Gaskiya baku kyauta bah, Bai kamataba wannan yarinya ah saka ta chire rigarta bah Duk da yarinya Che domin lokachin data mallaki hankalinta sannan zata san kun chucheta , bah tarbiyyar addininmu baneba, Don Allah ah kiyaye hakan nan gaba
@malamshamsudden2584 жыл бұрын
Duniya sai da kwana very nice video ehman 💪 💪
@hajeermuhamad89653 жыл бұрын
gaskiya masha allah Film din nan ya hadu😍😍😍😍💚😌😌
@afrodetraveller60053 жыл бұрын
Gaskiya film din nan next level ne yayi kuna kokari Zamu cigaba da kallo daga wajen nigeria
@lams-tv-124 жыл бұрын
Masha'Allah ❤️❤️ gaskiya naji dadin ganin wannan episode 4 Allah ya kara fassara brothers and sisters ♥️♥️♥️🇳🇬
@ZinariyaHausaTV4 жыл бұрын
Mungode
@hamzaoumarou7284 жыл бұрын
Masha allah muna godiya sosai allah yakara basira
@kamaludeenabdulmumini15354 жыл бұрын
Muna godiya sosai! Allah yakara basira...... Amin
@msabokiofficial92184 жыл бұрын
Muna godiya sosai Allah yasaka da alkairi
@ZinariyaHausaTV4 жыл бұрын
Amin ya ALLAH
@sanihashimabdallah77304 жыл бұрын
Allah ya Saka da Alkhairi Muna Godiya 🙏Dan Allah Akarawa Malan Pawa Sosai Mun Godeeee
@ZinariyaHausaTV4 жыл бұрын
Amin ya ALLAH
@princesadeeq50304 жыл бұрын
Gaskiya Ina Jin dadin wannan shiri Mai Albarka Allah yasaka da Alkairi
@sadiyasafwan82494 жыл бұрын
Gaskiya Nima dazansamu shiga wannan film mai kayatarwa dana shiga Allah ya Kara basira
@abdj48974 жыл бұрын
Allah koh
@abubakarsadiqkabir75423 жыл бұрын
Mashallah amma akwai scene din da aka nuna yar ayki nan tana cire kaya gaskiya bai kamataba. Wannan yarinyar ay babbace
@bashirsuleman21424 жыл бұрын
Dan Allah ya kama dai asan abin yi jiran ku muke yi
@yusufharuna43783 жыл бұрын
Have learned allot also know what's happening out there
@habibamuhammad41104 жыл бұрын
Allah yakara basara ameeen muna gdy sosoi
@kefasbala49564 жыл бұрын
Kai Wallahi muna jin dadin wanan shirin kwarai da gaskiye Allah ya kara taimakawa Amin
@kmpclassic30964 жыл бұрын
Allah ya taimaki edita....😀 Wallahi good news people in Agege are impressed with your hard working, infact I express there fillings over the series of the films now the four is out....kai!...😀 Edita you do well May God bless you aah!!...it comprises something I have long not see in the hausa Film industry wow! .... I have name this project of yours as EVOLUTION OF HAUSA FILM INDUSTRY.....what impressed me so much was the ethics and culture that you promote have made people to express there mind over the previous hausa films they have been watching before Wallahi...my gratitude and appreciation to the new faces am seeing in this event that's how it suppose to be..my special gratitude to Dan Malam ... I can see him in a different angle is performing well..... Very soon I will post my rated of awards according to the series of the film to show how they perform in the event... Thank you so much l greet you chief editor and cinematographer one and the only a.k.a Dan small.....😃
@ZinariyaHausaTV4 жыл бұрын
Kai thank you so much for the appreciation. Nagode malam kabiru. This has paid me a lot.
@ZinariyaHausaTV4 жыл бұрын
Thank you for the message. I love it and am very grateful
@kmpclassic30964 жыл бұрын
@@ZinariyaHausaTV 😃...don't mention you are welcome cheif Editor with pleasure Sir.
