Allah sarki garkuwa wllh yabani tausayi kai dambe garkuwa yaci Ebola yaci Ali kanin Bello yaci John Cena amma yanzu gashi Yar mage yana ta dukan shi kai rayuwa kenan gaskiya yakamata garkuwa ya hakura da dambe wllh
@shafiuimam96395 ай бұрын
Wlh kuwa My friend
@shafiuimam96395 ай бұрын
Abun Ba Dadin Kallo kwakwata
@babangidadunis16765 ай бұрын
Wllh abun yayi muni
@SabituAdam-yj4vs5 ай бұрын
Ai na fada maka zaka ga yadda gurumada zasu sako yaron nan sai ya raina kansa
@hassanmbuba15815 ай бұрын
@@SabituAdam-yj4vsWlh babu abinda suka isa su masa sbd Lokaci ba karya bane haka kukatayiwa ramadan wannan mugun fatan gashi Sai gaba gaba ma yakeyi
@Mompha.0015 ай бұрын
Yauwa kwara da kafadawa alasan hakan yanayi wasa a dambe 😊❤❤
Musbahu kano wlh inason iyama Ramadan kwaita wlh bansan Yada zanyi transfer kudi fa
@musbahukano3535 ай бұрын
Katuromin ta Nita za abashi kirani 07044925983
@محمداحمد-ق1ع2ف5 ай бұрын
@@musbahukano353 ok babu damuwa
@user-li5bw8it8jwasilu5 ай бұрын
Gaskiya "yar mage yazama masifa kadubi yadda yake dukan garkuwa saikace yasami dansa😂😂😂😂😂😂😂😂😂🎉🎉
@SabituAdam-yj4vs5 ай бұрын
Bakaga abunda yar mage yayiwa autan dan bunza ba ai yafi na garkuwa
@user-li5bw8it8jwasilu5 ай бұрын
@@SabituAdam-yj4vs Naga wannanma agabana akai sai da yafarfasamai baki da hanci
@NuraAminu-r7d5 ай бұрын
@@SabituAdam-yj4vs wallahi kuwa Kuma wai garkuwa haryanachewa yanxu akafara dambem ko yake final Ramadan zai karasashi ne Kawa ya hakura tunda yachi lokachin sa Idan ba hakaba ya dinga jinkunya kenan wallahi agurin yarannan su Manu ma da bahagon zaiyanu sa,annin yarmage yasukakare balantana Kai da lokachin ka ya wuce
@kamalyusif-zo5tc5 ай бұрын
Damben garkuwa da yar mage Wani yajan yeman
@UmarAbdullahi-vx6ee5 ай бұрын
mahammadu
@NuraAminu-r7d5 ай бұрын
Gaskiya ya kamata musbahu kuba ma danliti shawara ayi dambem point kawai awuce gurin sabida zasu wahalar dasu karfinsu duk Wanda yake final a ga jiye zaije shi Kuma Ramadan Yana jira yakarasa Wanda yake final
@SabituAdam-yj4vs5 ай бұрын
😂
@hassanmbuba15815 ай бұрын
Ai ba Ana gamawa za ayi final ba aqalla asamu sati 2 kafin ayi final
@NuraAminu-r7d5 ай бұрын
@@hassanmbuba1581 ok ammah dai Kaduba yanda yar mage ke dukansa yaki Fadi ai dambe yayi yawa dasai ayi point kawai muga Wanda yafi Wani tunda garkuwa yace yanxu akafara shi Kuma yaro Yana kan lokachin sa kaga ai Babu Wanda zaichi lokacinsa yachi nawasu ko kowa?
@ibrahimkhalid585 ай бұрын
Musbahu munagodiyya Amma yau baidukuba sosai Yan size
@hassanmbuba15815 ай бұрын
Dan kutumar uba garkuwa kafadi ka huta mana
@SabituAdam-yj4vs5 ай бұрын
Hhhh wai yoh
@SabituAdam-yj4vs5 ай бұрын
Ai kai baka duka ba ma
@SabituAdam-yj4vs5 ай бұрын
Kaje sacin na jamilu jamash kagani
@SabituAdam-yj4vs5 ай бұрын
Cenzaka ga cikekken danben
@محمداحمد-ق1ع2ف5 ай бұрын
Dan Allah Musbahu kano ka gayama Allassane dan ya Daina wasa Idan tayaka dambe sabida wasanchi da garkuwan kurma yasa wasane