Bikin Birthday na Buhari @82
3:08
14 күн бұрын
Пікірлер
@aminuabdulaziz3358
@aminuabdulaziz3358 36 минут бұрын
Subhallah
@abubakarlawalahmed6308
@abubakarlawalahmed6308 11 сағат бұрын
Lallai kam kano ko da me ka zo an fika. Wannan sai dai Allah ko Anini da ya yi sata ba irin wannan lakantar ya yi ba tab
@MuktarIsah-bs7kr
@MuktarIsah-bs7kr 11 сағат бұрын
ANAWASA.DARAYUWAR.YAN.AREWACIN.NIGERIA..SHINWAISHITURJI.ALJANINE..DABAIKAMUWA.?ALLHAKAESARMUNA.DAEESARKA.
@BashirDogonyaro
@BashirDogonyaro 13 сағат бұрын
Aslm yan uwana yan Niger sololin faransa basu da goyon bayanmu kuma kada kubari ashiga tsakaninmu baya ga haka duk suka kuskura cewa zasu yakeku to kafin Ku dauki mataki zamu riga Ku dauka don arewa bazata taba bari ayi amfani da ita wajen wargaza Niger ba mun basu shekara biyu kawai su fita daga kasarmu don da mun canza wannan gwamnatin zatayi waje bi'izinin lillahi naku dan autan naja yar gwagwarmaya
@tambariaichatou9773
@tambariaichatou9773 13 сағат бұрын
C'est la pauvreté walahi
@AbdulyassarHassan
@AbdulyassarHassan 13 сағат бұрын
Allah ya ashirya
@abubakara.marafa8455
@abubakara.marafa8455 14 сағат бұрын
Matsiayacin ku Kukayi Wata Qarya wai Muslim Muslim ticket
@AminuladanSuperrate
@AminuladanSuperrate 14 сағат бұрын
Wannan wani lamari ne da bama son ji shi Dan Allah ku daina shafa ma rauni nan gishiri 😢😢😢
@OmarSuliman-ny8uy
@OmarSuliman-ny8uy 14 сағат бұрын
Duniya kenan😮😮😮
@diniahmad-l6w
@diniahmad-l6w 16 сағат бұрын
Kunganifa ko ajikintafa
@musatanimuumar2226
@musatanimuumar2226 16 сағат бұрын
Masha Allah ubangiji ya sanya albarka
@uthmanabdullahi3063
@uthmanabdullahi3063 20 сағат бұрын
Innalillahi . Allah yashiryar da ita yakaremu daga sharrin masu halinta
@mubarakgarba6566
@mubarakgarba6566 20 сағат бұрын
Inna'lillahi Wa'Inna Ilaihi raji'un. Allah ya kara tona asirin duk wani mugu ko muguwa.
@abdulsalamyusufkaita
@abdulsalamyusufkaita 20 сағат бұрын
Labari mai ban tausayi da zubar da hawaye ubangiji allah yaji kanshi ya gafarta masa yasa aljanna fiddausi ce makomar sa
@taseuabubakar4117
@taseuabubakar4117 20 сағат бұрын
Masha Allah,amma zaman lafiyan Arewa shine araba kasar, mukoma kawai dogaro da noma da kiwo, daga baya saimu nemawa yankin mu mafita
@SamsonZakka-dv5jd
@SamsonZakka-dv5jd 20 сағат бұрын
😢😢😢😢 inna ilaihi wa inna ilaihi rajiun inna
@hamayehamsou4412
@hamayehamsou4412 21 сағат бұрын
Ta ma kare kan ta
@HussainAbubakar-yh3gc
@HussainAbubakar-yh3gc 21 сағат бұрын
Wlh kukasheta
@hmerdy_rgg
@hmerdy_rgg 23 сағат бұрын
Normally a wannan ba wani abu bane a military rules dokan soja Ne.
@mistaforworks
@mistaforworks 23 сағат бұрын
Ubanwa yace neman Turji ake ruwa a jallo?
