YANDA TAKAYA TSAKANIN ATTA BAMAGUJE DA BARAYIN SHANUN SARKIN ZAMFARA TACIKIN WANNAN SHIRI NAMU.

  Рет қаралды 16,391

DAWA HAUSA TV

DAWA HAUSA TV

4 күн бұрын

Dan allah masu neman number na atta sujiramu zamusa a comment section

Пікірлер: 38
@muwafaqumar1143
@muwafaqumar1143 17 сағат бұрын
Atta hwaqo. Hatsabibin Dan tauri, muna yara munsha kallon wasarsa. Komai girman karfe sai ya kare. Yaransa basa yankuwa. I could remember akwai wata shekara yarinyar sa ta taso daga primary aka daukota akata yankata kuma bata yankuba. I know this man for the past 25years.
@jaafarcommando9758
@jaafarcommando9758 2 күн бұрын
Alhaji Atta Bamaguje. (Atta Faƙo).
@ZakariIsmaila-bh3hy
@ZakariIsmaila-bh3hy 3 сағат бұрын
❤❤ina da bukata magani alhaji atta❤❤❤🎉
@SAaduAliyu-zg7mh
@SAaduAliyu-zg7mh Сағат бұрын
Yanzu mai irin wnnn shekarun ace baya Sallah koda yake ba a yanke kauna Allah mai gafarane ga bayisa Allah yabaka ikon tubah na gsky kuma Allah yabamu ikon gamawa da Duniya lpy alfamar mazon allah sallahu alehi wassalam
@McFulani
@McFulani 9 сағат бұрын
Allah ya shirye mu, wannan asara har ina
@muwafaqumar1143
@muwafaqumar1143 17 сағат бұрын
The man is very honest. Lokacin yana duba gari, idan dabba tayima barna sai ya kamota.
@aliyuadam9849
@aliyuadam9849 18 сағат бұрын
DAN ASARA KENAN WAI MAKKA YANA KALLO ANA SALLAH😢😢😢😢😢😢
@muwafaqumar1143
@muwafaqumar1143 7 сағат бұрын
Atta hwaqo na bawa guza mai zan zana
@aliyuadam9849
@aliyuadam9849 18 сағат бұрын
Lallai anyi asarar rayuwa anan gaskiya😢😢😢
@rilwanuabubakar594
@rilwanuabubakar594 Күн бұрын
Faduwan Gaba Asaran Namiji, Kowa Ya Tuba Dun Wuya Ba Lada
@auwalharuna4749
@auwalharuna4749 2 күн бұрын
Slm daga garin lagos 😅🎉
@Fanda2
@Fanda2 2 күн бұрын
Tsufa yayi gardama.
@major9292
@major9292 2 күн бұрын
Irin wadannan maguzawan ne idan ka hadu da marasa imani suke rikida suna kashe maharba
@iPHONE-hm7kg
@iPHONE-hm7kg 2 күн бұрын
Ehkon allh
@major9292
@major9292 2 күн бұрын
Lalle kuwa shaidan baya jifan shaidan....
@musamustapha5167
@musamustapha5167 2 күн бұрын
Don allah shi wannan bawan allah awane gari ya ke dazama
@DAWAHAUSATV
@DAWAHAUSATV 2 күн бұрын
Zamfara
@Rabiu0190
@Rabiu0190 4 сағат бұрын
Anka Local Government, Zamfara State.
@NafiuAbdullahi-mx6sj
@NafiuAbdullahi-mx6sj Күн бұрын
Kai Dan Jarida Kachika Tsoro Haba
@mohammedlawal3721
@mohammedlawal3721 Күн бұрын
😂 wallahi yaban dariya Wai can inda suke jefe jefensu
@AuwaluMuhammad-zn7vo
@AuwaluMuhammad-zn7vo 17 сағат бұрын
Alabuda maidawa
@user-oy2bm6wy5z
@user-oy2bm6wy5z 12 сағат бұрын
Mai yasa baka kawo taimako a garinku
@user-tv2mq6qr5g
@user-tv2mq6qr5g 2 күн бұрын
shedani bayajifar shedan
@muwafaqumar1143
@muwafaqumar1143 17 сағат бұрын
Bari infada muku yaransa Na Kano Sufyanu Kulli Kwabe etc
@muwafaqumar1143
@muwafaqumar1143 17 сағат бұрын
Akwai sanda zakaran mutumin nan yasha wasu ruwa agidansa ya kasa yankuwa😅
@MustafaMuhammadAdam
@MustafaMuhammadAdam Күн бұрын
Dan Allah zan samu number shi
@FannaShirem
@FannaShirem Күн бұрын
Allha yasa kanada rabo
@user-ft4bm4pk6i
@user-ft4bm4pk6i Күн бұрын
Ameen
@hamzaisa9737
@hamzaisa9737 3 сағат бұрын
Toh yakamu Bello Turji Mana 😂😂
@muwafaqumar1143
@muwafaqumar1143 17 сағат бұрын
Duk abinda mutumin ke faɗa kaɗan ne fa. Da kunsanshi da zakusan hatsabibi ne😂 baida tsoro ko alama.
@aliyuadam9849
@aliyuadam9849 18 сағат бұрын
To yatafi ga kidnappers nan suna kone mutane
@jibrinkanta472
@jibrinkanta472 Күн бұрын
😂😂😂😂😂
@mhmd-rc9bz
@mhmd-rc9bz 2 күн бұрын
Hhhh😂
@muwafaqumar1143
@muwafaqumar1143 17 сағат бұрын
Atta hwaqo yake fa. Hwaqo baka haki 😂
@hashimusani3755
@hashimusani3755 Күн бұрын
Kaji tsohon banza waishi harganin yake yayi abin gwaninta,to idan kai wanine miyasa ake rabaku da gidajenku a jahar zamfara to kakashesu mana wawan Tsoho.
@AliBross-ju8iy
@AliBross-ju8iy 18 сағат бұрын
Amma Kai jahiline babba
@hashimusani3755
@hashimusani3755 11 сағат бұрын
Au to daman gayama nayi ni mai ilimine magoyi bayan shirka
@saidoumamanyahaya4192
@saidoumamanyahaya4192 2 күн бұрын
Ikon allah gaskiya ne
Alat Seru Penolong untuk Mimpi Indah Bayi!
00:31
Let's GLOW! Indonesian
Рет қаралды 10 МЛН
small vs big hoop #tiktok
00:12
Анастасия Тарасова
Рет қаралды 23 МЛН
HIRA TA MUSAMMAN TARE WAKILIN AREWA NA SARKIN BAKAN KANO
22:26
DAWA HAUSA TV
Рет қаралды 2 М.
GIDAN SARAUTA SEASON 2 EPISODE 12
1:11:02
Maishadda Global Resources
Рет қаралды 278 М.
YAU MUNKOMA SOKOTO GAMU GA NA MANU KURAR KARFE BALAN BARGA
34:19
DAWA HAUSA TV
Рет қаралды 18 М.
HIRA TA MUSAMMAN TARE DA YA,U MAI ALJANU
18:57
DAWA HAUSA TV
Рет қаралды 1,7 М.
KASHI NA UKU:- HIRA DA ALHAJI AUWALU KAURA CHIROMAWA
22:46
DAWA HAUSA TV
Рет қаралды 15 М.
Alat Seru Penolong untuk Mimpi Indah Bayi!
00:31
Let's GLOW! Indonesian
Рет қаралды 10 МЛН