A ƙarshe za'a kai Gwamnan Sokoto kotun manyan laifuka ta duniya kan batun Hamdiya
Пікірлер: 28
@adamuyusuf57232 ай бұрын
Gaskiya mun gode tsohon gwamna ALLAH ya tsareka ya tsare yarinya
@adamumusa78132 ай бұрын
Ka fadi gaskiya Dattijo.Allah ya taimaka amin.
@IdiMuhammad-r3l2 ай бұрын
Allah ya sakamaka
@MaryamKd-s4l2 ай бұрын
Allah yasakamaka da gidan aljanah
@ibrahimsule87342 ай бұрын
Allah yasa kama dangiwa,Allah yabiyaka.
@shehusani72412 ай бұрын
Yakamata Akai Gwamnan sokoto kotun duniya sabi da yazama izna ga sauran azzalimain shugabanni
@Umarabdullahi-j4v2 ай бұрын
aslm wannan gaskiya ubangiji Allah yataimaka Allah yakarawa rayuwa albarka
@AffectionateBirdBath-wd5sw2 ай бұрын
Akai mana shi can yayi bayani ga sata ko kunya baya ji
@umarmaimunabinji38562 ай бұрын
Ashe akwai turanci idan an kaishi can
@MusaMohammed-z1d21 күн бұрын
Brekete family
@Baraatuyakubibrahim2 ай бұрын
Irin wannan gaskiyar muka rasa a Nigeria Yanzu haka ina Iraq abin kunya wallahi basu fi mu arziqi ba Amma abin mamaki wai tsohuwar malamar makarantar primary tana da albashin da ya kusa million daya A yanzu haka a cikin gidanta nake rayuwa Amma mu shugabannin mu sun kashe mu da talauci kuma sun hana mu magana Bana tsine wa shugaba amma wallahi Allah ya isa bamu yafe ba akan abinda aka yiwa hamdiyya
@zainabmusa41992 ай бұрын
wallahi abun takaici sai kasata Nigeria 😭😭😭😭
@Baraatuyakubibrahim2 ай бұрын
@@zainabmusa4199 In Allah ya yarda karshen zaluncin su ya zo da ikon Allah da yaddar sa
@leny5592 ай бұрын
Aikin Banza ...karyar banza
@Frdoes2 ай бұрын
Assalamu alaikum Muna godiya sosai Allah yakara shiga lamarin duk Mai gaskiya Mai suncigaban talakkan arewa
@HawoHawo-d7q2 ай бұрын
😢😢🎉🎉🎉
@ABUBAKARAHMED-hf6fl2 ай бұрын
🎉
@KokOkl-u6u2 ай бұрын
👍👍👍
@NafiuYunusa-u9m2 ай бұрын
Mutalakawane muna biyayya gashiwagabanni talaka nakokari tanada gaskiya abi mata hakkinta
@ShamsuUmar-oo9fz2 ай бұрын
🙏
@zeenatuumar55922 ай бұрын
The time is ripe for a global reform and efforts of renovation must respond creatively to the challenge of the times while drawing its strength from the original source- the Holy Qur’an and the Sunnah- teachings of the prophet Muhammad peace be upon him. In the 21st century Muslim's should assume their natural role; the Holy Qur’an is categorical about their function: The Words of Almighty Allah in the Holy Qur’an further reveals the optimum and the finest level of success a man or woman can attain in the present existence: “And whose way of life could be better than that of he who submits his whole being to Allah, does good, and follows exclusively the way of Abraham whom Allah took for a friend?”[Al-Qur’an. 4:125.] Hasbi'Allah wa ni'imal wakeel.
@yakubuamadu45992 ай бұрын
Governor baya ayki a State janzu yakama yarinya saboda tafadi gaskiya yan gudun hijira Court ICC