Kaji maganar ta gaskiya zala Allah yasakama da Alkhairi
@abuammarbare884120 күн бұрын
Zagi bayada Anfani, Duk wanda zeyyi NASSIHA ya kulla niyya my kew, to In sha'Allah zey Anfanar
@amamdgw6620 күн бұрын
Kawai kutayamu da Addua
@abuammarbare884120 күн бұрын
Allah sheryemu mu duka, Allah kare yan uwana a Niger da Nigeria
@MadiBra-f9d20 күн бұрын
Savedir que da gomnatin suke neman kudi da Yan ta'adda a nageria....😢
@amamdgw6620 күн бұрын
Dan Allah adaina zagi, Kuma Allah ne yakawo muku agaji Allah yakawo muku shugaba me kaunarku na soja mu talakawan Nigeria munsan gwamnatin Nigeria tana zalintarmu mu talakawanta,amma bayadda zamuyi anfi karfinmu saidai Allah ykawo Mana dauki, amma kudaina zagin my my talakawan Nigeria, idan zakuyi zagi munyarda ku zagi munafukan shuwagaban nin Nigeria.
@abuammarbare884120 күн бұрын
Zagi ba dabi'ar musulmi ce bah, Allah Sa wawayen cikinmu suji Nasihar da Ake musu
@MadiBra-f9d20 күн бұрын
Am'ma Ku hardama malamanku munafikayne saboda basu fadin gaskiya Kuma su suke taymakama azaluman tsikinku😢
@AbukarmallumBukar20 күн бұрын
Kadaina yen arewancin Nigeria muma Muna goyon bayan tchani Amma mu yen nigeria ne
@AminuDanjumaumar19 күн бұрын
Karyar banza aina kuka samu number dinsa mufa bamasan karyar banza aina kuka sansa
@SakinaYahuza20 күн бұрын
To ko wannan video kadai ya gasgata maganar genar Tchani ta tabbata mu yan Nigeria gaskiya ce ba a so kawai sai Zangon kasa yan siyasa suke mana amma mun ki ganewa