Zanga Zanga | Yanzu Yanzu Sheikh Bello Yabo Sokoto Yafito Ya Tona Asiri Akan Abinda kefaruwa

  Рет қаралды 68,903

Abdullahin Gwanduu TV

Abdullahin Gwanduu TV

Күн бұрын

#trending #duet #hausa #allahuakbar #awa24top #islamicgreeting #mukabala #muqabala #new #raddiya #zangazanga #trending

Пікірлер: 32
@Rumuhdams
@Rumuhdams 5 ай бұрын
MashaAllah Allah shi sakada wa Malam da Alkhairai
@Saidou-bn3kn
@Saidou-bn3kn 5 ай бұрын
Slm gaskiyane Malam Allah kareka Masha Allah
@AboubakarIbrahim-i8f
@AboubakarIbrahim-i8f 3 ай бұрын
Tsakaninmu dashi sai Allah yaisa
@IsahMuhammad-zf7ee
@IsahMuhammad-zf7ee 5 ай бұрын
Gaskiya ne malam mu'goda sosai Allah yakaira iliman Ameen ya rabbi Allah kataimaki Palestine Ameen ❤️🇵🇸❤️
@balkisusewell6892
@balkisusewell6892 5 ай бұрын
Allah ya bada lada masha Allah ❤❤❤❤❤❤❤❤❤
@AdamDauda-v2h
@AdamDauda-v2h 4 ай бұрын
In Sha Allah sai Allah yasakamana
@AbdrahamaneMaradi
@AbdrahamaneMaradi 5 ай бұрын
❤❤❤ina kwnar ka mallan
@aliumarsandiyama7467
@aliumarsandiyama7467 5 ай бұрын
Gaskiya malam
@Sadiyamk
@Sadiyamk 5 ай бұрын
Gaskiya ne wallahi tinibu sawun ɓarawo ya taka, babban azzalumin shine buhari, sai kuma rubabbun malaman mu da da suka yaudare mu da Muslim Muslim ticket Allah ya saka mana ameen
@IsmaelAdam-ky1yq
@IsmaelAdam-ky1yq 5 ай бұрын
Gaskiya ne malam Allah ya Kara lafiya da Nissan kwana❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤
@abubakarismail8975
@abubakarismail8975 5 ай бұрын
Allah ya saka da Alhere ya bada Lada
@abubakarismail8975
@abubakarismail8975 5 ай бұрын
@touretv2G
@touretv2G 5 ай бұрын
Buhari ne yaci Amanar Yan arewa
@AbubakarSanimuazu
@AbubakarSanimuazu 5 ай бұрын
Allah shi karawa rayuwarka albarka mlm
@yahuzailiyasu4583
@yahuzailiyasu4583 5 ай бұрын
Malam Allah yasaka Basai dubu biyarba dubu 2000 kawai
@MaryamKd-s4l
@MaryamKd-s4l 5 ай бұрын
Allah yasaka da gidan aljanah malam
@FalaluAbdullahi-j5b
@FalaluAbdullahi-j5b 4 ай бұрын
Allah ya gafarta maku
@MohammedUsman-sk7tg
@MohammedUsman-sk7tg 5 ай бұрын
Allah yasaka malam
@IbrahimAbdulkadir-u9o
@IbrahimAbdulkadir-u9o 4 ай бұрын
Allah yajikan mln
@ShuaibuSani-n8o
@ShuaibuSani-n8o 5 ай бұрын
Su badaru ne suka sai damu allah ya isar mana tsakanin mu dasu😮😮😮
@AuwalIsah-g7s
@AuwalIsah-g7s 5 ай бұрын
allah yasaka da alkairi ml
@IshamSani-gx7hi
@IshamSani-gx7hi 5 ай бұрын
Gaskiya ne malam wàllahi idan ka shigarwa talakan da fahimci matsalarsa ba sai ya ba ka kunya
@ABDULRAHAMANDAHIRU-z3p
@ABDULRAHAMANDAHIRU-z3p 4 ай бұрын
Hakane mallam
@sabiurabiu3915
@sabiurabiu3915 5 ай бұрын
