18 Wata sabuwa Sanata tawa Da Alasan ta Hada GA Sanata Da Babban Bayani

  Рет қаралды 11,602

Musbahu Kano

Musbahu Kano

Күн бұрын

Пікірлер: 45
@YusufDanMaraye
@YusufDanMaraye Ай бұрын
Inshaallahu sai gurumada tachiyo wannan kofi
@UkashatuAbdullahi-l8g
@UkashatuAbdullahi-l8g Ай бұрын
😅😅😅😅 wanna gaskaya ne sanata tawa Muna godiya da guyan bayinki sosai Masha Allah ina gaisuwa Yan dambe Baki daya 🙋🙋🙋🙋
@UkashatuAbdullahi-l8g
@UkashatuAbdullahi-l8g Ай бұрын
Hhhhhhhh Masha Allah wllh gaskaya ne sanata tawa
@AbdoullahiSalim
@AbdoullahiSalim Ай бұрын
gaskiya ne bahagon ali kansila jarumi ne wlh Allah ya temake shi
@jamilusabo4725
@jamilusabo4725 Ай бұрын
Tsakani da Allah Ni bagurumade ne Amma ina kaunar Bahagon Zayyanu. Yaron yayi wallahi
@DahiruCouchgulumbe
@DahiruCouchgulumbe Ай бұрын
Wallahi musubahu jamawa basada tarbiya kumma basadabiyayya Amma munsansu danrashin kunya wallahi
@DahiroAbdoulaye
@DahiroAbdoulaye Ай бұрын
Karouwa kawai zakiyi bayani lahira gaban Allah kitahi kibidi arme Kito karouwa
@AuwaluSaidu-xs4ny
@AuwaluSaidu-xs4ny Ай бұрын
Gaskiyane tawa gayamasa
@abdula6027
@abdula6027 Ай бұрын
Wallahi Nima gwanina shine bahagon Zayyanu. Lallai bahagon Zayyanu jarumin ne kuma Nima Bana son duk abinda zai taba Bahagon Zayyanu
@jamilusabo4725
@jamilusabo4725 Ай бұрын
Nima ina son yaron... Ko Ali kanin Bello yana Jamus amma cewa yayi yana son Bahagon Zayyanu
@abubakarkoko3165
@abubakarkoko3165 Ай бұрын
Bahagon zayyanu sai godiyan Allah yabude shago garinsu
@DahiroAbdoulaye
@DahiroAbdoulaye Ай бұрын
Bakisan Allah bamake karouwa kawai zakiyi bayani lahira gaban Allah
@AgoroLadipo
@AgoroLadipo Ай бұрын
Kai kasan ALLAH?kowa ma Sai yayi bayani gobe kiyama ba itaba
@DahiroAbdoulaye
@DahiroAbdoulaye Ай бұрын
@@AgoroLadipo kai unbada kake mahawkatu yazatué ramadan baikomawa danbe sawra kouma alasan ita yasani eko yaya
@KamalpaBabayo
@KamalpaBabayo Ай бұрын
@belloabdullahi9539
@belloabdullahi9539 Ай бұрын
Gaskiya ne gurumada suna da tarbiyya..... Ga rashin tarbiyya ta bayyana ga alasan.
@AbdoullahiSalim
@AbdoullahiSalim Ай бұрын
gaskiya ne tawa allah ya biya
@AuwaluSaidu-xs4ny
@AuwaluSaidu-xs4ny Ай бұрын
Ea Alasan bakusa,shiyayi
@AuwalMagaji-c6z
@AuwalMagaji-c6z Ай бұрын
Dan karamin sauro kenan
@AbdoullahiSalim
@AbdoullahiSalim Ай бұрын
😂😂😂 Allah ya biya tawa
@IbrahimAhmed-is4gl
@IbrahimAhmed-is4gl Ай бұрын
Ramadan yasa senater tawa gudu daga kano😂😂😂
@tukurbaguduambursa2545
@tukurbaguduambursa2545 Ай бұрын
Musbahu munason arinka turomuna numbar sanata tawa
@AminaSulaiman-s3x
@AminaSulaiman-s3x Ай бұрын
