Thanxs aikinka yana kyau sosai Allah yakara basira ameen 💋💋💋💞💞💗👍👍👍
@djbangiss42093 жыл бұрын
Mungode da irin shirin da koke kawomana munajin dadin sa❤️❤️❤️👍👍👍
@ayshashehu3 жыл бұрын
I lost my uncle lokacin rigimar ibadan ....we base in Ibadan pls include him in ur prayers
@hassanausman90123 жыл бұрын
Sorry for the lose Allah ya jikansu da rahma yasa mutuwa hutuce agaresu idan tamu taxo kasa mucika da Imani amin.
@ayshashehu3 жыл бұрын
@@hassanausman9012 ameeen ngd sosae
@mohdsanishuaibugetso40363 жыл бұрын
Aysha Shehu R. I. P
@abdulbasiru40593 жыл бұрын
Hello
@saifullahimuhammad75753 жыл бұрын
Banga Mutumina ba Abale, I was impressed how Malam Mahammadu saved the lives of the Yoruba family, hope other tribes will emulate from him. #Amotsa
@L.anfara Жыл бұрын
Gaskiya kunayi munajin dadi saï dai banga mutumenaba abale ❤❤❤
@sffds41843 жыл бұрын
Barkan ku da shan ruwa 🥛🌙❤️🙏
@أمينالشريف-ظ6ر2 жыл бұрын
اللهم صلي وسلم وبارك على سيدنا محمد وعلى آله الطيبين الطاهرين وصحبه اجمعين
@yusifsileman55603 жыл бұрын
Masha Allah Allah Kara Basira muna gdy da kokari
@lawalabubakar5833 жыл бұрын
Ameen
@barakasalisumalammamman80623 жыл бұрын
Masha allah godiyamuke sosai ✔️ 🙏 🇸🇦 🇳🇪
@L.anfara Жыл бұрын
Kana baro kanayi wllh ❤❤❤
@ismayeeihasihmou57533 жыл бұрын
Macha allah kana wuta kanabaro saide bangua mutumenaba abale
@aishausman88653 жыл бұрын
Gaskiya wannan episode din dakukeyi bedaceba tamkar ana koyarda taaddancine kuma matasa dayawa zasu iya sha'awar abunda su kanabaro sukeyi
@ibrahimausma96213 жыл бұрын
Need more explains about this statements
@husseinabacar47723 жыл бұрын
Gaskiyan ki sister
@ZinariyaHausaTV3 жыл бұрын
A fahimtarki kenan. Sai kasan Barna kake kaucemata.
@aishausman88653 жыл бұрын
@@ZinariyaHausaTVwannan gaskiyane amma ai lokacin da akanunawa mutum barna lokacin akecemishi yagyara domin karyamaidata dabi'arsa to kukuma haryanzu babu ladama gamasu aikata barnan dayawa samarinda sukeda irin wannan halin insuna kallo kara gogewa zasuyi Thanks
@sadeeyamusmantv11453 жыл бұрын
Oyoyo aduniyarmu🤗😍😍❤
@ibrahimausma96213 жыл бұрын
I luv you
@abdallahhamid34323 жыл бұрын
👍
@abkentertainment40923 жыл бұрын
Allah yakara basira👍👌☝
@aishamuhammadaudi92883 жыл бұрын
Wlh kuna fadakarwa sosai wlh Allah ya qara muku sutura🤲
@saadatulabaran47813 жыл бұрын
Masha Allah wishing you all the best wlh anyi fadakarwa sosai kuma yayi ma'ana Allah yasa al'umar mu su gane rikici ba abun yi bane zaman lafiya yafi komai dadi.
@ZinariyaHausaTV3 жыл бұрын
Thank you
@abubakargmohammad85893 жыл бұрын
Amn
@ahmedsoliman44943 жыл бұрын
ALLAH ya kawo mana Qarshen rikicin Qabilanci...aQasahen mu...Inda rabbanah....bamatsala....
@yahayaidris13773 жыл бұрын
Gaskiya akwai matsala da gyara a wannan Shirin don bai kamata ba saboda muna lokacin azumi bai kamata kuna nuna ma mutane irin wannan ba ko ba komai mu musalmaine muna da tarbiya
@ننننتت-ب1ف3 жыл бұрын
MASHA ALLAH ALLAH YAKARA BASIRA Y IBADA ALLAH YAKARBI IBADUMMU
@sunusihalilu45363 жыл бұрын
Gaskiya ne. Game da har gitsin da yake faruwa a Nigeria. Allah ya kara basira. Jahilan cikin mu Allah ya ganar da su. Allah ya zaunar da kasar mu lafiya.
@RocksoulTV3 жыл бұрын
Kasantuwar mu na ‘yan adam a doran ƙasa, Allah ya halicce mu ne don mu bauta masa kuma shi ne ya sanya soyayya da sha’awa a tsakaninmu. Saboda haka samarin da suke ƙoƙarin ganin mallakan zuciyar ‘ya mace ko kuma samun zuciyarta ba tare da wata mishkila ba, ga wasu hanyoyin guda takwas da ake bi don sace zuciyar budurwa. Kubiyo mu kuji sirrin
@ameendauda25943 жыл бұрын
?
