Masha ALLAH shehu abass sadauki ALLAH ya saka da alkhayri
@ibrahimmatoabdullahi71252 жыл бұрын
Allah yasaka da Alkhairi Sheick Abbas sadauki
@mumabdul71453 жыл бұрын
Nidai muna kama k'afa da manzon Allah 🤲🏻 Allah yasa karmu Shiga wutah da dukkan zuria tah Ameen 🤲🏻 Allah yasada mu da manzon Allah ko a mafarki AMEEN
@shehisheshi30503 жыл бұрын
Gaskiya Yan Izala suna shanduka a hannun Yan Tijjaniya,in akayi Muqabala.
@mmusaali65273 жыл бұрын
Gaskiya wannan malamin darikar yafi Dan izala ilimi wallahi dakuma doruwa akan gaskiya Allah yasaka da alkairi
@tidjanidjafar68833 жыл бұрын
Yawan surutu da tsoron gaskiya,shi yasa yake yawan surutu don ya ba'ta lokaci
@mmusaali65273 жыл бұрын
@@tidjanidjafar6883 bahabane idan kalura yafi Dan izalar ilimi damagana mai ma ana
@kamilou44312 жыл бұрын
Masha Allah shehu abass hakan yayi Allah kara basira
@MohammedIbrahim-xl5wp3 жыл бұрын
Gaskiyan malam ne danuwa Manson allah SLW baisan gaibuba wlh bai saniba sai in Allah ya fadamar kuma ga hujja ya fadamaka ki kayi to danuwa in kanada bukata kawai karoki Allah center dan annabi Muhammad SLW ya koya mana yanda zamu roki Allah shine
@adamumustafah82793 жыл бұрын
Karahmallahu Alaika ya shehu Allah yakara ilmi
@sadissouzabeirouaboubacarsidik24 күн бұрын
Gaskiya fi sabillilahi mln abass ka hangar dani wani abu saboda yanzu mun ji su a wurin su philosophie ce kawai chikeyi ba wujar addini ba
@shehisheshi30503 жыл бұрын
Masha Allah sadaukin ilimi
@RUFAIBALA-o1t Жыл бұрын
Allah yaqaramaka lafiya m abas sadauki
@deleogbondeminu51082 жыл бұрын
Yanzu Dan Allah fatawa na wana dan darika ba shirka bane toh Allah yasa yanwa yan darika su gane gaskiya
@jafarabubakar40862 жыл бұрын
Aslm allaykum waramatula wabarkatuhu barka da salla aka ya saka da alkhayri
@muktaribrahim91943 жыл бұрын
Masha Allah
@nazirusman60153 жыл бұрын
Gaskiya, tsakani da Allah...Sadauki baka iya debate ba.....ko kadan.
@zibrinauwami64313 жыл бұрын
Wannan ai ba mukabala bane hayaniyan mutum dayane
@musamuhammad81643 жыл бұрын
Gaskiya yantariqa yan dirqaniyane. Yakamata kabarshi yaimagana
@adamumusaa66513 жыл бұрын
ماشاء الله مالم عابس سيداوك جزاك آلله خيرني
@ikramcissetv87713 жыл бұрын
Lallai yan izala suna ruwa
@Officialbnmhd5 ай бұрын
Wllh bayada hujja dan yaya 😂😂😂😂😂😂😂😂
@tidjanidjafar68833 жыл бұрын
Malamin darinqan nan baya bari ayi magana don yana zoron gaskiya
@ikramcissetv87713 жыл бұрын
Dari bisa dari
@rabiuumargama28733 жыл бұрын
Abbas ai sai kabari shima yayi magana ko
@jibrinalkhaseem52783 жыл бұрын
Kun iya hayaniya kujekuyi karatu mai zurfi kawai
@abdulahimusa71583 жыл бұрын
Abass sadawki mungode kaqhele yah yan najadu kosu ga gaskiyya basa binta mutuqar batayi daidaida ra ayin tsohon haranaba
@Quran_Alone.3 жыл бұрын
Malan tariqa baida gaskiya
@murtalaaliyumuhammed683 жыл бұрын
Wannan Sa6annin fahimtane bawai muqabalace ce
@bashirahmad75383 жыл бұрын
Kabari dan izalan ma yayi bayaninsa ba haka ake mukabala ba
@tidjanidjafar68833 жыл бұрын
Bâ hujja se yawan surutu da tada Hayaniya,kuma ta'assubanci wani babi ne na djahilci mey zaman kanshi
@arangamatvhausa58843 жыл бұрын
Kai dan darika kanada gardama sosai
@ibrahimmatoabdullahi71252 жыл бұрын
Kai de bakada fahinta ne
@bashirahmad75383 жыл бұрын
Shin akwai aya koo hadisi da yache nka kama kafan annabi bayan ransa zaaka saamu biyan bukaata?
