Masha'Allah Allah ya kara basira munajin dadin shirya shiryan ku Allah kara fasaha♥️♥️♥️♥️🇳🇬🇳🇬🇳🇬🇳🇬🇳🇬
@jdhrruhr63874 жыл бұрын
Masha allah Allah kara basira wai dan allah me ake nufi da wannan haka haka😁😁😄😄
@bashbado6924 жыл бұрын
masha Allah ubangiji Allah yakara daukaka da basira fatan alkairi
@salyedaouda59214 жыл бұрын
Gaskiya shiri yayi kuma munga sabin fuskoki dan haka a.yi hakuri a kara muna lokaci dan yayi kadan kuma muna binku daga kasar libiya allah yakara basiri
@Zainabali-hr9tb4 жыл бұрын
Masha Allah munsamu fababbin fuska diyawa ma to Allah ya temaka Allah yasa sun shugo a sa a Allah ya sa mu amfana da abin da zasu koyar dumu mukuma hankalta da Wanda za a nunamana
@hafsatabubakar2404 жыл бұрын
Masha'allah yaunafara kallon shirinnan najidadi sosai muna gdy Allah yaqarafasaha
@relaxgh16804 жыл бұрын
May Allahu s.w.t richly bless you and guide you through, much love 😍 from 🇬🇭 🇬🇭 🇬🇭 🇬🇭 🇬🇭 🇬🇭 🇬🇭
@mamanfatichanel94344 жыл бұрын
Masha Allah Muna jindadin sosai Allah ya kara basira inda rabana 💓💓ba wahala 👍👍👍
@sabitualiyou9114 жыл бұрын
Allah Kara basira DA daukaka ,Sabitu aly, from 🇱🇾🇱🇾
@ibrahimmahamadou55174 жыл бұрын
Allah yasaha mudachi Allah yajikan magabata mu Allah yajikan ibro yasaha yahuta
@sahailudauda29634 жыл бұрын
Masha Allahu Allah yakara basira ameen
@usmanmohammedumar56174 жыл бұрын
Gaskiya kuna nasha datar damu Allah ya saka da alheri
@umairmuhammadadam61444 жыл бұрын
Allah dai yabiya kana barooo Pls adankara mana time plsss Ammafa muna satisfied sosai.
@habeebabdallahlanzai96564 жыл бұрын
Masha Allah ❤️ Ubangijin Allah ya Kara Basira,
@massaoudouabdoullaye69594 жыл бұрын
Mass'ud daga kamaru munajin dadin serie nan Allah yakara basira lpy
@ibrahimabdallah62164 жыл бұрын
macha allah kana baro kana wuta gaskiya allah ya kara basira kuma allah yasa agama lpy film yayi kyau
@lantanahabib40134 жыл бұрын
Disi disi wajan nan yaban dariya wlh🤩🤩
@nassirouibrahim86894 жыл бұрын
Masha Allah yayi kyau Allah ya karabasira
@namaradidayabou11474 жыл бұрын
MashaAllah 🤝👈👍👌🔥🔥
@mustaphamuhammad59504 жыл бұрын
Assalamu Alaikum inaiwa masu wannan shiri fatan alkairi ina neman alfar guda daya dan Allah kudaure muga tasirin ayki mal ya kamata akashe dan Sandan nn Koda aykinsa zai tsaya to Yar jaridar nn ta tashi aykin a gaba
@maryamusman32963 жыл бұрын
Kai jama ah chakwa,kiya wai dama haka duniyar take ne,Allah,yasa,mudache
@sabiouabdoukarim44904 жыл бұрын
Gaskiya munaji dadi chirin na aduniya ne allah kara basira
Mupa wadanna Yan birnin yane basa wani tsargawa pa Mae wani yahooo
@mohamedismaelmohamed32104 жыл бұрын
Gaskiya Masha allah aduniya ne ache ta sawran kalou muna biye da ku sawda jafa
@mustapmuhammad96844 жыл бұрын
Wannan nunin tarbiyanefa kuma muna godiya
@adamibrahim1adam3984 жыл бұрын
In da rabbana ba wahala
@mubarakabubakarsaidu88534 жыл бұрын
Masha Allah, Allah yakara daukaka
@arabiyaali52094 жыл бұрын
Macha allah allah takara basira
@ibraheemsalehmohd25664 жыл бұрын
Gsky canavaro wnn lokutan sunyi kadan yakamata yakamata a karamana lokuta Allah yakara baseeera
@issaibrahim32604 жыл бұрын
Masha Allah yayi min kyau sosai da sosai Allah ya basira
@EverydayFactsBRANDNEWCHANNEL4 жыл бұрын
Masha Allah film yayi kyau sosai Amma muna bukar a kara mana yawan minutes din 🙏❤️❤️❤️
@aminumusa17164 жыл бұрын
Kanobaro uban harkallah Allah kara daukaka
@hhfhdgd45394 жыл бұрын
Macha Allah kunayi muna Jin dadi
@abaduosalamu5364 жыл бұрын
ADUNUYA Mana gody 👍👍👍😂😂😂🇱🇾🇱🇾🇱🇾 LIBYA 👈
@alamenomer55563 жыл бұрын
Dan malam yana brgany hankaly da kalkalwa🥰🥰🥰
@bhbkmbbmsbhbkmbbms86874 жыл бұрын
Gaskiya munji dadin shirinnan
@musbahuabdullahi54264 жыл бұрын
Nidai bangaran malan waka taba yana burgeni
@aliyuidrisaaliyuidrisa53224 жыл бұрын
Masha Allah 🇳🇪🇳🇪🇱🇾🇱🇾
@salahbbesalahbbe63504 жыл бұрын
Hi
@sanifatimasanifatima26084 жыл бұрын
Masha allha gaskiya muna godiya
@IslamTechVlogger4 жыл бұрын
Agaskiya munajin dadin wannan shirin sai dai matsala gudaya duk episode ragemasa yawa kuke hakan yasa yamana dadi sosai Allah ya kara basira Mahmud Umar Maigari K/Dan Agundi
@Abbakarmustapha-p4m4 жыл бұрын
Masha Allah Film Yayi Kyau Amma Ya Kamata a Ķara mana Time please
@sanimaazudanjaji23764 жыл бұрын
Aduniya ne fah, nasan aduniya ne
@abdousaley49024 жыл бұрын
kanabaro mungode n'a yau yayi dadi Allah ya biyya indarabana