Kuma sheikh na lura tun daa din duk saukin abu ba kowa yake iya siya ba ko alokacin da ake siya fili da araha akwai wadan da suke gidan haya, har ma naji karstun Malam Kalarawi yana ma government korafi akan kudin mai naira 4 wai yayi tsada. Kawai dai sheikh dabi'un mu da yanayin da muke mu amala da juna bayi da kyau gaskiya.
@exploretheworld35205 күн бұрын
Aslm! Sheikh gaskiya wan nan maganan rashin albarka kaman yanda ka fada yana damuna sosai. kuma duk wanda aka yi gyara game da abin da yakeyi mara kyau yawanci ba a daukan gyaran se mutum ya baka hujjan abin da yake yi. Aman sheikh mene ne mafita ko a haka zamu dawama
@FatimaUmar-v1f21 күн бұрын
Alhamdulillah ustaz Allah yakara basirah
@exploretheworld3520Ай бұрын
Aslm da fatan kana lafiya, sheikh game da yafiyan nan, akwai wani bawan Allah da ya zagi mahaifiyata time din bana gari kafin na dawo abun ya wuce aman haryanzu ina kallon sa da wannan abun. Shin zan iya nisantan shi kaman yanda Annabi ya roki Wahashiyu?