Masha allah yayi kyau Allah yataimaka yabada nasara 🤲🤲🤲🤲
@sancynewtv5452Күн бұрын
Amin ya hayyu ya ƙayyum Allah ya bamu nasara baki daya
@allmatterstv49523 күн бұрын
Missing you a lot 😢kawai lokoci daya kuka daina yin vedio
@sancynewtv5452Күн бұрын
I know, nayi laifi amma a taimaka a yafe mun pls, na koma skul ne to shi ne dalilin yin shiru na amma ko ynx kafin na koma zan ajiye muku sababbin kalamai kudan ji dasu kafin na dawo kuma 😅 ayi hakuri
@allmatterstv4952Күн бұрын
@sancynewtv5452 Alright apology accepted Muna nan munajiranka Allah ya Kara batsira
@OumarSaidou-p6c3 күн бұрын
Assalam aleikoum limamin masoya kouma madubina .Fatana allah yasa shurun da akayi lafia law kuke.
@sancynewtv5452Күн бұрын
Wlh lafiya ƙalau dan uwa, ina dai zuwa makaranta ne, shiyasa na dan ɓuya amma ai kunsan kuna a raina har kullum
@OumarSaidou-p6c12 сағат бұрын
@sancynewtv5452 Godiya muke sosai bisa muhimancin da ake bamu limamin masoya. Allah ya bada sa'a .
@MuhammadMuhammadAbdulkad-nq5qf3 күн бұрын
Allah yakara muku daukaka ❤❤❤
@sancynewtv5452Күн бұрын
Amin ya hayyu ya ƙayyum Allah ya ƙaremu baki daya
@Umarauwalgas3 күн бұрын
Sancy Kwana da yawa
@sancynewtv5452Күн бұрын
Wlh alhamdulillahi, Fatan kuna lafiya, ya sanyin nan da ake suburbudawa 😅 ina nan tafe da sabon aiki in sha Allah
@jbdankawuКүн бұрын
Sancy kwana dayawa inakashiga??
@sancynewtv5452Күн бұрын
Alhamdulillahi, Fatan kuma kuna lafiya, in Sha Allah kafin na koma skul to zan ajiye sabon zubi 💪