MashaAllah Na'ima tadawo ga na'ima da ciki yau ake yinta Allah yasa muda rabon gainin cigabanshi
@dan.kawu.salisu15562 ай бұрын
Allah ya tashemu lafiya allah yakara mana lafiya da kwanciyar hankali alfarmar Annabi Muhammad s.a.w ameen
@JanatulFidausNasiru6 күн бұрын
Masha tabarakallah I really enjoyed watching this series can’t wait for the next episode 🎉❤
@HarunaOsman-i1w2 ай бұрын
Can't wait ooooo Allah ya Kaimu rai da lafiya 🤲🤲
@surajaWadaАй бұрын
Allah ubangiji ya gafarta mana zunuban
@MabdMomn2 ай бұрын
Yakubu muhammad barka dadare from Algeria 🇩🇿 anytime
@AminaSani-h5wАй бұрын
Wani abu sai father yacedai ayi duk asarar da za ayi bazai tsaya atattaunaba thanks alots baba sani👍
@HabibuAbdurrasheed-b4yАй бұрын
Matsala ta daku Abu Yana tafiya yanda Yakamata Amma matsalar shine talla. Yana yawa wlh
@Hajaramuhammad-e1x10 күн бұрын
Allah ubangiji yakara basira wannan fim ga ma,ana gashigan mutumci allah yakarabasira amma yakamata acanzawa babana mata mekirki donyana cin abinci gida
@NazeefihdecentHalilieou2 ай бұрын
❤❤ Masha Allah. . 🤲 Allah yakara daukakah addinin musulunci
@SaniAmuazu2 ай бұрын
Muna godiya sosai da aka Saka addinin misulunci ciki awurinda malan yabbada fatawa akan danda akasamu batareda aureba
@XxxXxx-sb5gy2 ай бұрын
❤❤❤❤ Gaskiya kam wabban yayi kyau
@BadassokoIbrahim2 ай бұрын
Mâcha Allah watching from Mauritanie Allah ya kara basira
@MuhammadShittu-y4e2 ай бұрын
Haba gaskiya hutunnan yayi tsayi dayawa. Har wajen sati shida fa..wannan ai se mutum yamanta da sunan shirin ma.
@ZaynabMuhammad-j5t2 ай бұрын
zasu tafi hutu ne
@zarrasbites1892 ай бұрын
Gaskiya na dade banyi dariya irin na yau😂😂😂😂😂😂😂😂😂 jar kaniya kai😂😂😂😂😂😂😂😂😂😂😂😂😂😂😂
@mahammadmbsdamasak22292 ай бұрын
Me ya baki dariya ko dai zubaida ce?
@MustaphaAhmad-dd7sz2 ай бұрын
Watching from Libya 🇱🇾 thank you 👍
@usmanibrahim53422 ай бұрын
Masha Allah watching 👀 from Saudi Arabia 🇸🇦🇳🇬🤞
@HafizSaidu2 ай бұрын
Allah yanunamana lokaci Allah yakara basira munajin dadin wannan shirin nan
@ZainabhassanAbbas2 ай бұрын
Ni dai nace ya za ai tai ciki😂😂😂😂wai ya akai tai ciki😂😂😂😂
@AnimaAnima-z1i2 ай бұрын
Masha Allah film Yana wuta Amma abun da mamaki na ima da ciki😂😂😂😂 saidai munga cigaban zamu yadda akayi tasameshi fatan Alkairi ❤❤
@YakubouMaliki2 ай бұрын
Masha Allah i watching from cote ivory Allah ya kara basira daraja barka anabi muhamadou s a w ❤
@SafiyyaAbubakar-f8m2 ай бұрын
Gaskeya wannan fim yayi kyau sosai Allah yakara basira yakubu muhd da sani danja
