwansa muna tare dasu Ni nasan Dokan daya kafa ma yan'uwan sa cewa duk wanda yana fashi ko makamancin haka to shida kansa zansa a kamashi
@AbuAishaNbnews
@AbuAishaNbnews Ай бұрын
Wannan gaskiya ne.
@IndoAbdullahi
@IndoAbdullahi Ай бұрын
Kai Jama'a Allah yayi mana tsakani da rashin imanin karshen zamani Saisu dage babu damuwa itama Jahannama nan tana jira hawuya mudai dage da addu'a akwai Allah wanda baya bukatar lauya ko canba
@abdoulazizkassoumi4663
@abdoulazizkassoumi4663 Ай бұрын
Allah ya jiqan sarkin kanya, to sauran saraki ya kamata ku shiga taitayinku, kuna daurewa shuwagabanni azzalumai gindi, kuma abin ya fara kawwowa a kanku, Allah ya taimaki yan Nigeriya kuma Allah ya kawo qarshan bandits, kyma inaga har da laifin wasu maluma. Tun a baya su bari a sanar da matunan karkara addinni, wasu dikkikan maluman galgajiya suka ki, kuma su ka ki su karantar da mutana nan, su kayi ta musu tatsuniyan walliyai, yau gashi bakin jahili ya dau bindiga yana kashe mutane yana cewa Allahu Akbar, Allah ya isa Wallahi.
@Mohamed-d6t5h
@Mohamed-d6t5h Ай бұрын
Ina lilahi wa ina ileihi raji'un Allah ubangiji ya jiqanshi da rhm Allah ya gafartami😭😭😭😭ya ubangiji Allah ka tonawa wa anda sukayimishi wanan aiki asiri ya Allah ka bi mishi hakishi 🤲🤲🤲🤲
@ابراهيمالانصاري-ص6ن
@ابراهيمالانصاري-ص6ن Ай бұрын
Allah yagafartamichi Allah yasa yahuta Allah yasa ce tafiye michi nana
@AbuAishaNbnews
@AbuAishaNbnews Ай бұрын
Amin
@abdouhalilou-r8x
@abdouhalilou-r8x Ай бұрын
ai yagama magana tunda yace Allah ba sauran wani zance
@idrissalisu8340
@idrissalisu8340 Ай бұрын
Allah ya kyauta
@Nuramuhammad-uy4ok
@Nuramuhammad-uy4ok Ай бұрын
Allah ya jikan sarkin kanya ya Allah 👋
@MamanrabiouHima
@MamanrabiouHima Ай бұрын
Allahu Akbar wannan Nigeria kenan alhamdullah Allah dabai Halliceni a Nijeriya ba wllh
@Chamaki-qb9eu
@Chamaki-qb9eu Ай бұрын
Subbahalla Allah ubangiji yasa sunhuta 🤲🥹
@abdulsalamfamille2158
@abdulsalamfamille2158 Ай бұрын
اللهم آمين يارب العالمين
@yahyalawal3998
@yahyalawal3998 Ай бұрын
Salam Alaikum. Malam mai tambaya ya nuna raunin imani a nan. Ya maida tsoron Allah bakon abu. Yana nuna guru da laya ne abin dogara a irin wannan lokacin. Allah Ya kara mana karfin imani.
@Maryam123-zs3ni
@Maryam123-zs3ni Ай бұрын
Allah.kasakamashi..yaimana.magani.kaijama.a
@hassanmusasada4251
@hassanmusasada4251 Ай бұрын
Shi Kenan Yau Ankashe wan nan gobe an kashe wan chan, Babu magani , Tir da qhugabannin Nigeria,
@MdMohammad-g7l
@MdMohammad-g7l Ай бұрын
ياالله😢😢
@ISAHAKHALAMAI
@ISAHAKHALAMAI Ай бұрын
GAYAMUSU YAN WAHALANE😢😢😢😢😢😢😢😢😢😢
@belloyahaya8007
@belloyahaya8007 Ай бұрын
Allah ya gafarta masa
@AbuAishaNbnews
@AbuAishaNbnews Ай бұрын
Amin
@SaidouMati-fl6vn
@SaidouMati-fl6vn Ай бұрын
Inalillahi waïna ileihi rajuû
@hamisuzangohamisuzango5448
@hamisuzangohamisuzango5448 Ай бұрын
ameen ya allah ya jikan musulmi
@رقيهالهوساوي-ظ2ك
@رقيهالهوساوي-ظ2ك Ай бұрын
RAhAMA usman Muslim ne baaso
@MamanrabiouHima
@MamanrabiouHima Ай бұрын
Allah ya jikansa da rahama
@SamallaIbrahim-yc4cu
@SamallaIbrahim-yc4cu Ай бұрын
انا لله وانا اليه راجعون من ،😭😭😭😭😭
@mubasshirabubakar
@mubasshirabubakar Ай бұрын
Allah ya kawo mana karshen wannan abu
@LawaliTOROGao-sq2tz
@LawaliTOROGao-sq2tz Ай бұрын
Gaskia shuwagabanni Nigeria ba suda Imani.kunaji kuna gani .anatakashé mutane sunagani Sun kasa magancé😭😭😭 matsalar tsaro .Nigeria Kenan komi zasuyi basayin gaskia azzalumai sunfi mutanen kirki yawa ,shiyasa Yanzu dan Nigeria duk rantsuwarda zaiyimaka dan uwa kada kayarda dashi KO Yana rantsuwa all qurani Yana fitowa gabakinshi kada kayarda 🇳🇪👈
@TUNATARWAHAUSATV
@TUNATARWAHAUSATV Ай бұрын
Kaji d'an wahala toh kada ayarda damu d'in mana saime toh, Amma kada kamanta duk lalacewar mutane akwai na kirki. mtwwww
@AboubacarIbrahimAboubacarIbrah
@AboubacarIbrahimAboubacarIbrah Ай бұрын
​@@TUNATARWAHAUSATVkaima yakamata kakaranta maganarshi kafin Kayi Magana bakaji yace azzalumai sunfi nakirki yawa
@TUNATARWAHAUSATV
@TUNATARWAHAUSATV Ай бұрын
@@AboubacarIbrahimAboubacarIbrah Eh Kuma hakane, sai yanzu naqara fahimtar mgn, toh Ina Mai bashi haquri 🙏🙏
@aysaahmmed7925
@aysaahmmed7925 Ай бұрын
😭😭😭😭😭😭
@UsmanAbdou-z6u
@UsmanAbdou-z6u Ай бұрын
انا الله وانا اليه راجعون
@FatimaUmar-r5m
@FatimaUmar-r5m Ай бұрын
Ameen ya Rabbi
@AliyuYusuf-c3l
@AliyuYusuf-c3l Ай бұрын
Kebi ne ba neja ba
@AbuAishaNbnews
@AbuAishaNbnews Ай бұрын
Na gode.