@mustapahsuleman46423 жыл бұрын
Indan rabbana bawa Hala babana 💪🇳🇪🇳🇬
@nomnom66693 жыл бұрын
Atz
@hauasy43773 жыл бұрын
Ok مشاءالله الله يوفقكم ويسعدكم ❤🇸🇦👑👍🏽🌹🤲🏾
@Realibb20153 жыл бұрын
Nice ogah
@yakubibrahim7183 жыл бұрын
Madallah da wannan saƙon Allah yaƙara basira
@dinigujungu21913 жыл бұрын
Gaskiyane Allah yabada sa ah
@jabiryunus52073 жыл бұрын
Am very very impressed,may Allah reward your efforts
@fatimaabdullahi44563 жыл бұрын
MASHA Allah
@nasiruadamu52203 жыл бұрын
kwarai Kuna samu nishadi Allah ya Kara basira
@danbornobilal53863 жыл бұрын
Allah ya biya kalala
@اميناحمد-ز8ط3 жыл бұрын
ماشاء الله تبارك الله
@usmanibrahim53423 жыл бұрын
Masha allah Liv in Saudiya 🇳🇬🇸🇦🤞Ramadan Mubarak 🌙
@ZinariyaHausaTV3 жыл бұрын
Mungode
@lawalabubakar5833 жыл бұрын
Kafadi gaskiya baba Allah yasaka da alkhairi
@aminumusa17163 жыл бұрын
inda rabbana ba wahala kanobaro allah yakara daukaka wannan darasi yayi daidai da abinda muke gani zahiri yanzu kachigaba da wayarma alumma kai
@umaraliyubodinga71763 жыл бұрын
😂😂😂😂😂 yarbawa muma fa munada yan iska Arewa sai daimu muna girmama na gaba nagaba gare mu Allah yaqara daukaka musulunci da Muslimai Aduk fadin duniya Masha Allah godiya muke
@ZinariyaHausaTV3 жыл бұрын
Mungode
@rabiuhamisunabreaker3133 жыл бұрын
Mugodai so sai wlh Allah yasaka da alkairi ❣️
@saadatulabaran47813 жыл бұрын
Ai kuwa yayi ya kuma bada ma'ana domin akwai fadakarwa sosai a ciki
@rabiuhamisunabreaker3133 жыл бұрын
@@saadatulabaran4781 eh mana good
@rukybab87483 жыл бұрын
Masha Allah Allah yakara basira
@anasshehu38543 жыл бұрын
Amma Naji Dadin Yadda Aka Qarawa Malam Waka Taba Qarfi😀😀
@emaamsaeed31163 жыл бұрын
Me Gida gaskiya kanka ya kulle a wannan episode din wlh
@babaganamuktar17213 жыл бұрын
Masha Allah Inda rabbana
@aminu6553 жыл бұрын
Masha allahu alhamdulillahi
@abdulkadirhussaini17853 жыл бұрын
Mai gida Wallahi kana burge rayuwata pah
@affanumarfakku68833 жыл бұрын
Ilike this films aduniya
@zariafilmsproduction54023 жыл бұрын
Nice video
@alhdansmall9573 жыл бұрын
Nice shoooting
@هاشمحسنابراهيم3 жыл бұрын
👌👌👌👌👌🏆🎸
@munirabdullah69963 жыл бұрын
gaskiya kudinga samana abale Idan bashi film ba dadi
@ZYAFILMPRODUCTIONTV3 жыл бұрын
Allah yakara basira da daukaka
@jameelayusuf53013 жыл бұрын
🤣🤣🤣🤣Yarubawa anga mutuwa 🤣🤣🤣🤣🤣🤣🤣🤣🤣🤣
@asisinmama62753 жыл бұрын
Karshen nan ba fadakarwa a ciki, hasali ma batanci ne ga matasa
@humairasalisuk13333 жыл бұрын
Masha Allah munajin dadiin film 🔥🔥🔥
@ZinariyaHausaTV3 жыл бұрын
Mungode
@hafsatabubakar2403 жыл бұрын
Masha'allah inamuku ftn alkhairi
@adamuyakubuishaq97033 жыл бұрын
Masha Allah 🙏🙏
@sairamoviestv3173 жыл бұрын
Wannan yazo da bala'i fah kaiiiiii😮
@srgtv92193 жыл бұрын
Macha Allah 😍
@nusaibaadam21753 жыл бұрын
Kunayi muna jindadi 💕💕💕❤️🥀
@mamanimurtalaalhaji833 жыл бұрын
gaskiya a yanzu babu wani film seri da yakai a duniya
@auwalharun48553 жыл бұрын
Wadannan da kuke gani yan isakanmune kamar yadda kukeda yan iska achan😀😂
@tachirouabdou42173 жыл бұрын
Macha allah 👍👍🇱🇾🇱🇾✌✌
@farukummar18883 жыл бұрын
Madalla abin yayi ma, ana
@bassirounass6733 жыл бұрын
Macha Allah Allah ya keyuta
@musahabdulkarim5147 Жыл бұрын
Kai!Kai!Kai! Wai murjata nice ganing nan? Farko na cega na ganinta a firm, naji dadi wlh!