@bsrbsr4499
@bsrbsr4499 23 сағат бұрын
Dan shegiya ashebadadi shiyake kashe uba agaban dansa ko yakashe da agaban ubansa shege Allah yatsine maka bello tirji
@bsrbsr4499
@bsrbsr4499 23 сағат бұрын
Shegiya makaryaciya kudi akebasu dik insunkai tasankomiye
@AliyuKabiru-v4z
@AliyuKabiru-v4z Күн бұрын
Babanguida yatchi amanar mamman batsha saora yajira hukuntchin allah
@marsakabirou1837
@marsakabirou1837 Күн бұрын
Kuna karanta Al'Qur'ani me girma kuma daga baya kayi qarya. Allah ya shiryemu
@mamanRabiouHima-z1i
@mamanRabiouHima-z1i Күн бұрын
Guk kun ce ouwar ku ku duka diyan chegu
@abdul-basidsaadanbantaje5392
@abdul-basidsaadanbantaje5392 Күн бұрын
Allah saka da Alkhairi
@mansurhassan6472
@mansurhassan6472 2 күн бұрын
Gaskiya inda ace babu lahira da azzalumai sunmore amman dadin abun akwai lahira kuma akwai hisabi
@masudsanidankano6480
@masudsanidankano6480 2 күн бұрын
Ynz kwanakin nan sojojin Nigeria suka kara jefawa bayin allah bom a jihar sokoto, km suna ikirarin sunkashe yan ta`adda, dama munsani da gwamnatin nigeria da jami`an tsaro da yan ta`adda duka uwarsu daya ubansu daya, amma lokaci yananan zuwa kowa ya jira, they will see what do
@masudsanidankano6480
@masudsanidankano6480 2 күн бұрын
😂😂😂 Jafar Jafar dai naga alama wnn gwamnatin taniyamasa dadi, irin wnn kariya dayake basu haka, amma wlh tallahi banga abun yabo acikin gwamnatin tsinanu irinsu tinubu ba
@ibrahimmusa9463
@ibrahimmusa9463 2 күн бұрын
Djosn
@AliyutasiuUsman
@AliyutasiuUsman 2 күн бұрын
jaki dakiki Babu kishin arewa sai dai aljihu duk zakuci durun uwar ku ran zabe wlh duk Wanda yayi mana talan A.P.C sai munka she shege Dan gindin uwarku jaku na makiya Allah
@HarounaharounaHarounaharou-d7p
@HarounaharounaHarounaharou-d7p 2 күн бұрын
Salamu alaikum mounahi kai kawai
@HarounaharounaHarounaharou-d7p
@HarounaharounaHarounaharou-d7p 2 күн бұрын
‏‪39:18‬‏ ‏‪39:28‬‏ ‏‪39:29‬‏
@ibrahimahmad5333
@ibrahimahmad5333 2 күн бұрын
Jahili ne wannan shugaban kasar Niger en nan. Me ilimi baxai xo as a leader yana wannan baseless allegations en nan
@souleymanehamidou8103
@souleymanehamidou8103 3 күн бұрын
Kaji taron iyan iska makaryata! Ku tafi Borno kuyi bincike mana! Kuna anfani da ayoyin Alqurani kuna kafa hujja bissa kharya! ALLAH Ya sa Tinubu ka Sojjan Fransa a cikin kassar ku! Azzalumai!
