Allah ya qara wa Malam Lafiya, da haquri, da juriya, da kariya da rufin Asiri. Allah ya sanya wa da awarka Albarka. Mudai Allah ya haska haskensa, Muna ganin masuyi don Allah,mun gane masu sunnar Naira, Allah ya qara wa malaman sunnar gaskiya fatahi, da kariya. Bissalam.
@SabitouBananiKindo12 күн бұрын
ALLAH ya karé Malam ❤❤❤
@Ismaelelhjoumarou12 күн бұрын
Dr idiris yasan charrin kungiya izzala wlh kafisu gaskiya malam
@abduismael945512 күн бұрын
Allah ya kawo mana sauki wallahi
@MamansaniHousseini13 күн бұрын
Wanna gaskiyya Magana babab❤❤
@Maikwaru11 күн бұрын
Slm Allah yakarawa Malam lafiya ameen
@UmarLawal-i9q10 күн бұрын
Allah yasa albarka
@AbdullahiiiAbdullahiii9 күн бұрын
Allah yabaka lafia Dr
@nanarukayyaadam83712 күн бұрын
Allah yakarawa mlm lafiya
@alibukar750212 күн бұрын
Allah ya taimakeka
@aliyuadam984912 күн бұрын
WATO NIFA AKWAI MALAMMU NA IZALA YANZU NABARSU NAFI GAMSUWA DA MALAM IDRID DOMIN YAFI FADAR GASKIYA. KABIR GOMBE SHINE MALAMIN DA NAFI SAURARE A WANNAN DA MALAM JAAFAR. AMMA MALAM KABIR NA RAGE BINSA
@bilyaminuabubakar990713 күн бұрын
Dadina da dr idris akwai fadan gskiya Amma shi bayaso afadamasa gskiya
@aliyuadam984912 күн бұрын
WALLAHI NA GAMSU HASKIYA YAKE FADA❤
@YusufMuhammed-q9j12 күн бұрын
Walahi
@nafisayau560413 күн бұрын
Allah Ya hada kan Malaman mu
@HkUj-l6i13 күн бұрын
Dr jaki kasamu lafiia da ba akaimaka ziyara ba owoooo jogob
@aminumusa162611 күн бұрын
Ya malam idan sunzo gaisuwan zakice akwai wani manufa ne
@musaadamu755813 күн бұрын
Hmmm, wai me ke damun muslumai ne? Malamai Izala ana gayyatan su kungiyoyi dabam dabam amma kai malam wani kungiyoyi ne suka taba gayyatan ka?, kaga kaine maiyin kungiyanci ba su ba, Akwai kaura cewa, akwai gaba. Wani ciki suka yi maka?
@ahmedusman93388 күн бұрын
Ashe ka na da matsala da Izala.Duk mai hankali zai fahimchi cewa babu martaba wa tsakanin ka da Malaman ka na Izala. No
@AliyuAbdullahiiliyasu-d3o12 күн бұрын
Kaiba Dan izala Mahaukachin banza jakin banza
@DrKhalidAbubakar8 күн бұрын
Wannan surutu da kakeyi hassada ce, don allah ka koyar ma dalibai ilimi amma a rage cin mutunci da hira a kan mumbari.....sarkin hassada
@badamasimusa840513 күн бұрын
To Anqi Aje A Gai sheka din
@MuhammadMaaji-sd5jo8 күн бұрын
Shi Kai Dan Izala ne? Kace bakan gungiya? Yau kuma kana kukan basuzo sun gaishekaba
@badamasimusa840513 күн бұрын
Kaji ma hau ka ci
@MoustaphaMohamed-l8d12 күн бұрын
Malaman cedeao ne
@anasalidakata638813 күн бұрын
Taya zasu gaisheka bayan sun kasance masu saida jinin talaka
@badamasimusa840512 күн бұрын
To mala iku sun rubuta Abun DA kace Sai ka tanadi hujjar kare Abunda ka fada