Allah ya Kara ma shekh Junaid lafiyyah in sha Allah Zan bar izzala Daga yau Zan Karbi darika
@hassanumarmarafa7528 ай бұрын
Ni Hassan Isah Umar dake Kaduna State
@hassanumarmarafa7528 ай бұрын
Darika gaski CE mungane gaskiya Daga bayanin Malam Shekh Junaid Allah ya Kara Mai lafiya
@SulaimanIbrahim-ij5li8 ай бұрын
Gaske Jazakallahhu Khairan masoya manzon Allah s.a.w
@IbrahimDimo-ce7fz8 ай бұрын
Allah yasaka da alheri ancuku me asadu sunna yakarbi Kansa ma ya ishesa
@ikramcissetv87712 жыл бұрын
Masha Allah malam mannir koza
@bahariousmane41913 жыл бұрын
Macha allah jazakumullahu munir koza asadu yakoma kura
@umarsaeed16843 жыл бұрын
Wayyo Allah wallahi ina tausayawa asadu izala
@aliyuhaydar90672 жыл бұрын
Ai bashi da ilimi kwata kwata sai jayayya wlh haba shi wai asadussannah uhmm tab
@msalihu40452 жыл бұрын
Salam alaikum, Sarki Zaki may almighty Allah continue to bless you, your program is a great one. Thanks
@IbrahimNaziru-gc3yd Жыл бұрын
Allah yakarawa sheikh Munir koza
@IbrahimNaziru-gc3yd Жыл бұрын
Allah ya biya sa boda ma aiki
@boubeabdoulkader3 ай бұрын
Amin soumma amin🤲🤲🤲
@MohammedAbubakar-r7c3 ай бұрын
Mlm manir Allah saka da allhairi ya kara sutura da karshe mai kyau
@jifsoneasywelder75402 жыл бұрын
Allah Ya Karemana Kai Mlm Musa Yusuf Asadussunah, Allah Ya Qara Maka Lfya, Ya Baka Ikon Cigaba Da Tonawa Yan Bidi'a Asiri.
@jamiluaudumohammed28332 жыл бұрын
Ameeen ya ALLAH
@نسرينتكروني Жыл бұрын
Alahira kuma yaci ubansa ba mushen kura kawai
@Samailamoussa-niger10 ай бұрын
Nagode
@jamiluaudumohammed28332 жыл бұрын
Malam assadussunnah Allah yasaka da Alkairi
@aliyuhaydar90672 жыл бұрын
Uhmm ai bashi da ilimi wlh kwata kwata sai jayayya ya yake haka kuma
@ibrahimauwal7153 жыл бұрын
Allah Ya Saka sheikh Munir koza albarkar Annabi SAW
@rasheedatabubakarmusa23993 жыл бұрын
Allah yaqara wa malam asadussunnah lfiya da nisan kwana Mai albarka 🥰
@naserfako45962 жыл бұрын
hhhhh
@shehubala44193 жыл бұрын
A Gaskiya sheikh Musa Asadu izalah bayason Gaskiya Allah ya rabamu mutun irinshi
@jamiluaudumohammed28332 жыл бұрын
Wannan kuma ra'ayin Ka ne
@نسرينتكروني Жыл бұрын
Ok kaima makiyin allah ne
@SANUSIHassankinafa8 ай бұрын
Goni sai gayya Mal Musa Allah yakareka
@FarukAbubakar-mb9up2 ай бұрын
ALLAH ya bamu ilimi mai amfani, maln asadussunah ALLAH sakama da alkhairi
@MuhammadSulaiman-d2zАй бұрын
Kai anan kaga ilimi me anfani Allah wadaran wannan ilimin
@abakardeco56243 жыл бұрын
Masha Allah, Allah kara basira sheikh koza
@MuntariLawan-k6t2 ай бұрын
Ameen
@abakardeco56243 жыл бұрын
Wallahi asadu yaki gaskiya kame kame yake kawai Allah
@SalisuMuhammad-wr3fn8 ай бұрын
Allah yasakamaka da alkairi
@kamalumar81323 жыл бұрын
Shekh munnir Allah yakara ilimi da daukaka Albarkacin Annabi Muhammadu SAW
@umarsaeed16843 жыл бұрын
Amin Ya Rabbi
@نسرينتكروني Жыл бұрын
S a w ameen
@hamzaabubakarusman Жыл бұрын
Allah y ganar damu gaskia
@siradjinaannabi92222 жыл бұрын
Allah ya gana damou gasskiya
@IbrahimDangarbaillela7 ай бұрын
Masu sauraro kuji tsoron Allah kuyi hukunci na gaskiya kufadi wanda yayyi nasara shi kuma wanda ya kasa ya ji tsoron Allah ya bi gaskiya
