Yanzu-Yanzu || Malaman Da sukafi Dr Idris Zafi🔥A Izala Sun Chanza Saboda Kuɗi

  Рет қаралды 4,670

Musulunci Na Gaskiya

Musulunci Na Gaskiya

Күн бұрын

Пікірлер: 44
@Abdulahimansur
@Abdulahimansur Ай бұрын
Gaskiya ne mlm wannan shine damu war mafi yawan malamai Riga hula takalmi.allah yasa mabiya su gane
@AbubakarMuhammed-sw3ip
@AbubakarMuhammed-sw3ip Ай бұрын
Amen
@hamzamuhammad4261
@hamzamuhammad4261 Ай бұрын
Wlh idris abdulazeez yayi hannun riga da sunnar annabi wlh ruguza sunna yakeyi kuma inajimai tsoron qashenshi
@Nazirubkk
@Nazirubkk Ай бұрын
Dr. Dan Allah kure addini sai Allah ya kareku bawai kullum sai kare Dr. Idris ba
@alimahmoud1464
@alimahmoud1464 11 күн бұрын
Allah yasa a gane kuma yasa mu gama da duniya lafiya, Allah ya bada lada amin.
@SaniNasir-k6u
@SaniNasir-k6u Ай бұрын
Allahu akabar malam Allah yasaka da alkairi
@NajeebNasiru-b8e
@NajeebNasiru-b8e Ай бұрын
Masha Allah
@abdoulayedouka5586
@abdoulayedouka5586 Ай бұрын
Macha Allah
@AbubakarAbdurrauf-ws6us
@AbubakarAbdurrauf-ws6us Ай бұрын
Allah ya Kara basira mlm
@shamsudeenusman-qw6nr
@shamsudeenusman-qw6nr Ай бұрын
Duk wayannan malaman da Ka kawo ba Mai zage zage da cin mutunci irin Dr Idris
@khalilullah_tv
@khalilullah_tv Ай бұрын
Kai bawan ALLAH gaje kaji karatun kabiru gombe ananne zakagane yana cin mutunci dahiru baucchi wato raasul jarimah
@alhaliyumuhammadinuwa7766
@alhaliyumuhammadinuwa7766 Ай бұрын
Arna masu rabakan addinin musulunci izala makiya iyayen manzon allah
@mamaneoumarou543
@mamaneoumarou543 Ай бұрын
❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤ Jazak'allah khairan qu'Allah te protège contre les maux
@RabilouSani-g7x
@RabilouSani-g7x Ай бұрын
ما شاء الله تبارك الله وجزاك الله خيرا
@matchawdikaini2139
@matchawdikaini2139 Ай бұрын
Saying it like it is ,Masha Allah mungode
@Ibrahim-bg1ey
@Ibrahim-bg1ey Ай бұрын
Ma.sha.allah allah ya kara sibati
@IssiakouAhmadou
@IssiakouAhmadou Ай бұрын
Waywaye adon tafiya. Allah ya yi albarka dr
@LawalSulaiman-h5g
@LawalSulaiman-h5g Ай бұрын
Malan kayi hakuri amma gaskiya kashiga rudani sabida qoqarin kare malamin ka duk wa'inda ka lissafo ba salon karantarwar su kenan ba yaqi sukeyi da bidi'a shikuma dr. Idris neman kuskuren malamai yakeyi kuma wlh akwai cin mutunci aciki😢
@KochechekaraoBoubacar
@KochechekaraoBoubacar Ай бұрын
Toh ahlissunnan malaiiku né da ba ai musu gara? Kenan waazi ya qaré kan an bidia kaway, wly kuji tsroron Allah
@MARYAMTUKUR-de1ih
@MARYAMTUKUR-de1ih Ай бұрын
Gaskiya bakada adalchi Amma ba laifinkabane Kai ma karenakan kakaeyi ,kukuna da dama ku kare naku ammasu basuda Daman kare masu kenan don abakua son daawan Dr, tauhid Allah ye sa wwaga ,
@MARYAMTUKUR-de1ih
@MARYAMTUKUR-de1ih Ай бұрын
​@@KochechekaraoBoubacarkasan Mai son Rai ai bazaa iyamasaba ,dadin abun duk inda sukayi wa Dr tauhid sharri haka Allah Kuma yeke dada sa masu son gane gaskiya ganewa alhamdulillahi
@LawalSulaiman-h5g
@LawalSulaiman-h5g Ай бұрын
@@MARYAMTUKUR-de1ih malan me nayi narashin adalci? Tsakaninka da Allah duk malaman daya lissafo haka suke karantarwar su? Suna bibiyan yan uwansu ahlussunna suna neman laifukan su?