WALLAHI MAGANARKA HAKA TAKE MALAM MU TALAKAWA MUNE MUKAFI KOWA ISKANCIN
@MasaudouMaman-mv7qu
@MasaudouMaman-mv7qu 5 ай бұрын
☝️☝️☝️☝️☝️☝️☝️☝️☝️☝️
@AbdouNassersaidouFilingUE
@AbdouNassersaidouFilingUE 5 ай бұрын
Wallhi gaskiyane mlm
@AbdulkareemSaad-b2n
@AbdulkareemSaad-b2n 5 ай бұрын
Ai wlh bahari yacucemu allah ya,Isa bamuyafeba bahari insha, allah saika tozarta duniya da lahir
@IshakAdamou
@IshakAdamou 5 ай бұрын
Malam kalura dacewa tinumbu bashida laifi kuyiwa tinumbu uzuri kada kudaukinsa kutake laifin wani ku hangi nawani yanzuk kunmantada darashin imanin da buhari yayi kunmanta dashi saboda shiba bafulataninebako shi ba aahalatta jininsabako barnar tinubu yayimutane ai fulanine sukajawo koma mene sune suke kashe kashe sace sace sai afada kan hausawa aitakashewa lokacinnan yarabawa basusan hausawaba basusan fulaniba idan sukatashi kanmai uwadawabisukeyi kozakuyi kuzargi buhari niyarsa sukafa kasar dan fodio haka tagagara shiyasa dazaisauka daga mulkin yanemi yabatakomai saboda haka tinumbu bashida laifinkomai wadannan fulanin dasuke baibayedashi su suka hanashi gadanar da mulkinsa amma allah yafisu
@HamzaGinjo
@HamzaGinjo 4 ай бұрын
Rarara
@muhammadabdullahikarofi6855
@muhammadabdullahikarofi6855 5 ай бұрын
Mudae wallahi malaman mu su suka cucemu da suka ce wae muyi double Muslim
@sheikhazzamfaritv5081
@sheikhazzamfaritv5081 5 ай бұрын
me yasa bamu bi malaman da sukacs kuyi atiku ba irin su asadussunnah da rigacukun
@baishatu2611
@baishatu2611 4 ай бұрын
@@sheikhazzamfaritv5081 wannan gaskiya ne
Zakanin mu daku Babu Sulhu | Yanzu Yanzu Sakon Sheikh Bello Yabo Sokoto
34:04
Abdullahin Gwanduu TV
Рет қаралды 5 М.
Daga Hakan Bohol Akasamu A Sahun Masu Garkuwa Da Mutane
26:46
Brekete Family Hausa
Рет қаралды 46 М.
Andro, ELMAN, TONI, MONA - Зари (Official Music Video)
2:50
RAAVA MUSIC
Рет қаралды 2 МЛН
Hakuri Maganin Zaman Duniya | Sheikh Aminu Ibrahim Daurawa
49:32
Sheikh Aminu Ibrahim Daurawa
Рет қаралды 7 М.
Surori da ayoyin al-Qur'ani masu ceton mutane a ranar al-Qiyamah
53:30
Zauren Kabiru Muhammad Bagudo
Рет қаралды 11
AFARTANKII (40) QISO OO UGU SAAMEYNTA BADNAA_2022 iyo 2023_ SHEIKH MUSTAFA.
3:26:03
IFTIN BROTHERS STUDIO
Рет қаралды 2,5 МЛН
Sheikh Bello ya caccaki ƴan ta'addan Nigeria
22:30
Sheikh Bello Aliyu Yabo Sokoto
Рет қаралды 27 М.
Kissar Wani Bawan Allah Mai Ban Al'ajabi. Sheikh Bashir Ahmad Sani Sokoto
50:12
Babu sulhu da ƴan ta'adda | Sheikh Bello Aliyu Yabo
27:14
Karatuttukan Malaman Musulunci
Рет қаралды 9 М.
khoutba imame diop bou am solo
27:26
AL Mountaga tv
Рет қаралды 38