@hamzahurairatyakubu11123 жыл бұрын
Allah ya Kaya basira Masha Allah
@jamcybabysuleiman99144 жыл бұрын
Wow Masha Allah 😍😍😍😍
@attahirouabdou58133 жыл бұрын
Macha allah 👍👍🇱🇾🇱🇾✌✌
@danhausa19983 жыл бұрын
السلام عليكم ماشالله Allh yqara basira
@shamsuddeenahmad82104 жыл бұрын
Gaskiya a wannan episode din anyi abunda be kamata ba ai ko a indian film ne bazaa cirewa yarinyar da ta kai wannan kaya ba ballantana hausa gsky beyiba ko kadan
@danbouzu4 жыл бұрын
Nice job
@mr_iya_wuya4 жыл бұрын
😍😚😘😙😗❤ I really like this series
@abufadarbege24334 жыл бұрын
Masha Allah 🌺🌹🌹🌹🌹🌹🌹🌹🥀🥀🌹🥀
@moodadam68654 жыл бұрын
Bantaba ganin series kamar wannan dalili wannan film din ya taba kowa wanne bangare allah ya kara basira.
@ZinariyaHausaTV4 жыл бұрын
Mungode
@marwanaabou61064 жыл бұрын
Gaskiya yayi kyau sosai Allah ya kara basira
@yahayahausa38294 жыл бұрын
Oga
@kabirourabo12344 жыл бұрын
@@yahayahausa3829 salamu alekum allahyaqarabasira
@abdulrazaqaminu74194 жыл бұрын
Yayikau
@khalifabc25464 жыл бұрын
Masha Allah, gaskiya Ina jin dadin wannan Shirin naku sosai fatan nasara.
@sadiqai10304 жыл бұрын
Gaskiyane film yayi, roll din Dan malan yana burgeni
@shamsiyyaiman65404 жыл бұрын
Masha Allah Allah yakara basira
@webwne20624 жыл бұрын
Dan Allh ranar yaushe ake sakinsa
@bashirnura73674 жыл бұрын
Allah yakara basira Inayin ka Dan.malan
@ZinariyaHausaTV4 жыл бұрын
Amin mungode
@adammohammed66984 жыл бұрын
NONONONONO BAi daceba tubetan da akayi
@ZinariyaHausaTV4 жыл бұрын
Mungode
@abdulyusufibrahim75784 жыл бұрын
Allah yakara basira
@abdullahadam55463 жыл бұрын
Allah yasa mugama lfy
@usmanabubakar59754 жыл бұрын
Yes you guys they are doing well good job
@ZinariyaHausaTV4 жыл бұрын
Thank you
@shamsumaiharka13193 жыл бұрын
@@ZinariyaHausaTV good job🌷🌷🌺💐🌹
@ahmaddgaru71794 жыл бұрын
Ni har yanzu ban fahimci me kuke ƙoƙarin fahimtar da jama'a ba akan wannan fim din
@ZinariyaHausaTV4 жыл бұрын
Salam, Daga wane episode ka fara kallo ? Kasan tunda series ne idan wani bangare ya wuce sai a kasa gane shirin
@ahmaddgaru71794 жыл бұрын
Daga na ɗaya
@minchodit35773 жыл бұрын
Gaskiya wannan shiri yayi.yau ne na fara kallon shi
@ayshashehu3 жыл бұрын
Crime city .. Masha Allah
@hawwahoho94384 жыл бұрын
Masha Allah 👍❤️❤️❤️
@harunausman64114 жыл бұрын
Wow abu yana kyau
@ZinariyaHausaTV4 жыл бұрын
Mungode
@mljbonjour64744 жыл бұрын
Ma Sha allah
@داودموسى-ف2ز4 жыл бұрын
Masha Allah 💕💕💕💕
@djobasiraji98223 жыл бұрын
Ogah ogah inda rabana bawahllah
@ibrasani40674 жыл бұрын
Masha allah Allah ya kara basira
@rabianasairu60632 жыл бұрын
