Gaskiya ina jinjina ga daraktan wannan fim a duniya Amma ina roqon dan Allah Sarki kisan da yakeyyi ba maana Wallahi ataimaka yimai Maana ❤❤❤👍👍👍
@yusufrobbentv4136Ай бұрын
Masha Allah watching from dakata kawaji❤❤❤
@yzeeboydmwcomedy8609Ай бұрын
Surrender part 🎉❤ I love it ALLAH YA KAWO MANA ZAMAN LAFIYA AREWA DA NIGERIA 🇳🇬 BAKI DAYA
@issoufouibrahima-rl7tbАй бұрын
Macha Allah yayi Allah yakara bassira dadaukaka mounajindadi gaskiya Aduniya ne ❤❤❤❤
@lukumansuleiman103Ай бұрын
Don Allah kuyi hakuri basaii kundawo ba sbd abun yazama shirme zalla
@AbubakarG7Ай бұрын
Masha Allah watching from country Niger 🇳🇪❤️❤️
@CoamboMatouАй бұрын
❤❤❤❤
@abdulwaheedoyelola1326Ай бұрын
Watching from Dublin 🇨🇮🇨🇮🇨🇮
@soulemazatv8 күн бұрын
Bon travail,ma sha allah vraiment
@usmanibrahim5342Ай бұрын
Masha Allah watching from Saudi Arabia 🇸🇦🇳🇬🤞
@abbaabdullahi3360Ай бұрын
Karyakake mlm kana Nigeria aikine kawai
@ProfesionalocmakerАй бұрын
Good watching form Lagos ❤❤
@malanbosstvАй бұрын
Masha Allah 🤩 fatan alheri zuwa gareku Kuma fatan dawowa da wurin cikin january february ❤❤
@hafsatnasiryakubu546213 күн бұрын
Ai na dauka andena a duniya,rayuwa kenan komai yanada zamani
@RealSenior-s7vАй бұрын
Watching from Kuwait
@laminouissa-sl8ghАй бұрын
Ma sha Allah Allah yaka hazaka
@AliyuUmar-q6pАй бұрын
Alhamdulillah wannan ma yayi kyau sosai
@YaroDanHausatv29 күн бұрын
DAN DARAJAR ANNBE MAHAMADOU ZAYE ZAUWA 🤙 WANNAN SHIRIN NA A DUNIYA Kashi na 121 INA SON WANNAN SHIRIN DIRECTOR ZAY FARA Zauwa Dan Allah 🤲 DIRECTOR
@rabiuaminu2609Ай бұрын
😂😂😂 Abale 😂😂 ❤
@DevayCheckАй бұрын
Good Abalee
@rabiuanas8336Ай бұрын
Gaskiya yanzu film dinnan kwata kwata ya fara gundura ta wlh
@bbangidaaАй бұрын
Wlh nima haka abunda ake kwata kwata babu tsari da hankali
@bbangidaaАй бұрын
Anya kuwa wannan film ne ba so kuke mu daina gani ba kwata kwata babu tsari ya koma buga buga
@mousthafamousthafa4071Ай бұрын
Macha Allah ❤
@AbdulnuhuAhmedGassolАй бұрын
Allah yakara basira shirinnan yayi sosai wallahi
@adamuahmadu9440Ай бұрын
Gaskiya filmdin nan bai yi ba yanzu, an riga anlalata shi
@AzizuidiАй бұрын
Masha allah ❤❤❤
@MsMina-z8sАй бұрын
Masha Allah ❤❤❤😊😊😊
@BekoBeko-y5qАй бұрын
🎉
@BekoBeko-y5qАй бұрын
14:43 14:45 14:45 14:45 14:46
@hussainiusman7410Ай бұрын
Gaskiya film yanzu yafara kyau ❤
@محيالديناحمد-ح4زАй бұрын
مبارك
@محمدرمضان-غ9هАй бұрын
masha Allah very well my name is muhammad From sudan 🇸🇩🇸🇩 ❤❤❤❤❤❤🇳🇬🇳🇬🇳🇬🇳🇬🇳🇬🇳🇬thanks ❤❤❤
@NaziruzigoDanjumaАй бұрын
Macha Allah ❤❤
@isahmuhammadjr9224Ай бұрын
Watch from obj Nigeria 🇳🇬
@AbdulrashidAbubakar-x9rАй бұрын
Masha Allah tabarakallah
@muhammadauwal8765Ай бұрын
Nice one
@kamajikinkaofficial2106Ай бұрын
Macha'allah ❤❤❤🎉
@fiddausiyahaya2845Ай бұрын
Daga yau na hakura da kallon ku😎
@bbangidaaАй бұрын
@@fiddausiyahaya2845 Ai gaskiya dai sun dakko hanyar da zamu daina kalla
@YusufUmar-m5sАй бұрын
Masha Allah 💛💛✌️ good alhmdlll
@b.a.azeez.globalconcept.933Ай бұрын
Good job agidan uwar wa? Akoma hauka kana fadin good job
@SileymaneAli-d9cАй бұрын
gaskiya ne 🎉🎉🎉❤❤❤
@danbagatv1178Ай бұрын
Director wai shi Abale baza akamashi bane😢😢😢😢
@shehuyakubu9753Ай бұрын
Wow! I wonder how the security personnel are going to look at this. This guy is being chased by the Military, and other secret agencies, and with all that, he is able to move around and run some errands inside the town. In addition, he acquired a rifle with lots of bullets in it. On top of that he has the guts to threaten an officer of the Nigerian Police Force. Lallai shiri ya koma shiri rita da shirme tsantsa. An bar maku kayan ku.
