YAU ASABAR 7/12/2024 GARKUWAN CHINDO YACE DAMBEN SHI DA ALASAN AKWAI HATSARI SOSAI SAI AN TASHI

  Рет қаралды 8,100

DUNIYAR DAMBE TV

DUNIYAR DAMBE TV

Күн бұрын

Пікірлер: 38
@UkashatuAbdullahi-l8g
@UkashatuAbdullahi-l8g Ай бұрын
Masha Allah barka da shigowa sarki garkuwar fatin alkairi sarki Muna godiya Aliyu Muhammad 👍👍👍👍
@Aminuhalliru313
@Aminuhalliru313 Ай бұрын
Allah yabaka SAA sarki garkuwan cindo karada kace insha Allah
@UkashatuAbdullahi-l8g
@UkashatuAbdullahi-l8g Ай бұрын
Wanna gaskaya ne sarki garkuwar chido ❤❤❤❤😂😂wllh
@abubakarmuhammad6378
@abubakarmuhammad6378 Ай бұрын
❤ Allah ya ba sarki sa. A gobe muga yanda Ali Dan jarida zayi
@muneerabdullahi
@muneerabdullahi Ай бұрын
Fatan Alkhairi Sarki Garkuwa chindo Mai Tuta ukku ❤❤❤
@sabituabdullahi519
@sabituabdullahi519 Ай бұрын
Allah yabadasaa sarki garkuwar cinado kacinaka kaci na yaro kaci na baban yaro Allah yakara Nisan kwana
@IsahIbrahim-u5p
@IsahIbrahim-u5p Ай бұрын
Allah yabada saa alhasan ameeen
@NuraYahuza-f5j
@NuraYahuza-f5j Ай бұрын
Allah yabaka sa,a sarki
@AtikuAbubakar-nb2po
@AtikuAbubakar-nb2po Ай бұрын
Allah ya baka sa a sarkin Mai tuta uku.
@UMARMALAGI
@UMARMALAGI Ай бұрын
Alhassan Allah yaba da sa'a da nasara
@ImranMusa-y7r
@ImranMusa-y7r Ай бұрын
Sarkin sarki ne ALLAH ya baka sa'a sarki
@almustaphasanusi5267
@almustaphasanusi5267 Ай бұрын
Allah ya baka saa garkuwa
@UmarGinga
@UmarGinga Ай бұрын
Allah yabakasaa sarke
@MurtalaAyuba-i9c
@MurtalaAyuba-i9c Ай бұрын
Ali lalai bakaiya interview ba
@mikailusamaila5751
@mikailusamaila5751 Ай бұрын
Gaskiya dan Aliyu ka rage tunzura Yan dambe IDAN mutum bai da wayo Sai ka kai mutum ka baro
@MudassirAuwal-x7r
@MudassirAuwal-x7r Ай бұрын
Sarki me tuta ukku
@ShariffShariff-j3l
@ShariffShariff-j3l Ай бұрын
Sarkin mataba
@KamalIbrahim-ll7fd
@KamalIbrahim-ll7fd Ай бұрын
Allah yabada sa a garkuwa In Sha Allah saikayimasa duka daya
@iPHONE-16guys
@iPHONE-16guys Ай бұрын
Darajar annabi s a w 🥺 🩵 💖
@SalimAbdoullahi-o7t
@SalimAbdoullahi-o7t Ай бұрын
In sha Allah
@SalimAbdoullahi-o7t
@SalimAbdoullahi-o7t Ай бұрын
Allah ya baka sa'a garkuwa
@GarbaAlhaji-mm3hd
@GarbaAlhaji-mm3hd Ай бұрын
Dan Allah inna lagada ne
@KhabeerAbdullahi
@KhabeerAbdullahi Ай бұрын
Aliyu Muhammad baikamata kurika kiran garkuwan chindo sarkin dambe ba tsohon sarki zakudinga kiransa gaskiya
@KhabeerAbdullahi
@KhabeerAbdullahi Ай бұрын
Good job
@MubarakMuhammad-q2r
@MubarakMuhammad-q2r Ай бұрын
Allah yabada sa'a alhasan
@naseerhja9477
@naseerhja9477 Ай бұрын
Na cindo ba maza a gabanka
@KabeeAbdullahi
@KabeeAbdullahi Ай бұрын
Allah ya bawa alhasan sa a
@auwalibrahimibrahim4112
@auwalibrahimibrahim4112 Ай бұрын
❤❤
@aliyuadamu7549
@aliyuadamu7549 Ай бұрын
Yanada keu karika sanin yadda zakakeyin tambaya akan Sana,arnannaka
@DannainnaMuhammad
@DannainnaMuhammad Ай бұрын
ashe sarkin karuwai yayi hankali yanzu yagane komai Allah keyi
@AhmadBuwai
@AhmadBuwai Ай бұрын
Sarki na Chindo bakin cikin Jamawa ai yanzu girma yazo
@aliyusulaiman4080
@aliyusulaiman4080 Ай бұрын
Bawai bane sarkin damben gargajiyan duniya
@abubakarmuhammad6378
@abubakarmuhammad6378 Ай бұрын
Samin Ali Dan jarida cikin wawayin Yan jaridarda Basu lya aikin jarida ba
@ShafiuAdamu-w2y
@ShafiuAdamu-w2y Ай бұрын
Kaima yarone karami
@ShafiuAdamu-w2y
@ShafiuAdamu-w2y Ай бұрын
Allah yabada sa a alasan
@ibrahimabdullahi315
@ibrahimabdullahi315 Ай бұрын
Let's go alasan
@MallanFaruku
@MallanFaruku Ай бұрын
Allha yabada saa
@ShariffShariff-j3l
@ShariffShariff-j3l Ай бұрын
Fatan nasara alasan
Beat Ronaldo, Win $1,000,000
22:45
MrBeast
Рет қаралды 158 МЛН
1% vs 100% #beatbox #tiktok
01:10
BeatboxJCOP
Рет қаралды 67 МЛН
wlh Bani Nakashe Bahagon Cindo ba Kawai Karar Kwana ce Shagon Ramadan
7:58
Damben Gargajiya Tv
Рет қаралды 16 М.
SONE SEASON 1 EPISODE 7
1:03:49
Sultan Film Factory
Рет қаралды 19 М.
Garba Kore: Kabiru Alasan Rurum da Kawu Sumaila Sune Suka Jagoranci Cire Jar Hula
10:11
MWAKA MPYA SIKU YA WAJINGA
25:32
Ghost Talk Vibe
Рет қаралды 63
Beat Ronaldo, Win $1,000,000
22:45
MrBeast
Рет қаралды 158 МЛН