Yunkurin ECOWAS Na kawo Ma Niger Hari ❓ wanda Mali 🇲🇱 burkina 🇧🇫sun Taimaka sosai 🙏 sanin kowa ne waɗannan ƙasashe mali burkina faso Lokacin juyin mulki Nijar sun taimaka mana musamman wajan yunkurin ECOWAS na kaima Niger hari wanda Hada hidin burkina da mali yasa bata kawo ma jamhuriyar ta Niger harin ba wanda kuma Hakan ne hakika Tabbas muna jinjina masu sannan muna tare dasu insha Allah "Tous pour le Niger 227"