@LawalSulaiman-h5g
@LawalSulaiman-h5g Ай бұрын
@@KochechekaraoBoubacar aa ba mala'iku bane amma dai irin zafin dayake fada wai malamannan sunayi tsakanin ka da iri dayane dana dr Idris? Shifa maida raddi yakeyi
@abubakarsuleiman5595
@abubakarsuleiman5595 Ай бұрын
Dr Jamil kaji tsoron Allah sautul Sunna shifa Baya cin mutuncin malamai ahalus Sunna wlh shifa da Yan bidia ne
@K.omarissaabdoullayeKingomar
@K.omarissaabdoullayeKingomar Ай бұрын
Kai KO wayé Ya futa daga hanya dolé ne akalubalence shi wannan shiné sunnah gaskiya da gaskiya
@ShehuMohad
@ShehuMohad Ай бұрын
Jamilu kaji zyoron alah Idris malaman Sunnah yakezagi
@KochechekaraoBoubacar
@KochechekaraoBoubacar Ай бұрын
Gara day ba zagi ba, bawan Allah
@MARYAMTUKUR-de1ih
@MARYAMTUKUR-de1ih Ай бұрын
Sunyi abun zaginne shiyasa malam in basua son azagesu sei sudena
@ibrahimsani3918
@ibrahimsani3918 Ай бұрын
Wlh sonzuchiya yashiga dr idris ne dason chinmutunchin mutane kuma malamai
@mustaphasurajosurajo6309
@mustaphasurajosurajo6309 Ай бұрын
Makaryacin banza masu bautar dr hauragiya
@abdoulkarimtanko
@abdoulkarimtanko 19 күн бұрын
Gaskiya ne.
@ibrahimsani3918
@ibrahimsani3918 Ай бұрын
Shifa idris malaman sunnah masu kokarin karantarwa yake chiwa mutunchi Sukuwa duk wadannan wlh mushirikan 'yanbidi'a sukeyiwa zafi
@MARYAMTUKUR-de1ih
@MARYAMTUKUR-de1ih Ай бұрын
😂😂😂😂kila dei Kai Dan bana bakoidei
@SaniNasir-k6u
@SaniNasir-k6u Ай бұрын
Kaidai wllh kaji kunya mikiyin Dr kai mutumin banzane wlh
@khadimulansartv
@khadimulansartv Ай бұрын
Karya kakeyi Jamilu, wllhi su ba cin mutunci da hira a minbari suke ba, Basu zagin Ahlissunnah ko neman kuskurensu. Salon Dr daban shi zai ga kuskuren kowa shi Kuma baya kar6an nashi
@MARYAMTUKUR-de1ih
@MARYAMTUKUR-de1ih Ай бұрын
😂😂😂😂aaah wanzami bayason zarfa kila Kai Dan bana bakoine innagani
@matchawdikaini2139
@matchawdikaini2139 Ай бұрын
Learning further from Sheikh Jamil ,Masha Allah
@AdamMuhammad-tx1sb
@AdamMuhammad-tx1sb Ай бұрын
Duke sun tuba zungani kaskiya saura allanka Dr jaki jahili zamani
@MARYAMTUKUR-de1ih
@MARYAMTUKUR-de1ih Ай бұрын
😂😂😂😂😂babu hujja
@SaniNasir-k6u
@SaniNasir-k6u Ай бұрын
Allah tsinema
@SaniNasir-k6u
@SaniNasir-k6u Ай бұрын
​@@MARYAMTUKUR-de1ih wannan bawan Allah baisan miyakeyiba ki rabuda shi
@anasyauba5597
@anasyauba5597 Ай бұрын
Shi alkarkwawi baya cinmutunci mutane
@UzairuAhmadAliyu-s4v
@UzairuAhmadAliyu-s4v Ай бұрын
Masha Allah
When you have a very capricious child 😂😘👍
00:16
Like Asiya
Рет қаралды 18 МЛН
Арыстанның айқасы, Тәуіржанның шайқасы!
25:51
QosLike / ҚосЛайк / Косылайық
Рет қаралды 700 М.
Taariikhda Sultan Suleyman Al-Qanuni - Sheikh Mustafa Haji Ismail
2:06:16
Tabbas  Za'a Roshe Ka'aba, Sheikh Bashir Ahmad Sani Sokoto.
53:45
AREWA ONLINE TV 4
Рет қаралды 12 М.
40 Qiso┇40 Qiso Ee Ygu Saameynta Badan 2023ᴴᴰ┇► Sheekh Musdhafa Xaji Ismaciil
3:26:03
AFARTANKII (40) QISO OO UGU SAAMEYNTA BADNAA_2022 iyo 2023_ SHEIKH MUSTAFA.
3:26:03
IFTIN BROTHERS STUDIO
Рет қаралды 2,6 МЛН
When you have a very capricious child 😂😘👍
00:16
Like Asiya
Рет қаралды 18 МЛН