Wallahi wanan sirrin yana yi Sosai na dauka Ina Yi ba iya kudi ba irin farin jinin da karbuwa wache na samu a iya kwanaki qalilan da na dau Wanan aikin har tsoro yake bani Allah ya qara kusanchi da Manzon Allah Shehu muna godiya❤❤❤❤❤
@abbas_sadauki2 ай бұрын
@@mohammedmusty6808 Sallallahu alaihi Wa Alihi Wasallama Ameen ya rabbi
@mohammedmusty68082 ай бұрын
@@abbas_sadauki ❣️
@MustaphaMhd-uf3bo2 ай бұрын
Slm mhmd Dan Allah katueomin adduan daranan dakai zakasamukudi
@belloabdulkadir88543 ай бұрын
1.Suratul Fatiha × 1 2.Asbahtu lillahi daifa, wallahu liddaifi mugnu, ahsantulillahi zanni,an yakshifa su'a anni × 3 3. Ya alima sirri minni, la takshifa sitra anni ya allahu ya arhaman rahimi ya zuljalali wal ikram nas'aluka mi fadlikal azim ×33 4.Suratul Fatiha ×1
@Assistante20203 ай бұрын
Mina godiya sossai,Allah ya saka da alheri
@guimbiy55893 ай бұрын
Djazaakillaahu khayran
@abubakartanimu3 ай бұрын
Allah ya biya ka da alheri
@aishamohd46683 ай бұрын
Mun gode kwarai
@sayyadihassan93893 ай бұрын
Salamualaikum, wallahi mallam wanan aikin mujarrabi ne,yau nayi kuma na samu ijaba wallah,wallahi wallahi,na samu alkhairi sossai Alhamdulillah Allah ya kara sutura Allah ya biya wa kowa bukatunsa na alkhairi
@HashimuMgc753 ай бұрын
ماشاء الله تبارك الله جزاكم عنا كل خير زاد نا الله وإياكم محبة سيدنارسول صلى الله عليه وسلم في كل حال وحين❤
@FatimaHamzaIsah2 ай бұрын
Jazakumullahu khaira Malam
@ZahradiniMuhammad3 ай бұрын
Masha Allah Alhamdulillah Allah yaqara soyayyamaulana
@YoussefHamza-z1h3 ай бұрын
Allah yasaka da alkhairi dan isar annabi Muhammad s a w
@DognimanYeo-p5n3 ай бұрын
Macha Allah malan munagoya Allah yakara lahiya da nisan Kwana Allah yabamu ikon
@muhammadabdulghaniyu48803 ай бұрын
Allahu Akbar mallam muna Godiya ❤❤❤
@AsmauMuhammad-u6t3 ай бұрын
ALLAH ya saka da alheri Ya bawa Mallam ALJANNA Madaukakiya. ALLAHUMMA AMEEN YAHAYYU YAQAYYUM. Muna amfanuwa sosai
@LawanAbdulwasiubello3 ай бұрын
Jazzakallah khairan mallam.
@AliIbrahim_fkd3 ай бұрын
Jazakallahu khairan
@Beinali81053 ай бұрын
Masha Allah Sayyid abbas munagudiya
@SaratuIsmail3 ай бұрын
Slm ya sayyayi Allah yasaka Maka da aljannah wlh wlh summa tallahi addu'a nayi sosai sosai munanan munata samun cigaba Babu kalman dazanyi godiya dashi wlh aikin nasamun kudi nadauka inatayin Kuma inata ganin alhairai masu yawa nayi mafarki sau biyu nayi mafarkin inata kidayan kudi masu yawa nayi mafarkin inajan linxamin Doki Amma bantsayaba inata samun kudin kadan kadan
@sadamabdullahi64983 ай бұрын
Allah yasaka da alkairi malam
@HabibouMalan3 ай бұрын
Macha allah malan
@HalimaJibril-n7j3 ай бұрын
Munagodiya Allah yasa da alheri dakuma aljanna fidausy
@SalmanSalifou3 ай бұрын
Assalamu alaikum Malam Allah ya ba ka aljanna firdaus ba abinda zan che sai godiya Allah ya ba ka ladan abinda ka ceyi Allah ya jikan iyaye Amin
@AliyuIdris-c9k3 ай бұрын
Jazakallahu kairann
@chamsidineadamou56413 ай бұрын
Salam Malan muna godiya allah sakamu alkhari masu yawa
@nurainuwa99313 ай бұрын
ALLAH ya Saka da alheri
@AbubakarMariam-p7u3 ай бұрын
Masha Allah
@JamiluAkarami-ve1oy3 ай бұрын
