Allah ya sakawa maluman mu da alkhairi. Allah ya kara masu kwarin guiwa da basira.
@LawalUmar-v8o5 күн бұрын
Subuhanallahhi a gaskiyar magana nafisa wlh kinyi kuskure habadai nafisa mahaifinki yanada suna memahimman chi arayuwa dan Allah dan girman Allah nafisa kigyara kalamanki
@Sadiyamk9 күн бұрын
To wai ke Nafisa Abdullahi ki fita cikin musuluncin mana, kina bata tarbiyar yara masu tasowa idan baki cikin musuluncin, yara ba zasu yi koyi dake ba tunda sun san ba addinin ki daya dasu ba, ko kuma idan har yanzu kinada sauran, son musulunci to ya zama wajibi ki gyara tarbiyar ki dai dai da sakon manzon Allah SAW, ya Allah ka shiryar mana zuriyar mu dama musulmi baki daya ameen
@MohamedIbrahim-i4r4 күн бұрын
Gaskiiya ne 💯❤❤❤
@AminaMuhammad-i9g9 күн бұрын
Karshin duniyane wllh malam Allah yana kallansu,Allah yayi mana mganinsu
@SunusiSahabi-b4r5 күн бұрын
Allah ya ganar da, lta
@KhadijaMuhammadKhadijaКүн бұрын
Bismilla
@Salisudanja7 күн бұрын
Allah yashiryesu
@HafsatIsmail-x1v8 күн бұрын
Bansan ke banza bace sai yanzu,wawiya kawai.toh Allah ya shiryeki
@tomalydiaintschool50348 күн бұрын
Jesus loves you 💕❤
@lawalidanjuma547510 күн бұрын
Dan Allah inasan number malan idan Allah yasa zansamu dan Allah
Ke Jahila ki maida hankali wasu sunyi bariki fiye da ke kuma karshensu bai yi kyau ba.
@UsmanChu-qb4nb7 күн бұрын
Ammadai nafisa kinzubarwa da kanki mutunci
@ABDUSSAMADAHMAD-o2x9 күн бұрын
Kai dama baka karatu saidai kayiwa wani raddi
@storyoflifetv43119 күн бұрын
Kaii ani abun na bani mamaki ne Wannnan wane irin lalace ne Malaman mu Sukayi Haba dan Allah Wai ace kasur gumar jahila irin Wannan yarinyar jahila Da bata San komai bah ace wai ita ce za a rika Tsayawa anayiwa raddi jahila irin Wannan
@NaziruMurtala-si2lk8 күн бұрын
Malam haka Allah yace a yi! Ka koma Qur,Ani ka ga yadda yahudawa suke Kai koman Fadi na fada tsakaninsu da mahalicin mu dan Allah Yana so su tuba
@storyoflifetv43118 күн бұрын
@ Toh yanzu idan ka duba kalaman yarinyar Nan kasan babu tarbiya tattare Dasu gaba daya Wallahi
@AliyuIusman-h2e4 күн бұрын