Yayi wanan mutane konkoso da sanusi sunada alfahari allah bayason masu alfahari
@hassanmusasada42515 ай бұрын
❤❤ Good Sai Aminu Ado bayaro
@inoussaassoumane55055 ай бұрын
Gaskia ina son wanan bawan Allah
@hassanmusasada42515 ай бұрын
'nagode shine ya chan chanta da Gidan Dabo, ni mutume kt ne, 🌹🌹🌹
@MoustaphaNafiou-s9e5 ай бұрын
Sarkinnan gaskiya yasan yakamata Acikin maganganunsa masha Allah
@ishaqibrahimyerima35915 ай бұрын
Mai Martaba Alhaji Aminu Ado Bayero, Allaah ya taimake ka kuma yayi maka jagoranci. A'ameen! Magana cikin saukin kai, babu dagawa, da girman kai da izza.
@babajihamidu29675 ай бұрын
Masha-allah Allah taya Aminu Ado riko
@fannezarabukar65565 ай бұрын
Ameeen dai takawa, Allah Ya tsare mutuncin ka ya faranta maka 🤲❤❤
@sarkinruwa63945 ай бұрын
Masha Allahu nayi farin chiki wlh
@aliyuadam98495 ай бұрын
ALHAMDULILLAH KOME YAYI.KYAU DAN BANI NA IYA SAI A KOMA KADUNA
Ya Allah kakawo sauyin shugabannin nigeria da arewacin nigeria suna yin yanda sukaga dama ya Allah ka sauya su da na alkairi ameen ya rabb
@adamumusa78135 ай бұрын
Amin summa amin.Yadda wadannan shugabani suke matsa talakawa Allah SWT Ya tsananta masu suda iyalansu.Kuma Allah Ya karbe milkinsu Yasa shi a hannuwan mutanen kirki,amin.
@yauahmad29775 ай бұрын
Alhmdullh mungude allah ❤❤❤
@ZakariyyaMuhammad-ns4jq5 ай бұрын
Masha Allah aminu ado ❤️❤️❤️
@auntyrahmaaunty5 ай бұрын
Alhamdulillah Alhamdulillah Alhamdulillah Allah ya tayashi
@umarsalisu56815 ай бұрын
Tashar ka nada aminci, kadena gaggawar kawo labirin da baka fahimta ba, domin kar ta rasa darajarta, shawarace
@MohammedUmarMohammedUmar-lt6qo5 ай бұрын
Dan gandujiyya ne fa
@sunusiabdullahi99415 ай бұрын
Ma sha Allah
@AishatYahaya-tb4dg5 ай бұрын
Allah ya tabbatar mana da sarki Alh. Aminu Ado Bayero. Dan tsarkin mulkin Allah da sunayen masu girma da suffofinsu masu albarka.
@firdausjafar52575 ай бұрын
Alhamdulillah Alhamdulillah Alhamdulillah
@muawiyyahabibu26025 ай бұрын
Alhamdulillah mungode Allah
@AbdoulHamidlabrane5 ай бұрын
Allah sarki Dounia gas kiya zataye halinta
@muhammadyusuf63475 ай бұрын
Ma sha Allah ❤
@ibrahimsuwaiba36705 ай бұрын
Alhamdulillah ❤❤❤❤
@IbrahimAhamad-pu8db5 ай бұрын
Mashallahu
@yahanasubayero3125 ай бұрын
Alhamdulillahi
@mukhtarisa95715 ай бұрын
Masha Allah
@AbdulrahamanAbubakar-gv1ne5 ай бұрын
Marsha Allah
@حفصهمحمد-س5ي5 ай бұрын
Alhamdulillah
@saboidris1615 ай бұрын
Wawa makar yaci makiyin abba saide kamutu
@MohammedUmarMohammedUmar-lt6qo5 ай бұрын
Abu' Asha seka zuba ruwa akasa kasha
@Mahmoudmadayana5 ай бұрын
Barka
@abdulwahabmazawaje5 ай бұрын
Baka fahimci shariarba
@saidouabdoulaye62205 ай бұрын
Sakare
@ahlynass45655 ай бұрын
Gaskiya banji dadiba
@omarsulaimanbello13785 ай бұрын
Dan wahala kayada abinda baka da masaniya kaje kaqara duba labaran dakyau sai yada qarya kake wahalalle
@mudassirmukhtar-hr1jo5 ай бұрын
Dan iya muna sane dakai duk labarinka dazakasa a shafinka na sukar tsarin kwankwasyya ne kuma duk nabazane bawanda ya isa yahana gwabnatin jihar kano yin abinda takeso
@aminu__danmudigille_ventures5 ай бұрын
Allah yakauta
@muhdadamu83325 ай бұрын
Allah ya ba mu zaman lafiya.
@aminaibrahimel-yakub80785 ай бұрын
Asslm alaikum asslm wa rahmatullah,Mallam muna bin Ka sau da Kafa,BA lefi Ka Shiga harkar Siyasa,har Kayi takarar,Amma Kayi taka tsan tsan wajen fassra maganganun kotu,KO lawyers sometimes Suna bada Verying reports
@SaniDanbabaChamssia5 ай бұрын
Ikon Allah.
