Wannan abun da kake fada kuskure ne gaskiya Su waye mutanen Arewa Da suke da lokacin rarara wallahi intelligent people Na Arewa basu da lokacin rarara Malan Wawayen Arewa dai Amma ka daina cewa matasan Arewa Toh wallah tunda nake Duniya ban taba sauraron wakar rarara ba har ta kare