@SaniTahirouIbrahim2 ай бұрын
Masha Allah ❤
@YunusInuwa2 ай бұрын
Wannan film yanzu ma aka fara masha allah allah kara bassira allah kara lafiya allah kara tsarewa tab akwai kallo ashe allah kaimu lokaci da rai da lafiya alfarmar annabi Muhammed rasulilahi s a w allah karama annabi daraja wanda basuda lafiya allah kabasu lafiya masu lafiya allah kakara musu allah jikan magabata idan tamu tazo allah sa mucika da imani allah daukaka adinin musulunci afa din duniya allah kakamama فلسطين akan إسرائيل اللهم آمين يارب العالمين
@MustaphaMusa-d9q2 ай бұрын
Amin ya Allah
@امخديجه-ب3ب4 күн бұрын
اللهم امين❤
@ibrahimahamad-j6c24 күн бұрын
*Masha Allah gaskiya kunyi kokari sosai Allah yasa kudawo dawuri amin*
@kingosta1269Ай бұрын
The Best serie from Niger❤
@Danliman2 ай бұрын
Ikon Allah Ana wata ga wata wannan Shirin fa akwai chakwakiya acikinsa haka nakeson film da challenging sosai fatan nasara Allah yayi jagora ameen ❤❤❤❤❤❤
@BulamMusadoctorАй бұрын
Masha Allah gaskiyane kuyikokari sosai❤❤
@Muhammadhoblospage2 ай бұрын
Ku kwantar da hankalin ku na'ima fah ba ciki tayi ba 😂, kawai sakacin likitoci ne it's a misunderstanding in the tests, and batula dr hashim ne ya dauke ta mark my words we will see. Nice one yakubu Muhammad watching from china 🇨🇳
@Geembeeyer2 ай бұрын
My thought too😢
@abbasaidu9692 ай бұрын
may almighty Allah take our live to the time, 9ce one perfection director in the kannywood Yakubu MUHAMMED
Allah ya kara basira, munji dadin shirinnan sosai, kayi ko kari
@KassalaKassala-i7m3 күн бұрын
❤❤❤❤❤❤❤ ماشاء الله تبارك الله ميه ميه يا معلم
@SalisuLawanGaro2 ай бұрын
Na fada a samin Gas😂😂😂😂
@samiralawal9072 ай бұрын
Mashaa allah ❤
@Northern_foodie012 ай бұрын
This is one of the best episodes ❤🎉😅😅 kudos to you Yakubu Muhammad
@zarrasbites1892 ай бұрын
Ai wallahi naci dariya harda hawaye😂😂😂😂😂😂😂😂😂😂😂😂
@KaunaEmmanuelGwankat2 ай бұрын
MASH ALLAH Allah ya kaimu Ranan lafiya 🙏🙏
@AbdourahamAlhajigado2 ай бұрын
Amine ❤
@abdulmk3422 ай бұрын
The ending 😫 so unpredictable. A job well done to all the crew members. What a masterpiece 🔥
@DonnkandsonsNigerialimited2 ай бұрын
Masha Allah 😀
@AliyushehuLawal-js8jn2 ай бұрын
🎉🎉It should be said that this program contains the lesson of thinking and thinking along with knowledge and mathematics because if this is not part of this program it will not work the way it is supposed to.❤❤❤
@SaniAmuazu2 ай бұрын
Aikinku Yana tafiya daidai zamusai data kota dubu nawace domin musha kallo Allah shihadamu da annabi wuri daya...
