ya kikasaya anan hj zee😥 allah sarki atta naji badadi wulahi amawanan maman farida batada imani waini allah 😭😭😭.....allah kakama duk wani dake cikin kunci da rashi sawki arayuwashi👏👏👏👏👏
@babanikram64074 жыл бұрын
Amin ya Hayyu ya Kayyum, Allah yasa ka miki da alheri dan gance da addu'a.
@mdabdourahmaneaichatou50474 жыл бұрын
amin wa iyakum
@محمدمحمد-س4خ8ح4 жыл бұрын
Allah sarki ataa allah karabu da babu allah ya kawo maki mafuta zeinab allah kara lfy mai anfani
@karimashuaibubulele16304 жыл бұрын
Allah sarki ata Allah ya kawo dauki a gareku ata
@babanikram64074 жыл бұрын
Macha'allah #Abokiyar_hira sannu da kokari muna godiya 💯, a gaskiya marubuciyan mu ta tsanan tama ataah sosai, tabbass nasan cewa Allah s.w.a. yana da ikon jarabtar bawan sa yadda yaso a lokaci da yanayin da yaso, yana da iko yayi mutum #makafo_korma_gurgu_mara_uba_kuma_matsiyaci_mai_bakin_jini... To amma cikin ikon sa da hikmar sa da wahala kasa mu mutum daya da ya hada wa yannan halayen gaba daya a lokaci daya. Yan uwa kuyi afuwa wallahi labarin nan yana taba zuciya sosai, Allah yasa mu dace ya tabbatar damu akan imani da yarda da kaddara ya bamu ikon cin dukkanin jarabawa duniya da lahira.
@hadizalaouan28244 жыл бұрын
Masha Allah muna godiya Allah ya karabasira da daukaka 👍🇸🇦🇳🇬💓💓
@memunasaibu51474 жыл бұрын
Allah sarki ataa Allah ya sana maki ma fita
@safiyayusuf13254 жыл бұрын
Ai gadai momi datake nan saboda mama fulani batada imani sosai Allah ya kyeuta Ameeen mungode sosai Allah ya sa ka da alheri Ameeen
@gambosaadatu41194 жыл бұрын
Allah sarki Ata Allah yaba nana lfy muna godiya abokiyar fira
@بنتبينني4 жыл бұрын
Da kyau Aliyu. Ata, Allah yaba mahaifiyarki lafiya Ameen. Masha Allahu mun gode Abokiyar Hira
@atnybaby36254 жыл бұрын
Masha Allah kakata mungode sosai Allah ya saka da alkhairi ya kara basira
@نعيمههة4 жыл бұрын
Allah sarki 😭😭😭
@fhfdjdnf66554 жыл бұрын
Allah sarki ataa 😭😭😭😭😭😭💔💔💔allah yaba nana lfy abokiyar hira sannu da kokari allah ya Saka da alkhairi
Tapdijam. Allah Ya dafa maki Ataah. Kema sannu da kokari zainabu. 😍👍
@gvdh55054 жыл бұрын
Allah sarki Aisha Allah ya baki mafita😭🤲Masha Allah mun gd😍❤
@abdoulayerainatou47574 жыл бұрын
Maacha Allah Godiya muke Allah ya kara basira
@fateemaisah43304 жыл бұрын
Masha allah abokiyar hira
@bushraaliyu38724 жыл бұрын
Nifa na dauka nashigo da wuri ashe an rigani🏃♀️🏃♀️🏃♀️🏃♀️🏃♀️muna godiya abokiyar shira👍🏽
@MunaAbbas.4 жыл бұрын
Allah ya ba naana lafiya,amaa iman Farida tachika muguwa
@zainabmusa28024 жыл бұрын
Allah sarki
@mrsshareefumammun50824 жыл бұрын
Masha Allah Allah yakarabasirah Ameen
@barakasalisumalammamman80623 жыл бұрын
Masha allah godiyamuke ✔️🙏
@tassiouabdou32044 жыл бұрын
*Allah sarki maman ataa*
@salwammummulkhartayif8504 жыл бұрын
Allah sarki Kai rayuwa. Allah karabamu dababu 😭😭😭😭😭😭😭😭😭😭😭
@mdkkddjjdj92174 жыл бұрын
Mashaallah Allah my aunty Zainab Allah yatemaka maman kirkin Ⓜ️🌹
@mamanadya23714 жыл бұрын
Masha Allah yayi kyau muna godiya
@aishadalhatu3564 жыл бұрын
Masha Allah💖💕💔💔
@oumarouhajiahadiza78174 жыл бұрын
Gaskia labari na zowa kadan a rika kawoshi rabin awa
@charifatouissaka40164 жыл бұрын
Lokaci ne matsala ay
@marakisiyyarufai29934 жыл бұрын
Allah sarki atah
@عثمانعثمان-ذ6ن Жыл бұрын
Allah sarki ataa 😥😭😭😭❤❤❤
@nazeier4 жыл бұрын
abokiyar hira godiya nake 🥰
@baraatuminagodiya58044 жыл бұрын
Allah.sarki.ata. 😭😭😭😭😭🤲🤲🤲🤲🤲
@yakoubamaiwasayakoubamaiwa20734 жыл бұрын
Masha Allah yanxu muga yanda aliyu xaiyi🇳🇪🇳🇪🇳🇪
@surayyatisashado37184 жыл бұрын
I love you so much my anti zainaib
@rashidazaria5604 жыл бұрын
Masha allah allah yakara lpy
@ajiyaaishayahyamossimaiga34984 жыл бұрын
Allah sarki aata wayyo 😭 😭😭 hmmmm allah ya bata lafiya mugode sosai 👍🇸🇦🇸🇦
@kmuhd94734 жыл бұрын
Muna godiya
@aishausman88654 жыл бұрын
😭😭😭😭😭😭😭😭haba kakus meyasa kikatsaya anan salon kihanamu sukuni mutatinani kafin gobe masu BP jinin yahau 😄😄😄😄
@zainabdahirukano89294 жыл бұрын
am telling you!!!
