Yarjejeniyar Artemis Za Ta Kawo Karshen Matsalar Karancin Abinci A Najeriya - Pantami | VOA Hausa

  Рет қаралды 3,013

VOA Hausa

VOA Hausa

Күн бұрын

Ministan Sadarwa da tattalin arzikin zamani Na Najeriya farfesa Isah Ali Ibrahim Pantami yace yarjejeniya da Najeriya ta rattabawa hannu kan batun sararin samaniya a Amurka zata kawo karshen matsalar sabis din waya da karancin abinci. Ministan ya fadi hakanne yayin hira ta musamman da Muryar Amurka a Abuja Najeriya.
Ku Bibiyi Shafin VOA Hausa KZbin: bit.ly/3Gcp7en
#najeriya #nigeria #naija #voiceofamerica #voa #voahausa #hausa #sashenhausa #muryaramurka #hausa #naija #africa #afrika #afirka #amurka #america #usa #us #pantami #abuja #aliibrahim
- - -
Karin bayani akan VOA Hausa: www.voahausa.com
Karin bayani akan Facebook: / voahausa
Karin bayani akan Instagram: / voahausa
Karin bayani akan Twitter: / voahausa
Karin bayani akan Boko Haram: Fuskokin Ta’addanci: bit.ly/3ElbQit
- - - - -
Shirye-shiryen Sashen Hausa na Muryam Amurka (VOA) wadanda suka hada da na rediyo, talabijin, shafin yanar gizo da kuma kafafen sada zumunta na Facebook, Instagram, Twitter da KZbin, kan kai ga mutum sama da miliyan 17 da ke bibiyar kafar a kasashen Najeriya, Nijar, Ghana, Kamaru, Chadi, Cote d’Ivoire da Jamhuriyar Benin. Sashen kan gabatar da labarai da dumi-duminsu, da batutuwan da suka shafi fashin baki, siyasa, kimiyya, fasahar zamani, kiwon lafiya, kasuwanci da nishadi tare da hadin gwiwar abokanan hulda na gidajen rediyo da talabijin sama da 100 a wasu yankunan Afirka.

Пікірлер
@abdoulayyoussouf4310
@abdoulayyoussouf4310 2 жыл бұрын
Wow masha Allah Prof isa Ali Pantami ❤️❤️❤️
@dalhatuatibis
@dalhatuatibis 2 жыл бұрын
Masha Allah Allah Kara basira malam
@muhammadmuhammadnur5854
@muhammadmuhammadnur5854 2 жыл бұрын
Allah yakarawa annabi daraja
@aminusagir_0343
@aminusagir_0343 2 жыл бұрын
Allah karawa malan lfy
@Ibrahim-Saleh681
@Ibrahim-Saleh681 2 жыл бұрын
Good convention
@abdulsalehvlog
@abdulsalehvlog 2 жыл бұрын
Gaba dai gaba dai Malam
Hira Da Audu Bulama Bukarti A Birnin Landan Na Kasar Birtaniya
7:31
Правильный подход к детям
00:18
Beatrise
Рет қаралды 11 МЛН
Каха и дочка
00:28
К-Media
Рет қаралды 3,4 МЛН
Что-что Мурсдей говорит? 💭 #симбочка #симба #мурсдей
00:19
Sigma Kid Mistake #funny #sigma
00:17
CRAZY GREAPA
Рет қаралды 30 МЛН
Ana Ci Gaba Da Fama Da Karancin Takardan Naira A Najeriya
4:26
Правильный подход к детям
00:18
Beatrise
Рет қаралды 11 МЛН