Gsky ali nuhu bai kyauta ba yakamata ace indai yana sonta dagaske yakamata yadinga tarairayarta kuma ya lallabata bawai yadinga batamata rai ba ko kuma yasaketa ba idan yayi haka yana nufin knan ba dagaske yake sonta ba kawai soyake ta haifamai da
@MaharajaHaruna5 сағат бұрын
Asalam ❤❤
@AlmustapaAmadou6 сағат бұрын
🎉❤🎉❤
@MamanIhasn6 сағат бұрын
Gaskiya kayi kokari
@usmanabubakar45556 сағат бұрын
Wallahi sunyima yara kantaf
@usmanabubakar45556 сағат бұрын
Nice one
@Ismaillawalkaduna6 сағат бұрын
A gaskiya wannan film din san yo Ali nuhu bazayi suna Kamar yarda yayi a bayaba
@abdulrashidshareef60886 сағат бұрын
Masu guri sunzo Kenan. Har kannywood ba tayi irin ku ba a fannin wakar Soyyayya
@JamilouOumarou-q7z6 сағат бұрын
😂😂😂😅😅😅😅
@nurakwalle6 сағат бұрын
Ameen ya allah
@hafsatameen-n5s6 сағат бұрын
Gaskiya na'imatu na cikin jarabi. Directer a saukaka mata.
@haladuali63607 сағат бұрын
Yakubu M kanabamu Nishadi sosai
@JiboMuhammed7 сағат бұрын
masha. allha yaye ❤❤❤❤🎉❤❤
@5_itx_Ismail7 сағат бұрын
Watching From Qatar gurin wasan Real Madrid da Pachuca gani ga vini jr ga mbappe ga rodrygo muna miko gaisuwa
@AbdoulAzizIbrahim-pi8io7 сағат бұрын
Macha Allah 🎉🎉🎉🎉🎉
@MohamedIbrahim-ur4wg7 сағат бұрын
Masha Allah watching from lahira jannatul furdus.😊😊
@AlphaHamisu8 сағат бұрын
Kinga illar fatalwar masoyi koh😮😂😂❤
@AbdurahamanAdam-c5d8 сағат бұрын
Masha allah 🎉🎉🎉🎉❤❤❤❤
@Nasihamha63658 сағат бұрын
Ina yinka tijjani😊
@IbrahimAbdullahiIdris-tc3pz9 сағат бұрын
1:11:31
@IbrahimMoussa-l7t9 сағат бұрын
Gaskiya wlh tala talanku yayi yawa
@IbrahimAbdullahiIdris-tc3pz9 сағат бұрын
50:05 Point of correction Ali nuhu ya mike tsaye alhalin a zaune yake
@AboubacarIbrahim-l7q10 сағат бұрын
Merci 💕 🎉🎉🎉🎉
@UMMUSIYAMAHASSAN-ck4lg10 сағат бұрын
Kinga ta kanki na ema
@HussainiIliyasu-x7k10 сағат бұрын
Interesting❤
@hafcy_nanah10 сағат бұрын
Su Yaks an karo wulakanci 😂.nice one❤
@talhaabubakar329011 сағат бұрын
Wow! After thinking that she'll find peace with fatalwa, 39:00 wannan ai sai ta ji kaman ta yi suicide
@AbubakarAbdullahi-lv8qm11 сағат бұрын
Gaskiya film din yabaci daga zuwan ali nuhu film yazamo kawai baya kyau haba wanchan muryan ba muryan Ali nuhu bace kawai yashigu yabata mana film
@hassanmohammedadamu82997 сағат бұрын
Gaskiya ne, Wancan muryan ba na Ali nuhu bane
@talhaabubakar329011 сағат бұрын
38:38 kai ali nuhu, ko ni sai da na dan tsorata😂, that's why he is the king
@khadijaumaruusman632811 сағат бұрын
Muryan fatalwal ya chanza sai gashi muna jin muryan Ali Nuhu a matsayin fatawal
@talhaabubakar329011 сағат бұрын
I swear Yakubu Muhammad qarshe ne almost every moment is dope wajen napep d maina ah mota too but fitowan sarki burst my brain 😂😂😂1:24:30
@talhaabubakar329011 сағат бұрын
Zubaida is at fault we all know, but the guy de do as if she no fit bitam😂😂😂 1:20:15
@SmilingBubbleTea-vu4vf12 сағат бұрын
Masha Allah
@MustaphaAhmad-m1z12 сағат бұрын
Watching from Libya 🇱🇾 thank you 👍
@Habibumusa-j3n12 сағат бұрын
Sarki Yakubu
@talhaabubakar329012 сағат бұрын
21:50 so what happened to zuba mai?🤔
@talhaabubakar329012 сағат бұрын
Imagine the stupidity of this woman, 4:10 ba shawara da yarinya ba komai, first kin hana ta auren wanda ta ce ta na so, kika ce sai ta koma gidan mijin ta, 2nd kuma kika dawo kika daura mata aure ba tare da mijin (sani danja) ko ita ta sani ba, all coming from sm1 that has not been in her life for the majority of the time(I know its not her fault but still). Hauka da nade nade
@MeccaMecca-d8e13 сағат бұрын
❤❤❤❤❤
@rabiuado662113 сағат бұрын
Wannan aihaukane
@BigbroPablo13 сағат бұрын
Amma dai gaskia akwai cin amana cikin wanan film din nan amma zan baki shewara na imatu kema yakamata kiji ki zouda cikin mana aidai kurasa yasamu yaro ko kinga kenan idan kika zuda cikin kinga cikenan kin masa abunda bazai taba mantawa dake ba wllh 😂😂😂😂😂 amma bana ganin my boss wato abale kenan my big boss Ali nuhu dan allah ina son ciga kannywood ne wllh katai maka mani kai da yakubu Muhammad please wllh da gaske nike wllh 🙏🙏🙏
@abdulrahmansani934213 сағат бұрын
Naso acigaba da kallon film dinnan amma ina ganin jakkar fkd naji na tsani film din saboda bata burgeni wannan dalilinma ne yasa ba kallon alaqa da sarauta wannan shine ra'ayi na
@MusbahuMuhd13 сағат бұрын
Meyasa awurin da Ali nuhu yabayyana I Adam A zango baya wurin bayan ance kowa zayazo awarware matsalar, domin asan wanda yayi cikin Gsky bamuji dadi
@Rahinatumuhammad-xi2vo14 сағат бұрын
So sad 😢and emotional u guys are the best
@AbdussamadMusa14 сағат бұрын
A gaskiya yakubu Muhammad Ali nuhu ya Bata Maka film dan shigowar sa yasa film din ya dena kyau😢
@HarunaJajaye14 сағат бұрын
Ok😂😂😂😂😂😂😂😂😂😂😂😂❤
@Mr.D-oh6cm14 сағат бұрын
Film dai ya dakko yin kyau da farko. Amma yanzu sai a hankali. Ya kamata arika yin episodes masu daukar hankali. A saita akalar film din ya dawo kan hanya...
@Muhammadhoblospage14 сағат бұрын
Gaskiya film dinnan ya fara wani iri, Twist din sunyi yawa, and ana abunda ana gani amsan film ne , film shouldn't feel like a film but real life, and recently if you notice the camera work is quite bad alot of errors. The story is good but play it like it's not a film please 💁♂️