Musbahu aiki Yana kyau Amma muna buqatan wata camera Wanda tafi wannan kyau👍
@musbahukano3532 жыл бұрын
To kawo naka gudun mawar
@abubakarmuhammedaliyu39282 жыл бұрын
Nime bibiyankane kodayaushe kuma ina comments and like sosai shima gudunmawa oga, Allah taimaka
@awalouyaro60812 жыл бұрын
Ramadan beyi wasaba lafiya
@nuramuhammad44292 жыл бұрын
Ramadan Bai buga ba yau koya
@YusufIsiya-l2f8 ай бұрын
Ya buge
@naziruishaprayer80412 жыл бұрын
Manca yasan danbe susai
@sanitanimu69262 жыл бұрын
Fatan alkairi musbahu kano
@mohamedannas26412 жыл бұрын
Aslm👍
@shafiuibrahim92132 жыл бұрын
kano Jami a wlh kakiyayikanka dan sokoto na rabaka
@sirbewhy34392 жыл бұрын
Eh maganar Ɗan-Sokoto gaskiya ne, yakamata idan har aka fita layi to a dakata. Idan kuma an kai duka bayan an tsallake layi, sannan aka kai duka, to ya kamata a bada yellow card.