@RabeRabe-o2m
@RabeRabe-o2m Ай бұрын
😭😭😭😭😭😭☝️🤲😭
@ismailbawanallah2199
@ismailbawanallah2199 Ай бұрын
Inna lillahi wa'inna ilaihirraji'un allah ya gafarta masa
@Habibamuhammadd
@Habibamuhammadd Ай бұрын
Amen ya Allah
@AbuAishaNbnews
@AbuAishaNbnews Ай бұрын
Amin
@muhammadsaminuayagi4880
@muhammadsaminuayagi4880 Ай бұрын
Maganganunka gaskiyane
@HamisuAliyu-x4j
@HamisuAliyu-x4j Ай бұрын
Allah yamasa rahama
@MuntaridanauduMuntaridanaudu
@MuntaridanauduMuntaridanaudu Ай бұрын
😢😢😢
@youssoufabdouscience3523
@youssoufabdouscience3523 Ай бұрын
انا لله وانا اليه راجعون
@Maryam123-zs3ni
@Maryam123-zs3ni Ай бұрын
😢😢😢😢😢
@YounussaMohamade
@YounussaMohamade Ай бұрын
Mu hausawa fullni so cea amanra mu
@BodiboBoco
@BodiboBoco Ай бұрын
Thanks Mr Abu aisha see u right on this but on Iran u wrong very wrong ok don't say what u don't no better be quiet
@EvansKennedy-q8h
@EvansKennedy-q8h Ай бұрын
The fulanis re killing the Hausas emir, putting there own brother's fulanis, while Hausas people re seen as nothing, so so funny, the Hausas land's re gone
@اناانت-ص6ذ
@اناانت-ص6ذ Ай бұрын
😢😢
@ChaabaneRezgui
@ChaabaneRezgui 28 күн бұрын
😅😅😅😅😅😅😅😅😅😂😂😂😂😂😂
@walidiallahi
@walidiallahi Ай бұрын
😂😂 Allah yajeqanshi dagafara
@auwalabubakar5614
@auwalabubakar5614 Ай бұрын
Malam bafa duk fulanine yan ta addaba
@hassanmusasada4251
@hassanmusasada4251 Ай бұрын
Don kurika Adalci batun kabila'ci ba hujja bane , ayi magani Yan ta Adda kowa'e ne kawaii , Kudai'a Linke mutane da sunan labila'nci
@Habiba779-om5bd
@Habiba779-om5bd Ай бұрын
🤲🤲🤲🤲🤲😭😭😭
@YauOil
@YauOil Ай бұрын
Jikukin dan ta ada danfudiwu ne fulani jinita adanch ne kufulani
@mansurismailayelwa4831
@mansurismailayelwa4831 Ай бұрын
Kai dai Anyi Babban Wawa Anan 😏
@AbdallaSuliman-w4h
@AbdallaSuliman-w4h Ай бұрын
😥😥😥😥😥😭😭😭😭🤲🤲🤲
@buharimusa7185
@buharimusa7185 Ай бұрын
😭😭😭🤲🤲🤲🙏
@mdkmsato3913
@mdkmsato3913 Ай бұрын
😢😢😢
@gmlibya-5359
@gmlibya-5359 Ай бұрын
😭😭😭😭😭
@ShaawanaMuhammad
@ShaawanaMuhammad Ай бұрын
Jahar kebbi ne ba nijer ba
@zahraddeenusman2061
@zahraddeenusman2061 Ай бұрын
Nima haka nafada
@AwllAwll-q6h
@AwllAwll-q6h Ай бұрын
😭😭😭😭
IZZAR SO TAKUN FARKO SEASON 2 EPISODE 5 WITH ENGLISH SUBTITLE
51:11
Из какого города смотришь? 😃
00:34
МЯТНАЯ ФАНТА
Рет қаралды 1,9 МЛН
Миллионер | 3 - серия
36:09
Million Show
Рет қаралды 1,2 МЛН
Tarihin Janar Murtala Muhammad: Shugaban Najeriya #4
18:03
Aminiya Trust
Рет қаралды 410 М.
سورة البقرة كاملة رقية للبيت, علاج للسحر - القارئ علاء عقل Sourate Al-Baqara
3:52:00
Nigeria Super Eagles 1 VS 1 Benin Republic- Goals & Highlight - 2025 AFCON QUALIFIERS
19:39
Dr. Victor Ademola (AdemolaVictorTv)
Рет қаралды 275 М.
Из какого города смотришь? 😃
00:34
МЯТНАЯ ФАНТА
Рет қаралды 1,9 МЛН