YANZU-YANZU: RUNDUNAR YAN SANDAR ZAMFARA TA KAMA MASU MIYAGUN LAIFUKKA HAR DA MASU SAFARAR MAKAMAI GA YAN BINDIGA DA MASU KERA BINDIGAR AK47 • KALLI YADDA RUNDUNAR Y... #Maibiredi Tv #Maibireditv
Пікірлер: 22
@IbrahimYau-hs6cd2 ай бұрын
Masha Allah Allah yaqara taimakawa kukawomana qarshen azzalumai
@MubarakTasi.U2 ай бұрын
Allah yabiya yansanda, Nigeria, Allah yaqara,ton,Asirisu
@SulaimanSani-i2h2 ай бұрын
Alhamdulillah Office Allah ya karabakunasara yakarerayuk kanku da kuda iyalinku Amin
@MubarakAbdulhamid-sj6tz2 ай бұрын
Masha Allah 🤲 Ubangiji Allah Ya Kara Tona Masu Asiri Ameen 🤲 Gud Job Sir I Salute 🫡
@ABBASADAUKI22 ай бұрын
Allah ya Kara temakon jami'an tsaron mu. Allah ya bamu zaman lapiya a najeriya Baki daya. Amin ya hayyu ya qayyum
@umarshehusado10482 ай бұрын
Masha Allahu Allah ubangiji ya qarawa jami,an tsaron mu gwarin guiwa kama iri iren wadanan ma,adanai
@munirmuhammad45432 ай бұрын
Masha ALLAH Allah ya Kara tauna asirinsu
@zainabsale71472 ай бұрын
Jami,an Tsaro Allah Ubangiji Ya Taimaka Muku, Ya Kuma Tsare Muna Ku, a Duk in Da Kuke Ameen🙏
@rukayyaabubakar60972 ай бұрын
Allah yakara taimaka muku y Kara tuna aririn azzalumai
@MhmdMusa-b2s2 ай бұрын
Allah yaba ko nasara Dan alfarmar manzan Allah
@SaminuAbdullahi-jk5un2 ай бұрын
Masha Allha YA allha ubangiji yakara zaman lafiya akasarmu 😥😥 Ni Dan Zamfara ne 😢
@usamayusuf92742 ай бұрын
Masha Allah
@WebBsgshs-yh6lf2 ай бұрын
Sub hanallahi Alla ya kawo mana karshen wadanna miyagu na fili da na boye
@zainabsale71472 ай бұрын
Ma Sha Allah, Allah Ya Qara Tona Masu Asiri a Duk in Da Suke Dan Alfarmar Annabi Sallallahu Alaihi Wasallam, Duk Mai Hannu Acikin Kashe Kashen Da Akeyi Muna, a Arewa Allah Ka Tona Masu Asiri Ameen🙏
@rukayyaabubakar60972 ай бұрын
ان شاءالله الله
@SaifullahiSulaiman-s6f2 ай бұрын
Wallahi yan sandan jihar zamfara ban taba ganin darajar ku ba kamar ta yau allh yakara baku nasara
@KabiruUsman-nt7ry2 ай бұрын
Allah Kara tamakonku
@IshakHassan-id3rf2 ай бұрын
Don Allah wanda yayi postin vidéo nan ya nemeni direct inbox
@maibireditv2 ай бұрын
08069807496 ka kira mu
@HarunaAdamuDukku2 ай бұрын
Karage surutu ka ta kaita
@SalifouGuéroDadi2 ай бұрын
In gaské né Miyassa ba a nouna fouskasous tounda ba yarras bané ????