Рет қаралды 44
HADISI NA BIYU
Nukdodin da Malam Yayi karatu akansu:
i. An gina musulunci akan abubuwa guda biyar
ii. Kalmar Tauhidi itace La’ilaha illallah
iii. Sharrudan La’ilaha illallah guda uku
iv. Hakkokin Manzon (Sallallahu alaihi wa sallam) Allah akan al’ummarshi
v. Son Manzon Allah Sallallahu alaihi wa sallam da alamomin su
vi. Abubuwan da suke warware La’ilaha illallah
vii. Falalolin La’ilaha illallah
viii. Nisabin Zakka, diyyar rai da kuma mafi karancin sadaki
ix. Fa’ida adadiyya (Kumasiyya), abubuwa da suke zuwa biyar-biyar acikin hukuncin shari’a