@buharishafiu77742 жыл бұрын
Maulana abulfatahe Allah yasaka da Alkhaeri
@نسرينتكروني Жыл бұрын
Ameen summa ameen
@aliyuhaydar90672 жыл бұрын
Sarki zaki ga shawara Dan Allah kadai Na gayyatar asadussannah sabo da bashi da ilimi wlh kwata kwata wlh haba
@Samailamoussa-niger10 ай бұрын
Yayi ubanka ilimi
@SANUSIHassankinafa8 ай бұрын
Goni sai gayya Mal Musa Allah yakareka
@SANUSIHassankinafa8 ай бұрын
Mal Musa Allah yakareka
@MalammusabMusabАй бұрын
Ahalul Quran ahalullahi hassatuhu
@saddiqsaleh45252 жыл бұрын
Allah yakaramaka Lafiya DA jajircewa wajen fadamusu gaskiya amin
@saddiqsaleh45252 жыл бұрын
Allah yakare shek Musa Yusif asadussunna
@narasulallahsaw5662 жыл бұрын
Masha allah.allah ya Kara kusanci ga Annabi saw Muna godiya sosai shehina wlh Muna Sanka shehu Ibrahim inyass RTD domin manzan allah saw
@misbahuabba99012 жыл бұрын
Wallahi nafahimce shi wannan malami Assadus Sunnah yanada son zuciya
@adamgoni72427 ай бұрын
Malan izala asadusnnu ya na neman haskene atarika wllh yaki gaskiya kawai
@SAdam-ys2yg2 жыл бұрын
Jazakallahu kair Mal. Musa Yusuf
@mustaphakabirsharu76783 жыл бұрын
Duk Mai ciwon hassada baya gane gaskiya
@issoufouinoussa80013 жыл бұрын
Masha'allah kuna wuta Allah kara kusanci da annabi (S.A.W)
@musamamuda86693 жыл бұрын
Wayyo allah yakarama malam Munir lafiya alfarman annabi Muhammad
@نسرينتكروني Жыл бұрын
S a w ameen summa ameen
@waladalqasum63683 жыл бұрын
Masha Allah
@ididjibril38153 жыл бұрын
Malam mussa bayaganewa
@zarummaisarkiabubakar8335 Жыл бұрын
Allah yasaka da alkairi
@anasdandinshe50773 жыл бұрын
Allah yaqara lafiya da nisan kwana Malam Musa Yusuf Asadus Sunnah
@Mahmud-kq7yg Жыл бұрын
Allah yasa mudace
@harunaabubakar7183 Жыл бұрын
Masha Allah bayin Allah
@muhammadibrahimsulaiman42622 жыл бұрын
Wannan Kazantar tayi yawa, Kunce Manzon Allah (S.A.W) Bai San Gaibu ba, Amma Ibn Taimiyyah kuna nuna cewar ya San Gaibu. Kenan Kun fifita Ibn Taimiyyah akan Manzon Allah. Wa'iyazubillah.
@نسرينتكروني Жыл бұрын
Rabi dasu munafukan baza kawai
@nuratasiu10643 жыл бұрын
Allah ya kara Ililmi Musa Asadun Sunna
@umarsaeed16843 жыл бұрын
Ai munyi jana'izar shi tun jiya
@rilwanabubakar14943 жыл бұрын
Ameen
@soumanadiollo25323 жыл бұрын
Ma shallah assadou Sunnah kunkuru sakiyar macizai
@umarsaeed16843 жыл бұрын
Anji kunya dae
@ibrahimjibrin593 жыл бұрын
Jazakumullahu Khairan
@saiduibrahim-px6hg11 күн бұрын
don Allah kacirechi
@MusaGoni-r5l Жыл бұрын
Wslm
@siradjinaannabi92222 жыл бұрын
Chak mounir koza allah ya karemou na kai
@jibrilhussaini62772 жыл бұрын
Jamaa assadussunna bamusulmibane saboda yananeman atashi wani annabi bayan muhammad rasulullahi kagako bamusulmibane
@HuzaifaMukhtar-gy7nm3 жыл бұрын
Shekh muneer koza Allah yakara ilmi wlh kana burgeni sbd kana bibiyar abu tiriyan tiriyan👌
@umarsaeed16843 жыл бұрын
Amin Ya Rabbi
@shehushuaibu82228 ай бұрын
Yes Allah amin
@AliyuRidwanSalka2 ай бұрын
Mun samuguda mlm manir yakoma sunnah
@alqaseemalmukhtar95893 жыл бұрын
ALLAH yasaka Mal. Munir Koza (hhhh, wannan dan asadu) kaga idanun kura.
