Пікірлер
@AbdoulayeAbdoulaye-q5x
@AbdoulayeAbdoulaye-q5x Күн бұрын
Wannan magana da yayi a farko inda ahlus-sunnah ne yayita da yanzu suna cewa makiyin annabi
@MoussaAssoumane-e7n
@MoussaAssoumane-e7n 5 күн бұрын
Allah yatsine ma
@salafi5018
@salafi5018 5 күн бұрын
Wallahi ƙarya kake Allah shiryeka Ɗan son zuciyane kai
@HajaraUmar-sg1hy
@HajaraUmar-sg1hy 5 күн бұрын
Wallahi karya kake Yi giyade Kai munafikine Kuma Allah, ya tsine wa Mai karya Dan iska kaje kanemi sana.a
@bsrbsr4499
@bsrbsr4499 5 күн бұрын
Saboda rashin ladabinshi da shi da almajiranshi cema mlm isah fantami suke tsohon minista kaitsaye inzasuyi maganar shi hakasukecewa wlh Dr idris beda ilmul kalam muna cema irin wadannan masu hali irinna Dr idris ahausar muta katsina masu magana saki bakaidi kuma baro Kafito social kagayawa duni cewa babban mlm kamar fatami makaryacine haba yanafa da yaya da mata da yan uwa da masoya da mabiya bazasuji dadiba .
@IssiakouAhmadou
@IssiakouAhmadou 5 күн бұрын
Ta adin lokatchi.ina ma da ka yi chirun da ya fi wannan karerayi
@bsrbsr4499
@bsrbsr4499 5 күн бұрын
Walh Dr idris beda ilmul kalam kwatakwata Nifa bantaba yadda bahaushebane saboda kalaman dayakeyi akan mutante cikakken bahaushe betabayin haka nayita magana akan cema mlm fantami dayayi dik maganar dayayi saiyayi karya kuma yace betaba sauraranshiba ammakuma yace makaryacine ya akai yasan makaryacine shida besauraran shi .
@RukayyatuBalaDauda
@RukayyatuBalaDauda 8 күн бұрын
Malam kai ne ma dan komedi
@AladeenAminunyaladi
@AladeenAminunyaladi 11 күн бұрын
Ameen
@umarfaruq423
@umarfaruq423 14 күн бұрын
Malam Allah yna iya jarabtar Bawa ta Indah bai zata ba Allah ya kyauta
@AbubakaAli-l9p
@AbubakaAli-l9p 15 күн бұрын
😂😂😂
@garbafadlu2699
@garbafadlu2699 15 күн бұрын
Mallam kana samun matsala kai ba annabi bane . Baka kai annabi nuhu ba ko annabi lutu ba . saisa kaji tsoron Allah. kana nufin kasan karshenka ko karshen yayanka . Dama musulunci ko imani gadone
@asalmangh
@asalmangh 15 күн бұрын
Video cannot be hanged on the wall BUT picture can be hanged on the wall.
@asalmangh
@asalmangh 15 күн бұрын
Hanging may lead to worshiping the picture or thinking it can provide some kind of spiritual connection
@asalmangh
@asalmangh 15 күн бұрын
Picture and video are different
@MuktarIsah-bs7kr
@MuktarIsah-bs7kr 16 күн бұрын
SIYASACE.WANNANTARON.BA.ANAGERIA.AKAYISHIBA.KUDENA.YAUDARARMUTANE.MUSLUNCI.YAHANA
@NuhuMusaGudu-k5q
@NuhuMusaGudu-k5q 16 күн бұрын
Gaskiya mal kana buƙatar wa'azi wannan zage zagen ba hankali a ciki
@rukayyaabubakar6097
@rukayyaabubakar6097 16 күн бұрын
اللهم امين يارب
@rukayyaabubakar6097
@rukayyaabubakar6097 16 күн бұрын
إنا لله وإنا إليه راجعون 😭😭
@rukayyaabubakar6097
@rukayyaabubakar6097 17 күн бұрын
إنا لله وإنا إليه راجعون حسبنا الله ونعم الوكيل
@halimatusadiya7817
@halimatusadiya7817 17 күн бұрын
Gaskiya Kai dai ba Malami ba .Kai cikaken mai hassana ne. Babu Malami na kwarai da zai dinga yin abun da kake Yi. Yanzu Kai wannan video da ake maka mene ne shi in ba hoto ba. Hassada sai mugun ciwo ne ka roki Allah ya raba ka da wannan hassadar.
@FatimaHessin
@FatimaHessin 17 күн бұрын
حلال وليس الحرام أنها زوجة
@bilyaminuaumar8740
@bilyaminuaumar8740 17 күн бұрын
Subhanallahi, Allah Kara shiriyar da al'umma, Mal. Wannan ba usulubin ahlussunah bane, kana zagi sorry for your life
@nasirumainasuleiman3146
@nasirumainasuleiman3146 17 күн бұрын
Sakarai
@fatimamuhammad7967
@fatimamuhammad7967 19 күн бұрын
Dr adaina cika baki,Allah ma Yana yafewa bayi balle Dan adam
@hamidasani3941
@hamidasani3941 19 күн бұрын
Shi dai Abdurrahim ya fito ya bada haquri ko Allah ma in anmasa lefiya aka tuba Yana yafewa , ita kuma tarbiya ba a taqama da ita Dan daga Allah take yanzu zaka cika Baki akan tarbiyar naka gobe ya Baka kunya, kuje kuyita daukar Alhakin yaro kuna kwasarwa kanku hakki.