@YoussoufYoussouf012 ай бұрын
Masha Allah ❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤🎉🎉🎉🎉🎉
@HabuMmudaha2 ай бұрын
Lahaulalilah cakwakiya❤❤❤
@MassoudMssaod2 ай бұрын
Masha Allah ❤❤❤❤🎉🎉🎉🎉
@BarryBarry-p2w7 күн бұрын
Masha Allah 🥰🇸🇦 ❤❤❤❤❤❤❤❤🎉🎉🎉🎉🎉🎉🎉
@AsiyaSAliyu2 ай бұрын
Tabbbbbbbbb gaskiya a kwai kallo to Allah ya kara basira
@USMANSHEHUSANI-d8d2 ай бұрын
Nice FILMS The Best Daractor Yakubu Mohd
@BOUBAKANA-sp2dj2 ай бұрын
Masha allah dawo lafiya🎉
@harunasabo93862 ай бұрын
Very Interesting Movie Yakubu Mohammed
@realiliyasuabubakar81152 ай бұрын
صلى الله عليه وسلم
@AbdoulKaderSalifou-z4b2 ай бұрын
Masha Allah ❤❤💯💯💪💪😍😍🇳🇪🇳🇪
@SahibaSahiba-sb7vwАй бұрын
Allah'yasa'mudace amin❤
@aishamuhammad72732 ай бұрын
Nifa wannan abun yafara daure mani kai, ban san ko mutun nawa ne na'ima ke so a ciki ba amma gamu gani 😮
@LadanIbrahimMustapha-rz3fb2 ай бұрын
Allah kara daukaka yax sani
@mainassaratamaske79702 ай бұрын
Makaryata Banza zaluci baya torewa wllhi akwai Allah cibiyar Al ansar basa da gaskiya ma yaudara ne kawai jama'a na kasan wajen kada ku yarda da wa'inan cibiyoyi wallhi
@Haibraheem2 ай бұрын
Kaji yadda ake saki ta hankali 😂😂
@ChamsyamahamadouChamsya2 ай бұрын
Wlh 😂😂😂
@DeelahYaqoob2 ай бұрын
Cikin mutuntawa fa 😂😂😂
@AhmadsuleimanAbubakar-KD2 ай бұрын
Lallai akwai aeki a gaba😮😮
@zainabmuhammad15772 ай бұрын
Can't wait gsky. Akwai chakwakiya
@BlkesAbdalrhman2 ай бұрын
Wlh yanzu ne ma nake jin dadin film din nan Bari mu gyara zama😂
@amidatumouktar89502 ай бұрын
Maa Shaa Allah ❤❤❤🎉🎉🎉
@usmanusmanibrahim26162 ай бұрын
Kudos to those behind this series Jazakallahu Khairan ❤
@abubakarmuhammad86682 ай бұрын
Dir Kashi 😮😢 nikam abun ya fara bani tsoro😢😢😢 meye haka Dan Allah ❤Kwam gaba Kwam baya 😅😂
@AmeenatuAbdulqader2 ай бұрын
idan tayi aure ay shirin yaqare
@abubakarmuhammad86682 ай бұрын
@@AmeenatuAbdulqader abunda har yanzu Kannywood basuyi ba shine ayi wani series sannan a gama in a short period of time season 123 sai suyi ending nashi a shiga wani😭😭 Amma abu Kwan gaba Kwam baya 😭😭😭😭😭😭
@yahayasnuhu2 ай бұрын
Fatan nasara my boss ❤
@ZarauAbubakar-so1ej2 ай бұрын
Nikam ina patalwan masoyine an manta dashine nifa shi kadai nakeson gani yanzu a film nan 😊
@realiliyasuabubakar81152 ай бұрын
Gashi nan abale ne ai
@Chiefarchitect_2 ай бұрын
Wai ya akayi tayi ciki 😅😂😂😂
@Nanah2342 ай бұрын
Masha allah 🥰🥰🥰
@BarryBarry-p2w7 күн бұрын
l. waiting for 😢
@SaudatuUsman-u7o2 ай бұрын
Mash Allah
@mahammadmbsdamasak22292 ай бұрын
Hum Mata Kenan 🙄 Zubaida Sharrin Shedan ne ko? Ai Yanzu Kin Gane Waye Shedan din
@BassirouBassirou-rv3ys2 ай бұрын
Macha allah ❤❤❤❤❤
@nafisakasimlawal27242 ай бұрын
Alhaji Hadi ya ce ya akai tayi ciki😂😂😂😂
@salimbilall99332 ай бұрын
Masha allah allah yakaimu❤
@BashirSaid-fm1rm2 ай бұрын
Allah ya qara lafiya da nisan kwana alhaji yakubu Muhammad and sani musa danja
@khadijayau28502 ай бұрын
❤
@DonnkandsonsNigerialimited2 ай бұрын
Amen
@ChuaibouSmollTv2 ай бұрын
Masha'allah 🎉❤❤❤
@BalkisuAttahiru-g8e2 ай бұрын
Lallai sarki xai fito welcome ali nuhu ❤
@ummykurfi19962 ай бұрын
Allah ysa munada ryuwa lkachin dxaa dawo
@زينبمودي-د8ر2 ай бұрын
Macha allah❤❤❤
@JamilaDanladiАй бұрын
We are waiting for the NEXT Season 2 please
@hamisuusman46222 ай бұрын
Duk da film ne babu amfanin haduwar zaks da Dr hashim dole yakubu mohd saika batamin rai