@abdallahganatcha7763 жыл бұрын
Allah sarki izala akoyi son batar da hankalin wayeye wlh
@malanaminou22863 жыл бұрын
MASHA Allah
@maaroufiamadou5227 Жыл бұрын
Macha allah
@ibrahimmatoabdullahi71252 жыл бұрын
Allah yatemaki shehi na munir koza
@IbrahimIsah-e3f10 ай бұрын
Allah ya kara lpy m munir
@sheikhibrahim87682 жыл бұрын
وwannan gaskiya ne
@mahamanesanimoustapha64432 жыл бұрын
Kay Allah yakaremu da son zuciya irin na undarika.
@نسرينتكروني Жыл бұрын
Dalla gafara cen
@mahadiyusuf736623 күн бұрын
ولن نكفر أحدا ما كان تأويلا
@salihuzainab58453 жыл бұрын
Gaskiya naji dadi amsa mal Munir
@umarsumaila91582 жыл бұрын
Umar🙏🙏🙏🙏🙏
@murtalagarba27772 жыл бұрын
Allah ya kara annabi daraza
@نسرينتكروني Жыл бұрын
S a w ameen
@umarsaeed16843 жыл бұрын
Wannan itace Asalin jijjiga wallahi wallahi asadu izala ya jijjigu Allah ya saka wa Sayyid muneer koza da Abul fathi da alkhairi wallahi muna matukar alfahari daku
@نسرينتكروني Жыл бұрын
Ameen wannan gaskiyane
@MuntariLawan-k6t2 ай бұрын
Ameen
@rilwanabubakar14943 жыл бұрын
Malamai biyu Amman daya yagagareku sabida har abada babu yadda za ayi karya da gaskiya su hadu.
@shehubala44193 жыл бұрын
Mu Ajeson zuci Mudauki Gaskiya Daya ce
@mosaakelefti8743 Жыл бұрын
munir munabayanka
@issoufouinoussa80013 жыл бұрын
Jinjina ga malan mannur allah ga kara kusanci da annabi saw
@نسرينتكروني Жыл бұрын
S a w ameen
@SANUSIHassankinafa8 ай бұрын
Goni sai gayya mallam
@MuhammadSulaiman-d2zАй бұрын
Hhhhhhh😂😂😂 Su musa dai anji kunya😂😂😂😂😂
@BismarkAdams-t1k8 ай бұрын
هذا هو الذئب السنة أول من اعداء النبي الرحمة وامام المرسلين
@AbbaMuhammad-g6s7 ай бұрын
Musa dai wawa ne
@MohammedAbubakar-r7c3 ай бұрын
Kai ai malam munir ya gayi kuskuren ibn taimiya yace kafadi kuskuren maulana Ibrahim inyass amma ka kasa kunya ta tabbata gare ka
@daveedmuhammad5722 жыл бұрын
Yan darika irin karatun yahudawa kk yi wollai 😂 karatu da xuqe xuqe
@aishaaminu81343 жыл бұрын
Asadus sunna ka keresu kana zuba musu ruwan ilimi su kuma suna zuba ruwan shirme
@adamyusuf68792 жыл бұрын
Hmmmmm
@MohammedNakowaАй бұрын
❤❤❤❤❤❤❤
@salismobilerepairservice2 жыл бұрын
Allah yadatar damu amman amaida hankali kan sallah da alwalah domin jama'a sunfibuqatuwa izuwa wannan dan shi Allah zaitanbayesu . malamai kuji tsoran Allah kutina Allah zai tanbayeku akan maganganinku
@BelloMAitaya-c9y11 күн бұрын
❤🎉
@MohammedAbubakar-r7c3 ай бұрын
Ka amsa muna tambayar da muka yima
@muazunuhu16544 күн бұрын
Sunnah gidan hujja, wallahi ko daga amanar karanto hujja daga littafi ba tare da tadalisi ko tsallake sadara ba zaka gane waye waye. 😅
@mustaphakabirsharu76783 жыл бұрын
Kamashi shehu munnir koza dam keshei abulfatahi assani
@ibrahimmuhammad43152 жыл бұрын
Kaci kudin wazin bayan jumma'a
@pulanishanu74702 жыл бұрын
Izala Allah yatsare my da ita
@ridwanusani4906 ай бұрын
kukula da dukwani dan izala dakugan su fuskansu ba annuri ko walwala da kagansu kaman dasuyi kuka.
