Yau litinin 20/1/2025 Alhasan ya Mayar da Raddi kan Gurumaɗa cikin fushi
Пікірлер: 22
@AMAhmad-m6j16 күн бұрын
Gaba Gaba alasan Allah ya temaka 🎉🎉❤❤
@SaniSKIbrahim16 күн бұрын
Gaskeya ne Allah ubangiji ya taimaka
@muhdsani570916 күн бұрын
Alhasan kana burgeni sbd kana girmama manyan Yan dambe Kuma ni guramada ne Amma ina supporting dinka
@idrissaAbdou-qk6yj17 күн бұрын
James saida Kai Wlly ❤
@salisuusman684417 күн бұрын
🎉
@abbaabdullahi336017 күн бұрын
Gasky alasan kanada tunani me kyau
@HabibuMuhammad-x7u17 күн бұрын
Bama sayinka makaryaci kawai
@S.R.JHAUSATV17 күн бұрын
alasan kanaao kabigemutun amma in anbigeka katada fada
@LukmanAdam-q9j17 күн бұрын
Waiku yan jarida meyasa bazaku tambayeshi ba wane yanjarida ne yadauki bidiyon damben kai kanabigewa kumma kaidun anbugeka saikaki yarda
@abbaabdullahi336017 күн бұрын
Up jamus
@NuraAbdulsalam-le9fd17 күн бұрын
Yana jin tsoran manu
@UmargarbaYau17 күн бұрын
Kukulin tabya 1 haba
@KailaniOmar-n6p17 күн бұрын
Alasan sarkin kuri kaida bahagon zayyanu 4-0 kuke In Ka ISA Ka kawomana hoto mai motsi KO maras motsi kokuma Ka gayamana agaban wane mawaki Ka buge bahagon zayyanu
@DayyabuMoneypoint17 күн бұрын
Allhassan kadana karya mana 4 0 kuke makaryaci kawai
@abbaabdullahi336017 күн бұрын
Agabanwa😂
@DayyabuMoneypoint17 күн бұрын
😂😂😂
@KhalifaKhalid-r1t17 күн бұрын
Duk yan jaridan nan hirar abubakar adam yafi burgine
@ALI-SEYOJI17 күн бұрын
Al'ameen Sokoto Tv yafi su iya Hira da dan dambe.
@UMARMALAGI17 күн бұрын
Al-ameen shine wanda yafisu kwarewa duka. Amma fa gaba dayan su kowa nayi iya iyawansa.