wow munji dadin pilm din nan Sosai dg nan libya👍👍🥰🥰🥰🇱🇾🇱🇾🇱🇾
@ZinariyaHausaTV3 жыл бұрын
Mungode
@kinghaneeftv50663 жыл бұрын
Kai My BOSS wllh kana Burgine 😎😎😎😎😎
@kinghaneeftv50663 жыл бұрын
Topha My Boss Dole akaranta musu Kuma su Haddace😎
@charifaharounatv3903 жыл бұрын
A duniya yayi wlh ni wlh ayanzu babu wani shiri dayake birgeni kamar aduniya wlh 👍
@UZAIRUABZ3 жыл бұрын
kalli wanan vidéo 📷 zai taimake ka sosai danna link din: kzbin.info/www/bejne/pJPQqKiqprqrsK8
@abdoulmantakoula75453 жыл бұрын
Slm gaskiya shirin aduniya yayi matikarbirgeni wallahi Allah yakara basira inayimuku fatan alkairi sunana jamil soja kanabato sai kayi
@jibrilsanihassan1253 жыл бұрын
Kana baro Allahdai yakara basira wlh kana bungeni acikin wannan shirin
@susumuhammad8373 жыл бұрын
Masha allah asases kana 🔥🔥🔥 allah yakara basira
@mohamedismaelmohamed32103 жыл бұрын
Nagode oga masha Allah gaskiya Allah ya kara basira da dauka ka Allah ya ja zamanin ka
@abubakaryusuf93343 жыл бұрын
Allah dai yakara basira wlh shirinku Yana matukar kayatar Dani.... Musamman yadda ake xaro xance a wajen tijjani (Asase) cannavaro... In ana yaren Nan wlh hardawo baya nake in Kara kallan wajen
@ishaqjibrli60293 жыл бұрын
Masha Allahu allhamdulila ya Allah yakaraba sira
@ibrahimabdallah62163 жыл бұрын
Macha allah fatan alkhairi agareku baki daya allah ya kara basira tijjani asase
@mahamoudmatameye44103 жыл бұрын
masha Allah 👍👍👍👍🇳🇪🇱🇾 idarabbana???????
@harisuinjiniya26783 жыл бұрын
Harisu
@hafsatabubakar2403 жыл бұрын
Masha'allah Muna gdy Allah yaqara temako
@muhammadgani98933 жыл бұрын
Hello
@safianou3 жыл бұрын
Macha allah godiya muke sosai 👍👍wly wannan y birgeni sosai wly Allah ya kara basira👍👍
@abdoulrachidrabiou48213 жыл бұрын
Gaskiya yaw chiringa yayi matukar birgueni wlh allah kara basira amine
@sanusihamza41703 жыл бұрын
Wow gaskiya wannan film din yayi Allah yakara basira
@fatimayakubuzahra78343 жыл бұрын
Am fatima from lagos gaskiya fimdin nan Yana da dadi Allah yakara basira inda rabbana
@nurasalisu45073 жыл бұрын
Slm
@lawalnamukubarkadasafiyara35623 жыл бұрын
GB
@hauwausani46193 жыл бұрын
Gaskiya mungode sosai allah yakara basira 😘😘
@salisuawal61013 жыл бұрын
Kai wanna karan yayi Allah yakra basira
@charifaharounatv3903 жыл бұрын
Masha allh ina jin dadin wanan shiri naku wlh
@mujaheediliya12253 жыл бұрын
Masha Allah ina jin dadin wannan shirin naku
@zamanitvlagos66533 жыл бұрын
wurin ya'kawatarfaaa..saboda nayitinanin sama gidan wuta ko'sabanin haka amma sai'naga abinda banzataba..Allah Kara fasaha saga freedom boy smooth Lion binnin ikko♥️👍
@masoyiabdullahi48513 жыл бұрын
Allah y karabasira 👍👍🏻wllh inna jin dadin shirin nan sosai wllh
@maybeas11483 жыл бұрын
Salm
@bashiryau55003 жыл бұрын
Kai Tijjani nawan kana wutafa!!! Wallahi ka burgeni Allah ya kara daukaka
@akremmrabti82433 жыл бұрын
Gaskiya wanan fim din bai taba burgeni ba kamar yau wly Allah ya kyara daukaka da basira
@pricearabian58693 жыл бұрын
Mashallah gaskiya aduniya yanayi Allah yakara taimakawa ameen
@theonlybrahim66873 жыл бұрын
😂😂😂😂😂😂gaskiya Nasha matikar dariya a wannan épisode din wajen zikiri
@sadeeqabdullahi59223 жыл бұрын
seems I wach this firm this episode 20 is better than any hausa SERIES. gaskiya t.asasi you're really try kept up, sir allah ikara basira kuma allah I kareku da sharin mahassada ka masu bita da kulli, gsky wannam karantarwace mai kyau. it's sbojan8090
@zainabhassan8724 Жыл бұрын
Aduniya duniyace very very interesting tijjani kaburgeni❤❤❤❤
@kassimouabibou32323 жыл бұрын
Gaskiya na wanna satin ya burgeni sosai, Allah Ubangiji ya Kara muku basira Amin!