@ashafaumar4692 жыл бұрын
Munir koza
@aminukhalildansudan91033 жыл бұрын
Aslm Agaskiya shawarata shine ya Kamata Malamanmu su maida hankali akan Lubbu na kishru ba ma ana kwaya ba bawo ba abunda nake nupi anan shine Yin mukabala akan Sheikh Ibrahim Ko Ibn Taimiyya ni inaga kamar bazai rage addiniba kokuma Kara shi domin yarda da Sheikh Ibrahim KO Ibn Taimiyya bai zama wajibi ba acikin addini wani ma Bai riskesu ba arayuwa.Allah yasa Mu dace
@salismobilerepairservice2 жыл бұрын
Gaskiyane Allah yaqara fahimta
@SaniDanjuma-pb4ob8 ай бұрын
Wallahi shehu mugun makaryacine gashi ya mutu ya barmuku baya da qura har yanxufa da malami daya kuke gwagwa Kuma ba hujja ba dalili😂😂😂😂😂😂😂😅😅😅 Allah ya shiryaku Dan girmansa
@SaniAbdoussalam-f1f4 ай бұрын
Assadu suna akoma makaranta
@shaaraniubaabdullahi6952 Жыл бұрын
Ai Kaine kwakiriyya😅😅😅😅😅😅 ankuraka kaki ka karbi gyara
@نسرينتكروني Жыл бұрын
Haka suke se jaye jaye
@MuhammadSulaiman-d2zАй бұрын
Kai asadu ezala dan wahalane na karshe Wannan da akafiri yazo wllh da sedai asare kansa, amman baya gane gaskiya anmasa rufi azuciyarsa
@djaafarharouna93853 жыл бұрын
الله أكبر أسد السنة دمر حجج أهل التيجانية وما عندهم حجج أصلا إلا الشبهات هداهم الله
@MohammedAbubakar-r7c3 ай бұрын
Malamai sune magada annabawa kuci gaba da tonawa wahabiyawa asiri ba sunnar manzon Allah suke bi ba ta taimiya ce
@Sadiyamk2 жыл бұрын
Wallahi tijjaniyya kafirci ne dan Allah ku fahimci gaskiya ku dawo bisa hanya mai kyau mugudu tare mu tsira tare Allah yasa mu gane Amin
@ahmedgarba3572 жыл бұрын
Jahili
@نسرينتكروني Жыл бұрын
Agidan uwarka tazama kafircin ko
@alhassanumar99652 жыл бұрын
Idan kace zaka zagi shehu Ibrahim inyass wlh katonama kanka asiri haka shehu yake
Assalamualaikum warahmatullah, Don Allah meyasa shi assadus Sunnah bayason gaskiyane dukkannin ayoyi da hadisai da akakawomai bai'isheshiba toshi munason shima yakawo nashi ayoyin ko hadisai bayawan musuba. Hujja mukeso daga Qur'ani ko Hadisai Manzon Allah S.A.W.
@usmandanyarodadinkowa72722 жыл бұрын
Yahu,sawa,sunyi,nasara,sun hada,musulmirigima
@IsahSabiu-gu7og Жыл бұрын
Batara litafaibane ilimiba
@hassanmbuba15812 жыл бұрын
Allah ya taimaki kura
@نسرينتكروني Жыл бұрын
akan zalinci ba
@نسرينتكروني Жыл бұрын
Kuma allah yasa takare akan kuran shegiya azzaluma