Yanzu-yanzu: Rarara ya ragargaje su Adam A. Zango

  Рет қаралды 14,621

Freedom Radio Nigeria

Freedom Radio Nigeria

29 күн бұрын

Yanzu-yanzu: Rarara ya ragargaje su Adam A. Zango

Пікірлер: 20
@user-ho8dh6to7o
@user-ho8dh6to7o 27 күн бұрын
Indai harkan waka ne Allah ya baka rarara
@fatimabrayam8329
@fatimabrayam8329 27 күн бұрын
Rarara ikon Allah bamutinba se Allah Fan alheri 🤲♥️👍💃🏻💃🏻💃🏻
@rabiulecturer4051
@rabiulecturer4051 25 күн бұрын
Ba komine yake damun adamu zangoba wallahi Sai bakin cikin Ali nuhu ya samu mukami Rahama sadau ta samu mukami shi Kuma lokacin da yayi tafiyar ba a samo mukami anbashiba
@Saniwada7360
@Saniwada7360 26 күн бұрын
Fatañ Alheri
@gutsandglory7507
@gutsandglory7507 27 күн бұрын
Da alama dai su Sharfadi da sauran Yan Jarida da na gefe sune Munafukai, bayin Allah basa son tattauna matsalolinsu amma kun fiye bibiyan sai kunji ka za da kaza. Wai munji ance, wannan halin yana batamun rai matuqa. Allah ya sawwaqah ya kuma kyauta mana.
@ELBashSokoto
@ELBashSokoto 26 күн бұрын
Fatan Alkhairi zuwa ga reka Shugaba, Ra-Ra-Ra.❤, Allahu SWA shi kareka Daga sharin mahasada. Kutashi lafiya
@UmarMuhammad-qn7mm
@UmarMuhammad-qn7mm 26 күн бұрын
Masha Allah daga Nan libya 🇱🇾 Nabar,ku lafiya
@ashafaumar469
@ashafaumar469 26 күн бұрын
rarara jami ar waka Allah yakara basira mai yawa
@user-md7zg8in5b
@user-md7zg8in5b 27 күн бұрын
Allah ya ma rayuwa albarka
@shbhausatv697
@shbhausatv697 26 күн бұрын
baki abun magana Allah yakara daukaka
@Speedyvampir2
@Speedyvampir2 23 күн бұрын
Wannan masu tambayan ba ku bin abin da tsari. Sai ku kama topic ba ku gama da shi ba sai ku kama wani gaba. Ba a samun a tike magana sai ku kama wani gaba.
@user-no3ry9nu5h
@user-no3ry9nu5h 27 күн бұрын
Wlh ba don talaka kake waka ba dan Aljihunka kake waka ko shekarau dakabari ka barshine lokacin da kaga mulkinsa yazo karshe shiyasa Ka barshi Wanda shi Kansa ganduje ma kaso kayimasa haka shiyasa Ka bugo wakar hankaka saida ka kaga tafiyar sha'aban Babu nasara sannan ka komawa gandujen kabi yan takarar da yatsayar da suka fadi kuma baka Kara yimusu waka ba sai kakoma wakar zogale da tallan zogale
@yahayaabdullahi3092
@yahayaabdullahi3092 27 күн бұрын
President rarara
@ammarmuawiya272
@ammarmuawiya272 27 күн бұрын
Baku da aikin yi
@mastaegou2178
@mastaegou2178 26 күн бұрын
😅😅😅
@user-wg5ju6fs3u
@user-wg5ju6fs3u 27 күн бұрын
Kuyan jarida bakwasan zaman lafiya ya fadamuku bayasan wanan maganr amakunata taduwota sokukye sailunkara hadarigima to kuji storan allha
@aligambo5113
@aligambo5113 26 күн бұрын
😂❤😂😂😂😂😂😂❤😂❤😂
@user-no3ry9nu5h
@user-no3ry9nu5h 27 күн бұрын
hhhh kenan dama Ashe kanada mafadi Amma kake zagin mutane kaci mutuncinsu da sunan waka ko hhhh sannu Mai mafadi kaidai kawai kace bakada Abun fada to ya labarin kantoman jam'iyya baba Mai Aljihun dollars yaushe Zaka bugomana sabuwar wakar hankaka kantoman jam'iyya 😊😅
@user-qt3pl1cj7q
@user-qt3pl1cj7q 27 күн бұрын
Rarara baki abin magana lkcin ka ne allah ya baka wlh ba hassada
@user-no3ry9nu5h
@user-no3ry9nu5h 27 күн бұрын
Hhh to dama ai bazaka iya magana kan tsadar rayuwa ba tunda idan kayi maganar tsadar rayuwa yanxu Zaka rasa Abinda kake samu daga kantoman jam'iyya Amma idan tinubu ya sauka tabbas Zaka iya magana akan tsadar rayuwa da wahalar rayuwa da zalluncin da akaiwa talaka da damalmalah Nigeria da tinubu yayi kamar yanda kayi lokacin da ka tabbatar da cewar buhari yagama mulki ya sauka tabbas ka kware wajan iya Neman fada wajan Neman samun shiga a wannan lokacin komai Zaka iya fada gashi dai hoto kawai kayi da tinubu Amma kace wai Kun gana saboda ka iya zuba kry milkin Apc dai wahalace a ciki zallah tin daga kan buhari har tinubu Amma ka kasa fada sai wani kauce kauce kake wato shi buhari don yagama mulki shi kadai ka iya suka saboda Amfaninsa yakare ko Indai Kaine shima tinubu yana sauka shima haka zakaimasa kamar yanda ka yiwa na baya
Sigma Girl Education #sigma #viral #comedy
00:16
CRAZY GREAPA
Рет қаралды 68 МЛН
КАКОЙ ВАШ ЛЮБИМЫЙ ЦВЕТ?😍 #game #shorts
00:17
Martanin Musbahu Anfara ga Maganar Adam A Zango
10:01
J-kannywood
Рет қаралды 3,5 М.
Musan Matsayin Iyayen Annabi Official music video
7:15
Sarkin Waka
Рет қаралды 159 М.
Sabanin  Kwankwaso da Ganduje | Waye Malam Daurawa 10
15:08
Sheikh Aminu Ibrahim Daurawa
Рет қаралды 4 М.
Tattaunawa da Dauda Kahutu  Rarara  da Abdoulaye Issa
11:40
Abdoulaye Issa
Рет қаралды 854
Filin Tambayoyi da Amsa || Zama Na (19) - Dr. Abdallah Gadon Kaya
2:00:13