@haidaraissoufabdoulaye1231Ай бұрын
Mâcha allah ❤❤❤
@BashirMuhammad-x7wАй бұрын
Wanann film ana dai kallo ne bazai yuyu ace komai akayimasa Babu wata wahala zai magance matsalar miye amfanin Hakan ma
@AnnakabeerАй бұрын
Kowa yace masha Allah
@HawwaBabyАй бұрын
Masah Allah ❤❤❤❤❤❤❤❤
@YoussoufYoussouf01Ай бұрын
Masha Allah ❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤🎉🎉🎉🎉🎉🎉🎉🎉🎉
@MustafaBashirMustafaBash-oe5tgАй бұрын
Abale yasa sika tuba😅😅😅😅😅
@abdourhamaneousmane4353Ай бұрын
😂😂😂 abele you so funny
@SanoussiAdamou-x9zАй бұрын
Machallah ❤❤❤
@IDRISS.BOY227Ай бұрын
Kai abale yayi🎥🎥🎥👑🌍🤳
@Al-sawuMadallaIbrahimАй бұрын
Watching form nasarawa state
@umarmuhammedghani955Ай бұрын
Ai kanavaro shine jagoran film dinnan tunda yafita Shirin yazama shirme domin film din babu ma'ana yanzu.
@faryderhabubakar3075Ай бұрын
Wlhy babu jidai haukar da abale keyi
@NazeeruModi-fj1sxАй бұрын
From USA Canada
@shamsusanishamsu375Ай бұрын
Chakwakiya kenan 😅 Nice 💯
@muhammeadsaad239Ай бұрын
Yan xuma akafara xa agwa aikin soja da sansda
@LaminmagajiАй бұрын
Wow merci 🎉🎉🎉❤❤❤
@GumsuMohammedАй бұрын
ماشاء الله تبارك الله ❤❤❤🎉🎉🎉🎉🎉😂😂
@AbdulrahmanKabiru-xg9rxАй бұрын
Director wai ya maganar Nakamazu Munaso Kanunamunashi fa
@abdulrahmanibrahim5787Ай бұрын
Good job 👍
@b.a.azeez.globalconcept.933Ай бұрын
Good job agidan uwar wa? Akoma hauka kana fadin good job
@ZinariyaHausaTVАй бұрын
Thank you!
@MahamadouIbrahim-h5bАй бұрын
Very very good 👍🙏🙏🙏🙏❤❤❤
@ZinariyaHausaTVАй бұрын
Thank you! Cheers!
@BadamasiMamtaАй бұрын
❤❤❤Hacmhul ❤
@UssainaShehuАй бұрын
Abale wuta😅😅😅😂😂
@musashuaibu110Ай бұрын
Wow is very very Sweet To Me
@KamalSalisu-z4fАй бұрын
Bafa hauka ake bah sbd ana fim kawai sai ace yafi kowa karfi kuma wai har hukumar yan sanda da sojoji ya kamata agera kuma ina aka kai na kamasu ina mayaki ina me gida ina sesko ina gabe yaka mata dai a tsaya agera Dan allah
@MuhammadRabiu-s7mАй бұрын
😂duk wanda yace film din nan yayi kyau allah ya isa wlh. Anya director yayi primary ma kuwa wannan rashin basira har ina haba dalla wnn wlh zagi kake jawowa yan kannywood.