@jsuleman45852 жыл бұрын
Gashi an kawo aya da hadisi da ya tabbatar da haka. Idan baka saurara tun daga farko bane, toh ka koma baya ka saurara, za kaji hujjojin.
@mustaphasani70293 жыл бұрын
Masha Allah mun kalla kuma munyi subscribe Da fatan kuma zaku taimakawa channel dinmu me suna HIBBIN NABIY TV da subscribe Dan musamu mukai labari muma Mun gode Allan yakara daukaka
@ZAWIYYATV3 жыл бұрын
Insha Allah, Mungode
@ZAWIYYATV3 жыл бұрын
Kuma ZAMUYI Sub .
@issamuhammed50703 жыл бұрын
Shi annabin da kansa acemasa aqur ani ) إنك لا تسمع الموتى ولا تسمع الصم الدعاء إذا ولوا مديرين..) belle wanda ba shiba maganan sa lati ana isarmasa da shi salatin oko Ina kace aduniya, wannan cewa yayi ana isarmini da ita bei ce inaji ba , kaga ana magana kan wani abu daban kei Kuma kana kawo wani abinda bei hada ko hanya da binda ake magana akai, Sannan maganan ka kaketa ceweye da ita na cawa baroqon annabi s,aw, kake nufiba ba Kuma tawssuli keke nufi ba , Kuma ka kasa fodin sunan abin ashari a'a , ka Kuma kasa kawo misali da ya bambanta da ta wassuli ko roqon annabin kansa , wannan babbar alamace na son zuciya da rashin hujju. Inkuma kana da hujju akei to dan Allah kazo muttatuna akei dan Allah amma da magana ta ilmi ba son zuciya , dan Allah Ina jira katemaka
@Abubakar_3 жыл бұрын
Darika gidan son zuciya da wawayen mabiya mudai Allah yakiyeyemu,
@ikramcissetv87713 жыл бұрын
Ka bata yaro
@nurajafar83663 жыл бұрын
Bata lokaci. Kuje ku koya wa nutane addini, ku bar wadannan
@الحقمنربك-خ6ب3 жыл бұрын
Dan tarika ay ba ka barchi ba yayi magana Kai kadai kake surutun ka jahilin banza
@alhajiyahaya85623 жыл бұрын
Gaskiya wannan maganar kokanada gaskiya to kakada kanka to kuji tsoran allah
@hassanumar31873 жыл бұрын
Subhanallah😳 dan Allah yan uwa mu daina saurin kiran mutane da jahilai SBD sabanin aqida dan Girman Allah🙏🙏🙏
@ikramcissetv87713 жыл бұрын
Lallai yan izala suna ruwa babu huja sedai gaddama kamar Dan gwambo
@djiddaadoummarira665 Жыл бұрын
.ga
@alhamdulillah70853 жыл бұрын
Dan bidiah ya Iya Gardama dason Ray ba Aya ba hadisi da akace karoki annabi bukatunka babu Sakaray kaiyakamata kakoma makaranta
@jeffnassir86793 жыл бұрын
We need to hear from the other person
@nazirusman60153 жыл бұрын
Ba bukatar wannan muhawarar....a fito da mahallin niza` ma ya gagara.....amateurs!