@WasiluBello-bg2yd
@WasiluBello-bg2yd 3 күн бұрын
Allah yafida. Munu
@hassancpofficial6802
@hassancpofficial6802 3 күн бұрын
Him malan jaafar ba A bin mamaki bani Dan Adam yana chanja wa akowani Lukaci a dai yi bincikin dai she yafi nima bana goyin bayan bangari daya
@elmanzowebtv5376
@elmanzowebtv5376 3 күн бұрын
Matattara yan tasha yan iska marasa kishin arewa
@MalamGarba-uo9jt
@MalamGarba-uo9jt 3 күн бұрын
😂
@am-yk2eg
@am-yk2eg 3 күн бұрын
Nigeria 🇳🇬 sai Bello turji 😂😂😂
@am-yk2eg
@am-yk2eg 3 күн бұрын
Bulama duhun durin Uwar ka dan shegiya dan ƙaruwar jiki jahili 😂😂😂
@MohammadGaliIdi
@MohammadGaliIdi 3 күн бұрын
MAKIRCIN FARANSA DA ZARGIN NIJAR: MUHIMMIYAR TAMBAYA! Marubuci ✍️ Umar Ardo, Ph.D. Zargin da Shugaban Nijar, Abdourahamane Tchiani, ya yi wa Faransa dangane da rawar da take takawa wajen ingiza tashe-tashen hankula a Najeriya da yankin Sahel, ba zargi ne kawai marar tushe ba. Tarihi da yanayin siyasar duniya sun tabbatar da gaskiyar irin wadannan zarge-zarge, musamman idan aka yi la’akari da tarihin Faransa na kasashen Afrika da manufofin gwamnatin Bola Tinubu tun bayan juyin mulkin soja a Nijar bara. Duk da cewa wadannan zarge-zarge suna da rikitarwa, dole ne a duba su sosai ba tare da watsi da su ba. 2. Tarihin rawar Faransa a Afrika ya tabbatar da cewa burinta ya kasance na cin gajiyar albarkatun kasa da kasashen ke da su. Ta hanyar amfani da karfin soja, ayyuka na asirce, da kawance da wasu masu rufa baya, Faransa tana ingiza rikice-rikice domin samun fifiko. Yankin Sahel, mai arzikin uranium, zinariya, da sauran albarkatun kasa, ya kasance cibiyar tasirin Faransa. Faransa tana cin gajiyar wadannan arzikin yayin da talakawan yankin ke fama da talauci. Zargin cewa Faransa tana goyon bayan Boko Haram don samun damar Chad Basin ya dace da irin wannan tsarin, wanda ke tabbatar da matsayinta ta hanyar rikice-rikice da kuma rike iko da tattalin arziki. Wannan makirci yana lalata zaman lafiya a yankin, yana kuma haifar da dogaro ga taimakon Faransa. 3. Gaskiya ne cewa zargin cewa Faransa tana tallafa wa Boko Haram yana nan tun farkon rikicin a 2009. Wannan zargi, wanda masanan irinsu tsohon Shugaban Majalisar Dattawa, Dr. Iyochia Ayu, suka fara yi shekaru sama da goma, ya samu karfafa daga Shugaban Nijar na yanzu, Tchiani. Idan aka yi la’akari da irin tsawon lokacin da wannan zargi ya dauka da kuma mutuncin wadanda suka yi shi, ya zama wajibi a binciki su sosai. 4. Dangantaka ta musamman tsakanin Shugaba Bola Tinubu da Faransa, a lokacin da shugabannin Faransa a Yammacin Afrika ke yanke alaka da ita saboda zarge-zargen cin mutunci da haifar da rikice-rikice, yana kara tayar da tambayoyi. Daga kawance na kashin kai zuwa yarjejeniyoyin hadin gwiwa, irin wadannan alaka suna janyo damuwa, musamman idan aka yi la’akari da tarihin Faransa na haifar da rikice-rikice a wuraren da ke da albarkatun kasa domin cimma muradun siyasa. 