@احمدحسن-ج9ظ4ش27 күн бұрын
👍👍🤛🤛
@ibrahimlawaltambari8389Ай бұрын
Ana ta kisa ba alamun juni ko a rigarsa ko hannayen sa😂
@MubarakAhmed-v5iАй бұрын
Masha Allah 🎉🎉🎉
@haroonasaye444Ай бұрын
Film din nan kun ma fara fita out of contents wlh😢😢😢
@ZakaraMamameАй бұрын
Very excellent
@arewalyricsstudio1298Ай бұрын
Masha Allah Allah yakara daukaka
@Maifasaha1Ай бұрын
Wannan Film ɗin yanzu ya koma Wasan yara I'm done na dena kallansa daga yau
@YusufKabir-dw8jiАй бұрын
Watching from jumaican
@AbdallahNigeria-o6cАй бұрын
Abduallahl ❤❤❤❤❤
@YoussouIssouhuАй бұрын
❤❤❤ yayi
@nafisasaleh6714Ай бұрын
With due respect beyi kyau ba
@ahmadjamilu9957Ай бұрын
Shirman banxa kawae mene tunda tana hannunsu mene ys baxasuyi garkuwa d itaba y harba ai uwarsa tana ciki gaskia gurinnan akwae shirmen banxa kawae mara ma,ans
@JamcyyBabyyАй бұрын
Hahaha😂😂😂gurnanin zakiiii😂
@actorismailmaiganaАй бұрын
Masha Allah
@BasiruSadiyanuАй бұрын
Wow Gaskiya abale danyen Kaine director ALLAH yakara basira
@kamaalharounmusa8394Ай бұрын
Abu yafara tafiya shirme! A ina aka tabayin haka banda tatsuniya gaskiya dai yakamata a gyara
@hauwabukarsadiq5412Ай бұрын
Nima wlhy na fada ya fara komawa shirme
@bbangidaaАй бұрын
@@hauwabukarsadiq5412 Wlh kuwa Ai yama riga ya koma shirme
@SaliuUsman-dz1osАй бұрын
Ku dawoda canabaro ❤
@ibrahimddandago543Ай бұрын
Wannan film din yazama shirme
@alhassanahmodotarbiya1935Ай бұрын
Hhhh gaskiya yakamata aba Dan sanda Nan dama abale ya shiga hano
@UsmanJabir-t6oАй бұрын
jama a kukara maida himma wajen fina finanku wai ina sauran yan sandan da kuma motar su sai wajen yanke idon mutn kubar sako mana haske 🤣🤣 kuyi irin na india film ihun dasu able suke shikuma namiye kuma ina able yasamo bindiga har yasan andauke maman sa du Allah ku gyara film dinku kada kuta shirme
@AbubakareshiHashimuАй бұрын
good ❤
@SalissAd-d6eАй бұрын
Ok🎈🎈🎈🎈🎈
@JamilaHamisyАй бұрын
😢😢😢
@AbdolazizouAbdolazizouАй бұрын
Fata alakairi garaku allah ubagiji yakaraku da shari makiya
@AbubakarMagajiKazaurawa29 күн бұрын
😮😅😂😂
@abubakarabudullahi610Ай бұрын
😂😅😂😅 Wllh karshin videon nan yaban dariya 😂😄
@UkashatuUsmanGiwa-ry3qyАй бұрын
Nifa nagaji da kallon wannan haukan
@SaidouSabuwa25 күн бұрын
❤❤❤❤❤❤❤❤❤😮
@YahayaRapsonАй бұрын
❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤
@MusaMuhammad-b3sАй бұрын
Da Allah kodawo
@abubakarjauro5276Ай бұрын
Dokar kasa bata baiwa dansanda damar kama wani a madadin wani ba, kamar yadda kuka nuna a wurin kama baabar Abale. Har ila yau dansanda bashi da ikon shiga gidan wani domin gudanar da bincike batare da search warrant ba. Amma still kun nuna sai da yansandan suka gama zagaye sannan suka gabatar da warrant din. Dan haka yakamata kuyi bincike akan abunda bakuda masaniya akai ba kafin ku aiwatar.
@ibrahimlawaltambari8389Ай бұрын
Doka ta basu dama su kama wanin mai lefi mafi kusa da shi don tunanin mai lefin zai iya kai kansa ga hukuma sbd son da yake ma wanda aka kama
@mahammadmbsdamasak2229Ай бұрын
Wannan Shirin Ya Fara Zama Shirme 🤦 Nikam Inaga Zan Daina Kallo sa😎🤔
@ShafiiKabiruАй бұрын
Wow❤❤❤
@بحرينعابدينابراهيممحمدبحرينАй бұрын
جميل جدا والله
@majousman9948Ай бұрын
😊
@Mostafa-wn8liАй бұрын
ماشاءالله نورتو 😊😊😊😊
@ShafsonBoutiqueАй бұрын
Se yanxu film dinnan yafarayimin siga, 😂zaki da zaki sun hadu