Allah yabaka abin da kake nema duniya da lahira....allah ya sa ka kasance da MANZON ALLAH (S.A.W) rana gobe alkiyama...allah ya shegema gaba a duk abin da kasa a gaba🙏🙏🙏
@sagirmusa-po6li26 күн бұрын
One of my best Film Nidai Allah Ya Samun Son S Nuhu. Ina Tuna Komai na Film din Nan Allah Jikan S Nuhu Yau Yake Cika 17years
@mohamedroufai2 жыл бұрын
Salam sarki barka da warhaka agaskia munji dadin wannan shirin muna buqatar kashi nabiyu 2 Ci-possible please,I wish you all the best King 🇱🇾🇳🇪🥰
@fatimaabkr4792 Жыл бұрын
lokacin fati slow tana hayyacinta ji kyaunta awajan❤Allah yajikn Ahmadu Allah ya masa rahama.
@ahmadaliyuhamza7372 жыл бұрын
Allah Ya Jikan Ahmad S Nuhu
@mamanea4064 жыл бұрын
Wayyo Allah😫 Sarki mun gode sosai! Sauran Nazari da Yanayi...
@fatimaabkr4792 Жыл бұрын
don Allah a saka mana film din qugiya 1 nd 2.
@musamubarak54054 жыл бұрын
Thanks alot for uploading this movie. Allah kara basira da arziki
@smallmshareef2 жыл бұрын
Allah ya taimaki sarki part 2
@wliyyi37752 жыл бұрын
Way yaushi za'asa 2ne
@balaaliedo2432 жыл бұрын
Masha Allah, very good movie 👍👍
@abdlahnouhou59224 жыл бұрын
Masha Allah sai dai munajirn na 2
@ajiyaaishayahyamossimaiga34984 жыл бұрын
Masha Allah ❤️ allah sarki 😭 allah ya sa kafota mugode sosai 👍🇸🇦🇸🇦
@mussahassane3404 жыл бұрын
Muna godiya sarki kana nishadantar damu sosai 💯💯🤝
@shibafamily70114 жыл бұрын
I have almost 8yrs looking for it thx u king of kannywood we luv u
@mabelstartv90184 жыл бұрын
Me too
@ilaisa83322 жыл бұрын
masha Allah yayi kyau ina nabi
@mabelstartv90184 жыл бұрын
Thanks for uploading
@Anatarejsu11 ай бұрын
Allah yajikanka amin summa amin❤
@princemis45274 жыл бұрын
Allah ji kan Hajiya Amina da Ahmad
@mbjalli3694 жыл бұрын
Amincin Allah ya tabbata gareka sarki ali dan Allah muna jiran kashi na gaba
@arnaabdou92713 жыл бұрын
Yaushe zaa saki cigaban film dinnan
@BalkissaBoubacar-v8x27 күн бұрын
Kashi na biyu please
@gaskiyatv2312 жыл бұрын
Sarki muna godiya
@abdouhassantv74412 жыл бұрын
Allah ya jikan maza 😭 s nuhu
@safarauyahyamohd14784 жыл бұрын
Allah y jikan magabatanmu mukuma Allah yasa mu cika d imani
@saniabakar47083 жыл бұрын
Wanga film kin chekara ya nawa bamu san kus kure
@saifullahimuhammad34984 жыл бұрын
Gaskiya muna godiya
@HarunaHaruna-jd5dh Жыл бұрын
Jiyabayauna
@bcdfds34882 жыл бұрын
Muna bukatar cigaban wannan shirin
@jibirmuhammad66144 жыл бұрын
Kai, sarki Mungode sosai Aci gaba da gashi.
@momaydaah4324 жыл бұрын
Allah yasaka da alkhairi saura baiko please🙏
@stonecold5559Ай бұрын
❤❤
@mamanabdulnijeria93404 жыл бұрын
Muna godiya sarki
@salisuabdullahiahmad39734 жыл бұрын
Salam sarki fatan kayini chikin koshin lfy dan Allah ina da tambaya wai dan Allah meyasa bakwa yin films da irin dattijomu na da irisu usaini sule koki
@bashirsirajo31554 жыл бұрын
Yayee na dade ina nema nai sai gshi yanxu n samu
@fatimaibrahim88014 жыл бұрын
Please dan Allah a taimaka muna da part 2
@issahaladousaley48694 жыл бұрын
Sarki dan Allah munason a doramana shirin bargon so