Wlh Alhaji dauda kahutu rarara ni masoyin wakokin ka ne kuma mai son gaskia yadda kake taimakawa mutane Allah ya kara shiga cikin lamuranka yasa ka gama lafia shine kawai fatana domin kana iya kokarinka wajen taimakawa ina maka fatan alheri daga nan jihar gombe State
@mubarakmuhd34172 жыл бұрын
allah ya sakawa wannan mai waka da alkhairi gaskiya yayi kokari
@pstevenh..17102 жыл бұрын
Hey Ty✨~~
@MoubarakDjibirinamamoudou11 күн бұрын
Ubanka yadaki
@mosmos23892 жыл бұрын
Rarara aikin ka na kau wallahi Allah ya kareka daga mahasada
@muhammadsallahumarumar1042 жыл бұрын
Sai mai gida Mr president Allah yabaku kujerar da kuke nema
@nasirusabiu4784 Жыл бұрын
Good 13x13 RARARA APC kano Nigeria
@babaladan1352 жыл бұрын
Kamin dede Rarara, haka akeson mae arziki!!
@alhajihomeboy2 жыл бұрын
Allah ya kare maigida rara
@auwabismail46452 жыл бұрын
Gaskiya talauci bala'ine, wai wannan fa duk dan abashi mashin yake wannan rashin mutuncin.
@zainabmuhammed95132 жыл бұрын
Masha'Allah tibarikallah gaskiya yaci mashin oga rarara kataimaka masa yadda Allah yataimakeka!
@maryamsani54912 жыл бұрын
Rarara yaga Wanda ya fishi zance😀
@belloabubakar96492 жыл бұрын
Gaskiya
@nasahibadgmz66952 жыл бұрын
Wlh rarara ka birgeni matuka
@engerusmanyahayagarba18562 жыл бұрын
Allah dai yabiya raran waka
@pstevenh..17102 жыл бұрын
Hey Ty✨~~
@abdulhamidabdullahi65032 жыл бұрын
Allah ya kara daukaka President 13 × 13
@zainabhassan81612 жыл бұрын
Wayyo rarara Wlh kaidin nadabanne❤
@pstevenh..17102 жыл бұрын
▪️Thanks for commenting, make a note to Steven Harrison regarding BTC/ETH investment ideas..
@abdouidiabdourazak81962 жыл бұрын
Allah karaika rara
@suleimanyakubujauro71182 жыл бұрын
Rarara yakamata kasa wannan mutumin cikin offisinka na wakoki dan zaitaima matuka wajen hada wasu wakokin
@pstevenh..17102 жыл бұрын
Hey Ty✨~~
@shamsudayyabuadam42602 жыл бұрын
Allah yakara lfy rarara Allah yakareka Sharin makiya Allah yakare