Sanata fa ta sha mai saboda acikin yaran yaran guramada akwai yayan daba su santa ba 😅 kawai shirme takeyi jamus ikon allah kiyi ta kanki 😂
@ShuaibDanhajeeyah
@ShuaibDanhajeeyah Ай бұрын
Dama mu jamus bamuda uwa irin senator tawa saidai guramada 😂😂 guramada yayan senator tawa 😂😂😂😂😂😂😂
@jamiluibrahim2400
@jamiluibrahim2400 Ай бұрын
Karyane
@AbdoullahiSalim
@AbdoullahiSalim Ай бұрын
Musubahu kai bakauye ne
@musbahukano353
@musbahukano353 Ай бұрын
To nagode Dama Ai bazamuki kauyeba tunda Daganan Muka futo
@RachidAbdallah-d9f
@RachidAbdallah-d9f Ай бұрын
Magyai2
@abdullahimuhammedliba2416
@abdullahimuhammedliba2416 Ай бұрын
Gsky musbahu su funtua sunfika iya interview
@musbahukano353
@musbahukano353 Ай бұрын
To Ai Masu Gidan mine mu koya mukeyi nagode
@ShuaibDanhajeeyah
@ShuaibDanhajeeyah Ай бұрын
Sanata yau kan babu dadi kenan ai alhassan kura baki bude😂😂
@Abuphonerepair
@Abuphonerepair Ай бұрын
aina yake kura bayan tawuce dasaninsa b zayanu 2 0 b maitakwasara 2 0 to waye alhassan
@iPHONE-68
@iPHONE-68 Ай бұрын
​@@Abuphonerepairbahagon zaiynu kisa 4 yayi masa
@iPHONE-68
@iPHONE-68 Ай бұрын
​@@Abuphonerepairautan yarbiyat kisa uku yayiwa alasan 😂
@IsmailumarBello-d9k
@IsmailumarBello-d9k Ай бұрын
Malln musbahu Ina Son diramarka da sanata😂😂
@dannounoucouture
@dannounoucouture Ай бұрын
Sanata kina Ruwa Alasan da Ramadan fa ki kyale su karsu dora miki ciwon zuciya 😅
@iPHONE-68
@iPHONE-68 Ай бұрын
Ai wasa suke
@NaxirusunusiAhamad
@NaxirusunusiAhamad Ай бұрын
Wallahi jahilaine yan gurumada
@LauwaliShapa
@LauwaliShapa Ай бұрын
Musbahu wanna mage guda 4
@musbahukano353
@musbahukano353 Ай бұрын
Kafadi
@isahzak2770
@isahzak2770 Ай бұрын
Wawiya kenan kekina da tarbiya neh 😂
@iPHONE-68
@iPHONE-68 Ай бұрын
Kai ne wawan banza ai ita sa na a take
@abbassk9440
@abbassk9440 Ай бұрын
Gara jaki
@ShuaibDanhajeeyah
@ShuaibDanhajeeyah Ай бұрын
Sana,a kuma 😂😂😂 tace ramadan yabata kudi takoma jamus munce bamaso😂😂
@Abuphonerepair
@Abuphonerepair Ай бұрын
shiyasa yace sana, a takeyi ai
А я думаю что за звук такой знакомый? 😂😂😂
00:15
Денис Кукояка
Рет қаралды 4,7 МЛН
Noodles Eating Challenge, So Magical! So Much Fun#Funnyfamily #Partygames #Funny
00:33
The IMPOSSIBLE Puzzle..
00:55
Stokes Twins
Рет қаралды 183 МЛН
Ga Yadda Alasan Yasha Wahala a Gurina a katsina Babuni ba Ali Kanin Bello#musbahu
22:05
Oromoon itoohpiyafi hin qabsoonee Dimokraasiif  Obbo Hangaasaa Ahmad
29:55
Marigayi Malam Lawal Kalarawi
14:28
AMB PLUS TV
Рет қаралды 131 М.
Yadda Na Rasa Yar Cikina Daga Bada Aure
38:01
Brekete Family Hausa
Рет қаралды 68 М.
А я думаю что за звук такой знакомый? 😂😂😂
00:15
Денис Кукояка
Рет қаралды 4,7 МЛН