Yanzu_Yanzu: Headquarter Tsaron Nigeria Ta Karyata Matar Seaman Abbas Babu Wanda Ya Tsare Ko Kamashi

  Рет қаралды 15,982

Karatuttukan Malaman Musulunci

Karatuttukan Malaman Musulunci

Күн бұрын

Пікірлер: 31
@hafsatusabdullahi8471
@hafsatusabdullahi8471 Ай бұрын
Jama'a kuji tsoran Allah wallahi Allah baya zalinci kuma baya gyangyadi balla bacci yakama shikuma mu tuna akwai rakibu da atidu sina nan suna rubutu akan kowanne bawa kuma za'a karbi saka mako yaumulkiyama Allah ya sa mudace Ameen
@RabiuGaya
@RabiuGaya Ай бұрын
Idan kunkaryatata Yana Ina kujistoron Allah kufitomata da mijinta domin Allah domin Allah baya ragawa azzalimi
@YahayaYusuf-v8o
@YahayaYusuf-v8o Ай бұрын
Allah ya,Isa
@JawadYahaya-b9v
@JawadYahaya-b9v Ай бұрын
Allah ubangiji yabayyana gaskiya
@harohusmanaishatu3554
@harohusmanaishatu3554 Ай бұрын
Amin ya Hayyu ya qayyum, Ahmed Isah Allah Ubangiji ya biya ku da gidan Aljanna Alfarmar Annabin Rahama Rahama.
@hamisuzangohamisuzango5448
@hamisuzangohamisuzango5448 Ай бұрын
Toh Allah Ubangiji ya baiyyana Gaskiyar lamarin Kuma Allah ya fitar dashi
@JawadYahaya-b9v
@JawadYahaya-b9v Ай бұрын
😢
@IbrahimYau-hs6cd
@IbrahimYau-hs6cd Ай бұрын
Wlh malam nima bansansuba sai awannan lokacin allah yasaka mata da alkhairi
@harunasani-l1v
@harunasani-l1v Ай бұрын
Salaam, Kai kustaya kuji Nigeria sai Allah , bawani mataki daza adauka ba gashi an karyaba ance abunma baifaruba, hesabe sai LAHIRA
@YahayaYusuf-v8o
@YahayaYusuf-v8o Ай бұрын
Gaskiya
@BelloTakai-s1y
@BelloTakai-s1y Ай бұрын
Kaji makaryata ko azalumai bakomai akwai Allah
@MustaphaIbrahim-w2p
@MustaphaIbrahim-w2p Ай бұрын
Defense headquarter basu fadi Gaskiya ba musamman da karamin ministan tsaro matawalle yasa baki ai dolene ayi munafinci.
@OumarouFatchima5-yh5dh
@OumarouFatchima5-yh5dh Ай бұрын
Allah ya kubtar mata da mijin ta yadawo gare ta🤲🤲🤲
@AbubakarAliyu-i7h
@AbubakarAliyu-i7h Ай бұрын
Mlm ahamed isa allah y biyaka
@NaziruMurtala-si2lk
@NaziruMurtala-si2lk Ай бұрын
Karya suke azzalumai!
@habibayakubu1283
@habibayakubu1283 Ай бұрын
Akwai jama'a ALLAH yahadaku da Mala'ikun lahira na azaba aranar gobe kiyama Zakugane karya take
@selysuserlysu9382
@selysuserlysu9382 Ай бұрын
Toh Ba'a Tsare Shi Ba, Kuma Ba'a Kama Shi Ba, Yana Ina ?
@shehusani7241
@shehusani7241 Ай бұрын
Hmmm Allah zai kamaku
@bellobabayo1670
@bellobabayo1670 Ай бұрын
Borinkunyadai
@LawanZainab
@LawanZainab Ай бұрын
da Allah kutemaka kuyimata adalci kodashine karshen abun alkairin da xako aikata arayuwa
@salisdanhajiya4544
@salisdanhajiya4544 Ай бұрын
Gsky nageria dole ta'addanci yayi yawa a nageria ko waye aka zalinta ba amasa adalci ba dole ya zabi zama dan ta'adda yafara cin uban azalumai ma karyata
@AzumiSuleiman
@AzumiSuleiman Ай бұрын
to Ina ya shiga
@KULUWAGARBA
@KULUWAGARBA Ай бұрын
Mi soja suke nufi to? Wallahi dai Allah na ganinku
@muhammadlawalaliyu1912
@muhammadlawalaliyu1912 Ай бұрын
To Shi ya tsare kanshi Kenan?
@smartsmile3935
@smartsmile3935 Ай бұрын
Amma ba a gama binciken bane kuma Har sun fitar da sanarwa ?anya zasuyi adalci kuwa?
@YakubuYunusa-k3v
@YakubuYunusa-k3v Ай бұрын
toh makarya ta munji karya take vidion da muka Gani gutsun uwarku ne azzalumai kuji tsoron Allah Kuma abokin sa ya fitoh ya fada gaskiya Kai Kuma Ali gusau kake koh WA Muna Ganin girmanka Kar kasa mufara ma wani kallo fa shi ms Adamu uban waye ne shi da baza ku hukunta shiba
@sulaimanzakari1703
@sulaimanzakari1703 Ай бұрын
kasan inme fada bashida hankali Mai sauraro Yana da hankali
@HANDGUNMAN9211
@HANDGUNMAN9211 Ай бұрын
Toh inba'a kama mijin nata ba mai ake nufi so ake ace huaka ya kama shi rehabilitation aka kai koh
@redsniper327
@redsniper327 Ай бұрын
Makaryatan banza kawai
@abubakarmuhammed9000
@abubakarmuhammed9000 Ай бұрын
Uhmmm
@GarbaMamanelawal
@GarbaMamanelawal Ай бұрын
Wai ita batasan mijonta na tsareneba
Family Love #funny #sigma
00:16
CRAZY GREAPA
Рет қаралды 51 МЛН
The Singing Challenge #joker #Harriet Quinn
00:35
佐助与鸣人
Рет қаралды 35 МЛН
ТЫ В ДЕТСТВЕ КОГДА ВЫПАЛ ЗУБ😂#shorts
00:59
BATEK_OFFICIAL
Рет қаралды 3,7 МЛН
Hatsarin da muke ciki na ƴan tatsine ga kuma bayyana Lakurawa daga wata ƙasa cikin Nigeria
12:18
Hoto da Bidiyo: Fatawar Prof. Isa Pantami d Dr. Sani Umar R/Lemo sun warware cace-nace
10:08
Karatuttukan Malaman Musulunci
Рет қаралды 13 М.
Hoto ko Bidiyo: Bayanin Shigar Jahillai harkar Ilimi / Sheikh Sani Alkanawi
33:53
Karatuttukan Malaman Musulunci
Рет қаралды 3,4 М.
MR IBU VISITS BREKETE FAMILY:  SEE WHY
20:56
Brekete Family
Рет қаралды 1,3 МЛН
Jawabin kan naɗin 'Maji Daɗin Daular Uthmaniyya' da Sarkin Musulmai yayi Prof. Pantami
8:49
Bayyanar Lakurawa Babban hadari ne a Nigeria
7:42
Karatuttukan Malaman Musulunci
Рет қаралды 9 М.
Family Love #funny #sigma
00:16
CRAZY GREAPA
Рет қаралды 51 МЛН