1 Suratul Fatiha 1 2 Asbahtu lillahi daifah wallahu liddaifi yuguni ahsantulillahi zanni an yakshifa su.a anni 3 ya alima sirri minni la takshifa sitra anni ya Allah ya arhaman rahimi ya zuljalali wal ikram nas.aluka min fadlikal azim 33
@TraoréFarida-s6t3 ай бұрын
Allah ya saka maka da alkhairi kuma ya biya maka bukutun ka nayi matukan jin dadin samun wanda ya rubata mana da haussa
@abubakartanimu3 ай бұрын
Allah ya saka da alheri
@IbrahimMalan-u6u3 ай бұрын
جزاكم.الله.خيرا
@Mussabukari3 ай бұрын
Amieen ya Allah
@rabiuabdullahi15403 ай бұрын
Asbahatu lillahi daifa Wallahu lil daifa yuguni Ahasantu billahi zanni Anyakashifa su a an 3 Ya alimma sirri minni latakashefa situra anni ya Allahu ya Arrahama Rahimina ya zaljalalu wal ikram as aluka min falalikal azim
@rabiuabdullahi15403 ай бұрын
Sau 33
@youssoufabdouscience35233 ай бұрын
Muna godiya sayidi
@sagirwapakatsina6443 ай бұрын
Allah Ya Inganta Lafia Shehu
@HalimaMusa-k9x3 ай бұрын
Allah ya sakawa malan da alkairi ya biyamaka dukan buqatun ka
@SumayyaMustapha-kv5nw3 ай бұрын
Slm. Allah yayiwa Malam Albarka Muna godiya sosai, Dan Allah Mallam ina Neman alfarma na jarraba ayyukan dakake turowa na sunfi guda 30 Kuma duk ina ganin sauki da faidarsu to Amma Wanda na jarraba yanzu naga tasirinsa fiye da yadda ake zato shine na karya sihiri Wanda ake karanta ayatul qursiyyu 101, laqad 201, falaqi da nasi 41 sati uku. To Amma fa tunda na farashi ba lfy har nagama kusan wata biyu knn Kuma akwai mafarkai da sai an fassara nakasa samun wayarka dn Allah mlm ataimakeni inkaga saqonnan shekaru 20 knn ina fama da wnn sihirin duk lokacin danayi magani se rashin lfy.
@abbas_sadauki3 ай бұрын
Ana samuna Ranaku 5 a Sati JUMA’A ASABAR LAHADI LITININ LARABA DON FASSARAR MAFARKI DA MISALIN KARFE 10 NA DARE ZUWA 11 BANDA TALATA BANDA ALHAMIS Pls a dinga kira na a Wannan time din🙏 direct call
@SumayyaMustapha-kv5nw3 ай бұрын
@@abbas_sadauki ngd Allah yasaka zn cigaba da jarraba Kiran layin ne baya samuwa sbd jama a .
@maltasanmagaji46903 ай бұрын
❤❤❤❤❤❤❤
@abbas_sadauki3 ай бұрын
whatsapp.com/channel/0029VaHiTD7IN9iuag8H2t0u WhatsApp channel link 🔗 ☝️☝️
@aishamohd46683 ай бұрын
Allah ya saka da Alkhairi,muna sauraron Rubutun Addu'ar a WhatsApp channel
@daudanasser56483 ай бұрын
الفاتحة ١ مرت ٢اصبحت لله صيف وآلله لضيفه يغنى أحسنت لله ظنى أن يكشف سوء عنى ٣مرت ٣ يا علم سرى عنى لا تكشف سترى عنى يا الله يا رحمن يا رحيم يا ذالجلال والإكرام نسألك من فضلك العظيم. ٣٣ مرت الفاتحة ١مرت
@AlouAbass3 ай бұрын
Allah ya saka Malan ba'a saka adu'ar akan Channel ba haryanzou
@BashiruHalilu-u2h2 ай бұрын
Mungede malam Allah yasaka
@DjariatouYaya3 ай бұрын
Salam malam nnaso adua a zané
@ousmanesaleysaboutou33853 ай бұрын
Assalamu'aleykum, Malan wanan addu'ar ba'a sataba a channel whatsapp, kuma a ringa dubawa wataran anasa addu'ar da mantuwar harafi ko kalma
@RukayyatuBalaDauda3 ай бұрын
Mal, don Allah kana sa mana adduan a comment section. Allah ya saka day alheri
@abubakartanimu3 ай бұрын
1.Suratul Fatiha × 1 2.Asbahtu lillahi daifa, wallahu liddaifi mugnu, ahsantulillahi zanni,an yakshifa su'a anni × 3 3. Ya alima sirri minni, la takshifa sitra anni ya allahu ya arhaman rahimi ya zuljalali wal ikram nas'aluka mi fadlikal azim ×33 4.Suratul Fatiha ×1 Gashi nan