@HamzaIbrahimDanwakili
@HamzaIbrahimDanwakili 19 күн бұрын
Kai kacika i kalubalantar malamai. High critics ake Kiran irin wannan
@FatimaJibrin-ke2xz
@FatimaJibrin-ke2xz 19 күн бұрын
Malam ka iya cika baki
@RabeaAbubakar-yb7qx
@RabeaAbubakar-yb7qx 19 күн бұрын
allah ya sheryamu
@djamilasalifou1055
@djamilasalifou1055 19 күн бұрын
Dr ka daina cika dan komi muukaddari ne daga Allah
@أمريحان-ن9د
@أمريحان-ن9د 19 күн бұрын
Annabi adamu da yake annabin Allah ma Dan sa ya zama kafiri Ballantana mu Kuma ai Dan an ga hoton shi da matar sa ba haramun bane kawai dai be dace ba, Kuma ya fito yace be San an yada ba. Shi da yake malam yelwan ba me wuce gonna da iri bane, ba me fifita raayinshi akan na kowa bane l, me hangen mesa ne. bE RABU DA DAN SA AKAN WANNAN KUSKUREN BA. Allah ya datar damu
@أمريحان-ن9د
@أمريحان-ن9د 19 күн бұрын
@djamilasalifou1055
@djamilasalifou1055 19 күн бұрын
@@أمريحان-ن9د amine
@IssiakouAhmadou
@IssiakouAhmadou 19 күн бұрын
Allah ya saaka
@MamanMmn-g7t
@MamanMmn-g7t 20 күн бұрын
Haka chine maganatahankali bakamarsauran Yan izala masukafirta mutane Kuma basuda wuta basuda aljanna
@ousmaneidrissa9026
@ousmaneidrissa9026 20 күн бұрын
Allah ya saka da alhéri
@abdullahihassan1067
@abdullahihassan1067 20 күн бұрын
Masha Allah lallai Abba ka cika dan halak dama ance dan halak baya manta HALACCI
@TasiuSaidu-m6j
@TasiuSaidu-m6j 22 күн бұрын
9
@MamiAbba
@MamiAbba 22 күн бұрын
Allah y Kara tayyima malan ya Kararufa mashi Asiri duniya da lahira ya Kuma tsirika da tsiranka kabashi karya da kariyarsa Allah ya tsirimaka imaninka
@aliabubakar6606
@aliabubakar6606 22 күн бұрын
Tunubu da yarabawa sunrenaku yn arewa ga yn biyafara suma tun daga tutar kasarsu kuma suna kase sojojin Nigeriya su miakamusu seku da akarena
@Sadiyamk
@Sadiyamk 22 күн бұрын
Wohoho summa wohoho ba'ada wohoho, shugabannin Nigeria sai dua,i Allah ya saka mana ameen, wane shugaba ne ba dan ta'adda ba barayin banza azzalumai
@harounaali8677
@harounaali8677 22 күн бұрын
Macha allah
@AbdullahiAbubakat
@AbdullahiAbubakat 23 күн бұрын
Gaskiya
@zainabmaliyu203
@zainabmaliyu203 24 күн бұрын
Kai malaman Bauchi ko bar yawaita raddi kuyi karantarwanku mana.Allah ya shirye mu
@Sadiyamk
@Sadiyamk 24 күн бұрын
Buhari sai ka fito kayi rawa ka chase arewa ta ruguje kamar yadda ka shirya😢😢😢
@JafarFima
@JafarFima 24 күн бұрын
Kaima mei channel azzalumine irin shuagabannin Nigeria sbd ka hada Dr da yaranda aka kama alhali ba wannan magana yayiba. Shi yasa Asadussunnah yake cewa zaluncin talakawa yafi na shuagabannima kawai damane basu samu
@lawansalisu1059
@lawansalisu1059 24 күн бұрын
Allah yasaka da alkairi malam
@ramlathassan193
@ramlathassan193 24 күн бұрын
Allah yabamu ikon gyarawa ameen
@AliyuBashir-o7c
@AliyuBashir-o7c 25 күн бұрын
Allah ya sakamaka da mafificin alkhairi
@NuraIbrahim-y6k
@NuraIbrahim-y6k 25 күн бұрын
Allah yabiya malam
@MaryamIsah-ic1bd
@MaryamIsah-ic1bd 25 күн бұрын
Ai shine
@ramlathassan193
@ramlathassan193 26 күн бұрын
Jazakumullahu khairan Malam
@tamimouharouna
@tamimouharouna 26 күн бұрын
Wannan gaskiyane
@Ahmadbhassan-s2c
@Ahmadbhassan-s2c 27 күн бұрын
Masha Allah
@muhammedbappa7560
@muhammedbappa7560 27 күн бұрын
Karya kake munafiki