@sahabimaitama79893 жыл бұрын
Wow masha allahu Amma flim din nan yayi sosai wlh ina yin ku sosai da sosai indarabana
@Bn_Abdulmumin393 жыл бұрын
Allah yakara basira gaskiya wannan series din yayi wallahi
Gaskiya yayi kaiw ina san film kin nan wanllahi Allah
@mmazaarewa75903 жыл бұрын
Allah dae yabiya kanabaro Allah ya kara basira
@aliyusgida9997 Жыл бұрын
Gaskiya kanabaro Kai duniya ne masha Allah ❤️🙏🏼
@salmamusa75103 жыл бұрын
Wow gsky wannan episode din ya burge ni nice job 👍 my guys ina yinku Allah ya kara daukaka love you all 😍
@usmanmuhammad52833 жыл бұрын
Slm
@muhammansani76843 жыл бұрын
masha allah. Y'a allah yakara basira. oga allah y'a taimaka oga
@yusufadam7243 жыл бұрын
Oh gaskiya wannan shiri na a duniya yana matuqar nishadan tar damu wllh allah ya qara basira
@khairatsalis68773 жыл бұрын
Masha Allah ba karya
@hamisunarikorau113 жыл бұрын
Gaskia muna godiya.inda rabana
@danmameajamaganadanmame27553 жыл бұрын
Gaskiya wannan Shirin yayi matukar kyaw kuna farantamana wallahi Mina matukar godiya
@UZAIRUABZ3 жыл бұрын
kalli wanan vidéo 📷 zai taimake ka sosai danna link din: kzbin.info/www/bejne/pJPQqKiqprqrsK8
@phareedamaidawa74953 жыл бұрын
WAllahi Nakan samu kaina acikin farinciki and it's all because of the series and the characters but babu ya Abale,Canavaro and Dan lamma
@habibamuhammad41103 жыл бұрын
Muna gdy sosoi Allah yakara basara ameeen
@adamoumaleka74963 жыл бұрын
Slm barka Aiki oga tijani Asasi kana Kokari sosai Allah ya kara basira ameen wlh niday inajin dadi wanna Fadakarwa baabin dazance say dai nace inda rabbana ba wahala
@abkhtr38593 жыл бұрын
Gaskia na yau yafi kowanne dadi allah ya qara basira
@sirajidentv77243 жыл бұрын
allah yakara basira gaskiya anazubakalamai saimai ilimizagane
@saadatulabaran47813 жыл бұрын
Waw masha Allah kara basira kuna kokakari sosai❤
@habibamujittaba77883 жыл бұрын
Wayo Allah gidan kanabaro👍🤣Masha is gasakiya mugoda sosoi
@auwalaliyu14003 жыл бұрын
Wow gaskiya yayi kyau
@tawagarmaaikisaw57933 жыл бұрын
Masha Allah gaskiya shiri yayi amma da gyara cannavaro dayake Zaria ya akai yariga jamian tsaro zuwa gidan
@avdulonetv75483 жыл бұрын
Gsky kuna burgeni sosae, sbd kuna cika alqawari Allah y qara basira akan aikin ku 🙏
@sadequmarmuhammad86673 жыл бұрын
Thank you my dear brother ♥️👍
@sanusianaruwa31733 жыл бұрын
Hello
@abdallahzakari45043 жыл бұрын
😀 akaramaka lahu kana baro😁😁 allah kara basira tout le monde
@ahmedsoliman44943 жыл бұрын
Wonderful hausa movie.... ALLAH...dai..ya Qara basira....In da rabbana....1love....