@sarkinee96333 жыл бұрын
Gaskiya shirinku yana burgeni amma dai na yau bai kaiman ba wallahi
@mahamansanimaman40313 жыл бұрын
💖💔💓🙌yayi
@رقيةمحمد-ث5ق3 жыл бұрын
Masha allah.
@aweesualasan18053 жыл бұрын
Masha Allah 🌹🌹🌹💯
@abbouboubou30072 жыл бұрын
❤️💕❤️💕🇳🇪👍💯
@massboy69143 жыл бұрын
Masha Allah yakara lpy
@shamsiyyasnai83123 жыл бұрын
MashAllah 😍
@abdourazaksalouhu16883 жыл бұрын
Shamsiyya Barka dawarahaka dafatan Kin sharuwa lfy
@shamsiyyasnai83123 жыл бұрын
@@abdourazaksalouhu1688 lafiya alhamdulillah yakak Thank you 🙏🙏
@sanihashimabdallah77303 жыл бұрын
شكرا 🙏 جزاك الله خيرا
@Danmalamfx3 жыл бұрын
Wasa farin girki.story yayi ma.ana Mu manyan mu masu bada ajine.
@mustafamaizamanicom90033 жыл бұрын
Inda rabba 'na🙏🙏
@mustafamaizamanicom90033 жыл бұрын
Kay wannan film din yahadu wallahi
@sgusuegehegh17093 жыл бұрын
wow Masha AIIah Barakallah😂😂
@ibrahimabubakar56093 жыл бұрын
Good job
@iliyagambo10473 жыл бұрын
Tijjani canavaro Allah ya Kara hikima
@abdullahiyusuf74573 жыл бұрын
Yakamata wajen nuna masu shan shisha kusa alamar gargadi saboda yara
@moussadanmairo96483 жыл бұрын
masha allah 👌👌👎🏻
@آسيا-ف4ك7شАй бұрын
❤❤❤❤❤❤❤❤
@Danmalamfx3 жыл бұрын
This message was clear I hope they will learn from it.
@nusaibaadam21753 жыл бұрын
Gaskiya dai a gyara to su basa azumi neh to komasunayi wanan watan bawatan shaye shaye bane sorry kudai duba
@ameendauda25943 жыл бұрын
Hhhhh maybe suna hadawa tun kafin azumun ne sae yanzu suke sakar mana
@Ayubatech3 жыл бұрын
mehakan 5:02
@lams-tv-123 жыл бұрын
Masha'Allah ♥️♥️♥️
@mohamadmhmd89743 жыл бұрын
Merci beaucoup pour la considération
@Mdfulani3 жыл бұрын
OMG WLH BAKU TABA BURGENIBA IRIN YAU ALLAH YAQARA ILIMI
@ZinariyaHausaTV3 жыл бұрын
Mungode
@alamenomer55563 жыл бұрын
Motomena Dan malam ya rosuna danme haka wi 🤔
@iliyagambo10473 жыл бұрын
Allah ya Kara mana saman lafiya a najeriya
@ahmadjamilu99573 жыл бұрын
Hmmmm meene maanar hkn
@maarufsaidyahaya84913 жыл бұрын
Yarabawa sunga bala'i😂😂😂😂
@inoussamamanesani29533 жыл бұрын
godiya tamu saman
@alhanan5213 жыл бұрын
Gaskiya bayiba
@rabiuibrahim39343 жыл бұрын
Yarbawa ba mutane bane maso anama Yarbawa sunki jinin hausawa a jahohin su Din a kwai wani fada daya faru tsakanin hausawa da yarbawa a jahar oyo Kuma ganin ido nane ya faru Kai abin ba dadi Saboda sun zalince mu
@muhammadmubarak17513 жыл бұрын
Excellent.
@AminuJKK3 жыл бұрын
🎬🎬🎬🎬🎬🎬🎬🎬🎬🎬🎬🎬🎬🎬🎬🎬🎬🎬 I'm eager to have a look wallahi
@ZinariyaHausaTV3 жыл бұрын
Thank you
@abdoullaanfara21383 жыл бұрын
Masha Allah Nice 🇳🇪
@ukashaladan38473 жыл бұрын
Kana baro wai Dan Allah Ina jajaye
@hafsayousuf94043 жыл бұрын
اسلم ما شاء الله منشى روا لافية الله يا كاربي عبادونمو امين اناييوا كوا فاتان الخيري احب دنيا