5. Cigaban Boko Haram da ISWAP da Lakurawa ya bayyana tambayoyi kan inda suke samun manyan makamai, horo, da kudaden da suke amfani da su. Wadannan kungiyoyi suna amfani da makamai masu inganci, har ma da jiragen sama marasa matuka, wadanda ba kowa ke iya samu ba. A fili yake cewa wadannan makamai ko dai suna samun tallafi ne daga jihohi ko kuma daga cibiyoyin kasuwanci na duniya da ke tallafawa. Tarihin Faransa na soja da manufarta a yankin Sahel ba zai bar ta daga zargi ba. 6. Dangantakar Shugaba Tinubu da Faransa ta kara tabbatar da wadannan zargi. Manufofinsa, musamman wadanda suka shafi takunkumi na ECOWAS da barazanar mamaye Nijar bayan juyin mulkin bara, su ne suka kawo matsalar alaka tsakanin Najeriya da Nijar. Wannan matsayi ya kara tsananta talauci a Nijar, yana nuna rashin hangen nesa da fifita manufofin waje akan hadin kan yankin. 7. Zargin Nijar da Faransa da kuma manufofin Tinubu ba suna nuni da Najeriya a matsayin kasa ba ne, amma suna nuni da manufofin gwamnatin Tinubu wadanda suka saba wa al’adun hadin kai da juna. Wannan matsalar, da aka fara da gwamnatin Tinubu, ta lalata dangantaka tsakanin Najeriya da Nijar kuma ta rage martabar Najeriya a matsayin jagorar yankin. 8. Ya zama dole Najeriya ta sake duba manufofinta na kasashen waje game da makwabtanta, tare da nazarin rawar da Faransa ke takawa wajen haifar da rikice-rikice a kasashen Afrika. 9. Wannan zargi na buƙatar yin nazari sosai ba tare da karkatar da batun ba. Najeriya na da damar sake gyara manufofinta na wajen gida, gina amana da makwabtanta, da kuma yakar matsalolin cikin gida da na waje da ke haifar da rashin tsaro. Wannan zai ba Najeriya damar dawo da matsayinta na jagoran Afrika da taimakawa wajen tabbatar da zaman lafiya a Sahel.
@MohammadGaliIdi
@MohammadGaliIdi 3 күн бұрын
KUNA TAIMAKAWA YAN TA'ADA
@MohammadGaliIdi
@MohammadGaliIdi 3 күн бұрын
Lallai mun biyayya kuma munji wawtar a fili .
@MohammadGaliIdi
@MohammadGaliIdi 3 күн бұрын
Ba ku Isa ba ku gayyaci Tchiani ba . Idan dai har Baku Kira WAYENDA Tchiani ya zarga ba .
@MohammadGaliIdi
@MohammadGaliIdi 3 күн бұрын
#BULAMA BUKARTI #ABBA HIKIMA #JAFAR JAFAR #NAZIRU AHMED MATSALAR KU BAKU SANI BA, AMA BAKU SAN BAKU SANI BA. BAKU DA BABBANCI DA RARARA SHI KUMA RARARA WAYENDA SUKA YI GARKUWA DA UWARSA SUNFI TCHIANI DARRAJA DA KIMA A GURINSA .
@MohammadGaliIdi
@MohammadGaliIdi 3 күн бұрын
#BULAMA BUKARTI #ABBA HIKIMA #JAFAR JAFAR #NAZIRU AHMED MATSALAR KU BAKU SANI BA, AMA BAKU SAN BAKU SANI BA. BAKU DA BABBANCI DA RARARA SHI KUMA RARARA WAYENDA SUKA YI GARKUWA DA UWARSA SUNFI TCHIANI DARRAJA DA KIMA A GURINSA .
@MohammadGaliIdi
@MohammadGaliIdi 3 күн бұрын
#BULAMA BUKARTI #ABBA HIKIMA #JAFAR JAFAR #NAZIRU AHMED MATSALAR KU BAKU SANI BA, AMA BAKU SAN BAKU SANI BA. BAKU DA BABBANCI DA RARARA SHI KUMA RARARA WAYENDA SUKA YI GARKUWA DA UWARSA SUNFI TCHIANI DARRAJA DA KIMA A GURINSA .
@auwaluibrahimhusaini2796
@auwaluibrahimhusaini2796 3 күн бұрын
Hm waiku wacce alqibullah gareku?
@football-br1yd
@football-br1yd 3 күн бұрын
Wly yau ne gane cewa ya jaridan nigeria basu da illimi aykin jarida, wly abubua da yawa da kuka fada yawanci duka ,bakuda isashen labarai ni bincike da yakama ,anan na lura cewa jaridun nigeria baku zuwa wiraren da yakamata kuyi bincike da yakama ,musanman abunda ya shafi benin da niger