MACHA ALLAH MUSBAHU KANO YOTUBE. KASSA FULA YAYI DADAI KUMA NAJI DADI. AMAN KASSA KEPI DA MANYAN KAYA HABA
@harunasulaiman37834 ай бұрын
Ai Buhari karya kakeyi kace kaddara Yarone wallahi lokaci daya kaddara Yana bugeka Ramadan Sa'ace kawai Allah Yabaka
@haphap39074 ай бұрын
Insha allahu ramadan saiyadau fansa
@mudassirmafara84384 ай бұрын
Ramadan yana can yana neman Asiri kafin yazo yayi damben. Dama haka yake.
@auwaluali93554 ай бұрын
Musbahu Kano Allah ya taimaka muna jindadin kallon wasannin dambe.
@Danalhaji90284 ай бұрын
Gaskiya Misbahu ba kowane kyautar kudi ya kamata azo har KZbin a bayyana ba! Menene 1k har da sai an gayawa duniya. Wasu suna amfani da wannan kafa domin aji sunansu ba wai kyautar ce gabansu ba
@musbahukano3534 ай бұрын
Gaskiya to yaza Ayi Indai kana harkar jama.sai hakuri wanima Sai Ka Kwana Biyar dasa bidiyon da Yabada Kyauta Zai bugoma waya Yace wallahi Shi beganiba Sai kakoma duk Inda bidion Yake Ka dawo Marabar Dashi yagani sannan
@RABIUABUBAKARFAKAFAKAABU-ui6ez4 ай бұрын
😮
@ShehuUsman-di6kh4 ай бұрын
Wallahi baqawuya tasa yaboyi
@MuiittaphaMuhammad4 ай бұрын
dambe saiaacefa
@SalimAbdoullahi4 ай бұрын
Mutane sai ahankali anbige ramadan kunce sa'a ce da dambe da kwallo da kokowa dukan su sa'a ce koko shi ramadan yafi kowa ne
@MuhammadIsah-sc9bl4 ай бұрын
🎉🎉🎉🎉🎉🎉
@FahatMuhammad-fg7ng4 ай бұрын
❤
@YahayaNasir-pc3ii4 ай бұрын
Ramadan baihaihuba
@SalimAbdoullahi4 ай бұрын
Ramadan yaji tsoro
@auwaluali93554 ай бұрын
Amanar naira daya da amanar naira million daya. Dukkan su amanace.
@muazumurtala70124 ай бұрын
Fansa ba yanzu ba Indai bazulunchi za Ayiba
@AkwaiAmana4 ай бұрын
Ya wanne dambe za ayi gobe
@SalimAbdoullahi4 ай бұрын
dan liti nogode da yaba sarki da kayi darki mai tuta uku ba kowa