@nuhusahreef40653 жыл бұрын
Masha allha da nuhu Côté d'Ivoire
@baharine33983 жыл бұрын
gaskiya abin ya matukar burgeni Allah kara basira inda rabbana
@mustapahsuleman46423 жыл бұрын
Inda rabbana bawa Hala💪💪🇳🇪🇳🇬
@muhdjameelusman79563 жыл бұрын
Wai meyasa malam wa kata6a ba'a bashi power bane Gaskiya yakamata ace aikinshi yanayi ssai
@fatimaalhajiidikofamataidi16082 жыл бұрын
🤣😂😅🤣😂😅 INALILAHI WANNA ILAIHI RAJIUN 🤔🤔🤔🤔🤔 WAI HAR SUN ZAMA MALAMAI MASU SALATIN ANABI😳😳😳 صلى الله عليه وسلم 💓
@usmanabubakar69833 жыл бұрын
Gaskiya bamuji dadin abin da akai mana ba sabo da yau sati hudu ke nan har yanzu ba,a saki 21 ba kuma kayi mana alkawarin xaka saki sati biyu meya farune # usinbaba Aliko oil tarauni#
@mansoorhusaini37693 жыл бұрын
Gaskiya fim dinku na birge ni sosai Allah yakara basira da daukaka
@smartesttv47093 жыл бұрын
Gaskiya wannan shine best episode so far 😂😂😂✌️
@aminumustafha55883 жыл бұрын
Allah yakara bsr
@عامرغبرووسابوفاطمة3 жыл бұрын
ما منكن
@adamkoumadomoussa772 жыл бұрын
Dabora
@adamkoumadomoussa772 жыл бұрын
Dabora
@bashbado6923 жыл бұрын
masha Allah ubangiji Allah yakara daukaka da basira 🇱🇾🤛
@rahamalawanmusa54223 жыл бұрын
Mashallah Allah yakara.basira.Ramani.daga.saudiya
@meenatabdul97333 жыл бұрын
Gaskiya kunayi munajin jin dadi Kanabaro inda Rabbana Babu wahala
@ummeesaad53523 жыл бұрын
Masha allah munajin dadin wanna shiri aduniya
@mahmudmusbah35893 жыл бұрын
Agaskiya wanan series shine mafi kyau da ban kayi agareni wish you all the best my man tijjani
@aishamuhammadaudi92883 жыл бұрын
Wlh ban taba kallon me dadin na yau ba. Yau kuma kana baro ya zama malam🤣🤣🤣.🇸🇦🇳🇬
@issasouleyoumar84403 жыл бұрын
Allah yakara basira kanabaro👑
@hamisuaonetv45333 жыл бұрын
Allah ya kara basira Da kuma san Annabi ( S A W)
@hamisuaonetv45333 жыл бұрын
Thank for you
@mahamaneabdou77193 жыл бұрын
Gaskiane yayi fa dadi👍👍💯
@arewayoutuber76443 жыл бұрын
Best episode so far dashi dai first episode Gaskia.. fatan alkairi tijjani asasi. ALLAH ya kara bisira ameen. Wato bala’in yafi karfin Danbasi kawai ya ware 😂
@sunusiumar35973 жыл бұрын
Muna godiya,amma ga shawara ,me yasa aka ragewa malam Waka taba karfi,anki nuna mana kurin da yakeyi zai nakasa mutum,ya kamata a kara masa karfi,a nuna misali akan wani aikinsa ya faru akan wani.
@danhausa19983 жыл бұрын
🤗gaskiyani
@khamisushuaibumansur80693 жыл бұрын
Ya kamata anuna mana power sa sbd yn cika baki da yaw
@sunusiumar35973 жыл бұрын
Gaskiya ne cika bakinsan ya tashi a iska kenan,hakan zaisa shirin ya kara armashi
@Amira-vi1pb3 жыл бұрын
@@sunusiumar3597 yayi
@issakaaboubacarozil33673 жыл бұрын
A gaskiya muna jin dadin shirin na dari busa dari💪💪💪
@samirakasim79833 жыл бұрын
Lallai mutumina kana wuta, to be sincere film din a duniya yabada ma'ana, Allah ya taimaka Asase, @ Samira lasim😍