Watasa buwa bara wo da slma😂😂😂😂😂😂😂😂😂😂😂😂
@ummulkhairisani4933 жыл бұрын
Wannan shiri yana maana sosai Allah ya kara basira. @20:32 bai kamata ku nuna jikin yarinyar nan ba gaskiya. Don Allah ku kiyaye tsiraicin dan Adam koda kuwa jinjiri ne
Gaskiya wannan chirin yanada ma'ana sosai Allah ya taimaka TJ
@jawahirsalisu65244 жыл бұрын
Barka
@issasaidou5724 жыл бұрын
To yayikyau masha Allah
@mariamayoob60744 жыл бұрын
ماشاء الله ❤️❤️❤️❤️❤️👍
@zakariaamadou78194 жыл бұрын
Allah ya kara basira d’à daukaka
@sarababynyaya43594 жыл бұрын
Godiya ta musamman Allah yakara basira
@ZinariyaHausaTV4 жыл бұрын
Mungode
@khitamcoo26504 жыл бұрын
ماشاء الله
@BasiruDannasaraАй бұрын
🎉🎉🎉
@danmameajamagana64554 жыл бұрын
Dan allah wache Rana Sabin film Finnan take gitqne
@yahayahausa38294 жыл бұрын
Masha Allah Allah Ya qara basira
@plies67354 жыл бұрын
👌👌👌
@ismailsumar75084 жыл бұрын
Wane Rana kuke saka a duniya ?
@ZinariyaHausaTV4 жыл бұрын
Ranar LARABA 8 NA dare
@ismailsumar75084 жыл бұрын
@@ZinariyaHausaTV Thanks Allah ya Kara daukaka
@dayyabhassandhd36624 жыл бұрын
Masha Allah mudi munajira
@ZinariyaHausaTV4 жыл бұрын
Mungode
@issakabaretv50094 жыл бұрын
macha allahu
@lawalialassan99324 жыл бұрын
👍👍👍
@issaibrahim32604 жыл бұрын
Macha Allah
@gidangonatv22754 жыл бұрын
Ina wanka Dan Mari ne eehh
@nassirousalissou70704 жыл бұрын
Super
@bachirbba1084 жыл бұрын
Nice one
@kabirourabo12344 жыл бұрын
Asalmu alekum allahyaqarabasira
@idrississia70624 жыл бұрын
Film yayi kyeu sosai
@awalawal6754 жыл бұрын
Masha alla
@abdulhadihaladusulaiman60594 жыл бұрын
masha allah
@hausaplaylisttv80353 жыл бұрын
Allah yakara batsira 🇹🇩
@abbouboubou30072 жыл бұрын
💕❤️💕❤️💕❤️👍🇳🇪💯
@slm16294 жыл бұрын
Masha allah
@suleimanmuhammed93734 жыл бұрын
Assalamun Alaikum, Naga ra'ayuyin mutane dayawa Amman naga wani kuskure a scene din Hauwa house girl a gskia anci zafin ta naci re mata rigar ta a fuskan mutane, wannan baika mata ba. Zata girma taga kuma Addini bai nuna mu aikata Hakan ba. S.DUBAI
@salimgaro87074 жыл бұрын
Scene din haka yakamata ya kasance, ba wani kuskure
@misa-jf6nc4 жыл бұрын
Gaskiyane wannan kuskurene Nima naso nayi magana Amma karigani Allah yasaka pls Adinga kiyaye dokokin musulunci
@suleimanmuhammed93734 жыл бұрын
@@misa-jf6nc sunce haka yaka mata ai mata naked
@misa-jf6nc4 жыл бұрын
To Allah ya shiryemu Gaba daya Amma idan da Yarsuce bazasu mata hakaba mu idan zasuci gabada haka to zamu kahura da kallon channel dinsu inshaa Allah
@suleimanmuhammed93734 жыл бұрын
@@misa-jf6nc nayi magana Amman sun gwasale ni, wannan da lilin yasa nayi unsubscribe din su