@bilyaminuabdullahi5 ай бұрын
Kaji dan sarki jikan sarki koma sarki mai cikaken iko a kanon dabo
@babangidadunis16765 ай бұрын
Kai alpur qan burinka yacika daman katsani sunusi ll Allah yafiku wllh
@sadiqnura67175 ай бұрын
Duk abin da federal government suke bakuyi martani ba sai wannan shegu muna fukan malam kwankwaso dai yafi karfinku
@abubakarhassanmuhammad5 ай бұрын
the you know there is freedom of speech in Nigeria so they is problem ok
@Hsh-bg5op5 ай бұрын
Ai karya sukeyi basu isaba wlh meyasa time din da ganduje yayi basuyi mgn ba munafukai
@MohammedUmarMohammedUmar-lt6qo5 ай бұрын
Yo ba tsinannu bane
@hassanmaikwalisam.1425 ай бұрын
Izalah makiya nunna sai karya da sunan sunna to kano sai sanusi lamido sanusi saide ku mutu izalh ciwon zamani da jahilcin banza
@Usman4life885 ай бұрын
Ayi dai mugani dan adawa, kai atunaninka Federal high Court ta tabbatar da Aminu Ado kenan? Lallai idan dai tunanin ka kenan to akwai sauran ka. Kaje kasamu masana sharia su fayyace maka yanda abun yake.
Misleading headline daga tashar addini ta musulunci gaskia ba girmanka bane, babu inda court tace wai aminu ne sarki ko sunusi, kawai cewa tayi ta ajiye abinda yan majalisa tayi a gefe, meaning babu wani sarki a yanzu, zaa cigaba da sharia amma kazo kana cewa sunce wai an maida aminu haba ba girmanka bane wlh. Kodan darajar karatu da addinin musulunci a daina fadar abinda ba haka yake ba.
@Sewingtricksfashionstyles5 ай бұрын
Kasuwancin shi kawai yakeyi yake ci da sunan addini, in ba haka ba ya tsaya iya akan abinda ya shafi addini mana amma shine siyasa, shine labaran yan hausa film komai da ruwanka duk don kawai yayi creating content ya samu kudin AdSense Allah ya kyauta tir
@Idreez25 ай бұрын
@@Sewingtricksfashionstyles Harda ma raatinsa na siyasa, kawai Yana biyewa jahilai Yan media daka sunyi posting fa Hausa saiyazo ya Dora nasa sharhin Akai, bazai je yayi binkice ya karanta asalin me kotu tayi ba, me alqali ya fada da turanci, kawai saiyazo Yana yada abinda baayi ba, wlh abin kunya ne wasu ma saisuce malaman Nan naku basa Gane turancin da akeyi a kotun ma Ashe
@MohammedUmarMohammedUmar-lt6qo5 ай бұрын
Agun wasu kake da mutunci
@sadiqnura67175 ай бұрын
Gaskiya malam baka tantance lbr na fuskanci labarin kanzon kurege kawai kake hadawa
@MUHAMMADSULAIMAN-qk4wz5 ай бұрын
HANKALIN KA YA KWANTA. AN SAUKE WANDA BAKA SO AMMA KABAR WAHALAR DA KANKA ABBA KABIR SHI KE DA NASARA ZAI SAKE SAUKE SHI YANZU ANGANE WANDA BAI SON KANO TA ZAUNA LAFIYA. YANA DAGA WAJEN KANO YANA TOROWA ANA YIMASA ABINDA YAKE SO
@Idreez25 ай бұрын
Ba a saukeshi ba, abin kunya malamin Nan yayi wlh, babu inda court tace ta sauke sunusi ta Maida Aminu, wai Yana malamin addini ya dinga biyewa jahilan media, daga Gani ko zuwa baiyi ya karanta asalin abinda alqalin ya fada ba da turanci, Yana ganin lbrn Daya keso yayi sauri yazo Yana sharhi batareda tabbatar da meye gaskia ba, meye amfanin haka
@MohammedUmarMohammedUmar-lt6qo5 ай бұрын
@@Idreez2ai bai taba fadar gsky akan gwamna Abba ba
@MohammedUmarMohammedUmar-lt6qo5 ай бұрын
Dan gandujiyya ne fa tun kafin zabe
@Idreez25 ай бұрын
@@MohammedUmarMohammedUmar-lt6qo ai Dan gandujiyya ne ba gaskia ce a gabansa bafa,
@Ethicalreality-i4u5 ай бұрын
Ana nufin gomna baida iko akan jiarsa kenan?
@mustaphahashimu10155 ай бұрын
Kotu taxi amanar kano data tabbatar da kai asarautar kano, so Bana yi! Kano Sai sarki sunusi.
@yusufabdullahiyakubu53255 ай бұрын
Da nazchi kai adali ne amma naga kafara sauka daga abubuwa ma adalchki ka koma gsndujiya akwai
@MohammedUmarMohammedUmar-lt6qo5 ай бұрын
Wllh dama acikin ta yake
@ibrahchetima77555 ай бұрын
Wannan dan jaridar mutumen banza ne. Cinan ne.
@MohammedUmarMohammedUmar-lt6qo5 ай бұрын
Na karshe ma kuwa
@SakidouKesali5 ай бұрын
Allah yaja da ran mai martaba alhaji Aminu ado bayaro