@ummialikk78714 жыл бұрын
Hhh 🤣 wallahi kuwa....
@salwammummulkhartayif8504 жыл бұрын
Hhhhhhh gaskiya Dai Kam 😀😀😀😀😀😀😀😀
@babanikram64074 жыл бұрын
Lallai dai kam labarin nan yana taba zuciya yan uwa sai mun kai zuciya nesa faaa, kar wajen neman gira ko gyara gira ake cewa To.... Allah yasa mu sauka lfya kamar yadda muka hau lfy
@fiddausiahmed39494 жыл бұрын
Masha allah muna godiya sister 😍
@sadikaahmed59404 жыл бұрын
Allah Sarki ataa😭😭😭😭😭😭😭😭😭😭😭😭😭😭😭😭😭😭😭😭😭😭😭😭😭😭😭😭😭😭
@abubakarwasila58724 жыл бұрын
masha allah
@fatimatouniger82014 жыл бұрын
Muna godiya anty
@fatimaabdallah20454 жыл бұрын
Masha Allah 👍👍🙏🙏🇺🇸🇺🇸
@zainebasmeil2034 жыл бұрын
Waw Allah yakaramiki lpy danisankwana
@sadaukione79324 жыл бұрын
Oyoyo abokiyar hira
@khadijaidrisbello88734 жыл бұрын
Masha Allah
@ucjbjbjgjhh52494 жыл бұрын
Zee masha allah
@عشاقمرحبا4 жыл бұрын
اللهم صلي وسلم وبارك على نبينا محمد وعلى اله وصحبه أجمعين 😘😘😘😘😘😘😘
@habibamuhammad41104 жыл бұрын
Allah yabaka mafuta aisha zee muna gdy sosoi 😭😭
@usainahausa61634 жыл бұрын
Masha allah
@MunaAbbas.4 жыл бұрын
Aliyu nanan tafe
@kadijasalissou7044 жыл бұрын
macha allah godiya muke
@majode98764 жыл бұрын
Ya allay
@zeinabouhabibou75254 жыл бұрын
Macha Allah 🥰
@DawoodSouleymane-yp7yw Жыл бұрын
Allah sarki ataa 😢😭🤦♂️😭
@Md-wg9br4 жыл бұрын
Macha allah 🌹🌹
@fiddausidauramooome96954 жыл бұрын
Gaskiya zatayi kanta
@حفصهاثيوبيا4 жыл бұрын
Sannu dazuwa abokiyar shira
@hamissoutougamane8454 жыл бұрын
Macha allah
@jgghhfvh93514 жыл бұрын
masha ALLAH mungode
@احمدالعبري-ل6ط4 жыл бұрын
Muna godiya 🙏
@AliyuAbubakar-hv7hg5 ай бұрын
allah sa mudace❤
@bachiranna59264 жыл бұрын
Macha Allah
@halimasadipgwhrjr30514 жыл бұрын
Masha Allah tabarakallahu
@abokiyarayuwa43214 жыл бұрын
Mungode sosai Abokiyar hira
@hanifaidriss82594 жыл бұрын
Mugodè sosei 😍😍😘😘🇬🇭🇬🇭
@roukalabelle58114 жыл бұрын
Wayyo atha
@sadaukione79324 жыл бұрын
Tashi. Hankali ba a saka masa rana
@torehund12124 жыл бұрын
مشاءلله❤️ شكر❤️🇸🇦
@mahmudhausawi75514 жыл бұрын
Yayida din ji sose
@abdallasabrou78064 жыл бұрын
Nidai da alio ya ban shawara wlh da ya Saba umarni fulani