A lokaci daya labari ya iso mana uba yayiwa yarsa ciki, da malamin makaranta yayiwa dalibarsa ciki.

  Рет қаралды 26,031

Alfurqan  Ta'alim Tv

Alfurqan Ta'alim Tv

Күн бұрын

Пікірлер: 72
@AbdussamadAbubakar-ih9bd
@AbdussamadAbubakar-ih9bd Жыл бұрын
Ya ubangiji Allah kashirye mu Allah yabamu kariya duniya da lahira alfarmar fiyayyen halitta sallahu alaihi wasallam.
@suleimanisah918
@suleimanisah918 Жыл бұрын
ALLAH kasa mufikarfin xuciarmu ameen thumma ameen yakuma karemana imaninmu
@fatimafa1465
@fatimafa1465 Жыл бұрын
Allah yayi mana maganin wannan masifa ameen wacthing from saudia arabia
@yaouyacoubou7660
@yaouyacoubou7660 Жыл бұрын
Subhanallah lalle duniya tazo ƙarshe Allah ya kare mu daga sherrin zuciya
@AishatTasholo
@AishatTasholo 10 ай бұрын
Allah ya Saka da alkhairi
@ridwanrabiukano6973
@ridwanrabiukano6973 Жыл бұрын
Nigeria babu hukunci allah kaimana maganin masifun dasuke damun kasashenmu kowa abinda yagadama yakeyi akasar anbar Shari,ar allah dole bazamuga daidai ba acikin kasashenmu subhanallah
@MourtalaOusman
@MourtalaOusman Жыл бұрын
Allah yakarama lafiya malam
@456mohamme
@456mohamme Жыл бұрын
Subhanallah Allah ya shiri mu
@MoulayeTamayok
@MoulayeTamayok Жыл бұрын
Allah ya tsawake Amin
@hasahniger2570
@hasahniger2570 Жыл бұрын
Allah ya tsare mana imanimu Ameen summa Ameen
@Momona-g5l
@Momona-g5l Жыл бұрын
Gaskiya irin wnnn adena daurawaa medeya saboda abokanan gabanmu kar suyiwa musulunci mummy mummunan fahimta
@NuraMadawa-li5vn
@NuraMadawa-li5vn Жыл бұрын
Ya Allah 🕋🕌☝️🤲 katsare mana imaninmu Amin 🤲
@sanahatoumijiyawa742
@sanahatoumijiyawa742 Жыл бұрын
Allahumma ameen ya Allah,😭🤲🏽
@abdullahimukhtarusman
@abdullahimukhtarusman Жыл бұрын
Assalamualaikum wa rahmatullah. Dafatan malam yana lafiya Allah yasa mudace. Inada Dan ta'aliqi ne dangane da kususan irin wannan video daya shafi abun da kunnuwa basu son jinshi saboda muninshi, Din Allah arage dora irinsu saboda yawan maimaita irinsu yana sudaina ganin girman abun da muninsa Allah ya shirye mu baki daya. Wslm warahmatullah.
@shehuyusuf8120
@shehuyusuf8120 Жыл бұрын
Amin yarabi
@aowalomukutar3533
@aowalomukutar3533 Жыл бұрын
Alh shiryamu alh tsaremu da albasha alh karemana imaninmu
@oumarmoctar7131
@oumarmoctar7131 Жыл бұрын
Subhanallahi Allah yasa mufi karfin zukkatanmu 🤲
@HalliruUsman-eu6ct
@HalliruUsman-eu6ct Жыл бұрын
Allah yaqara tsaremu daga sharrin shadai
@AbdouIbrahim-
@AbdouIbrahim- Жыл бұрын
Subhanallah allah ya taimakemu
@IbrahimMuhammad-fw6us
@IbrahimMuhammad-fw6us 11 ай бұрын
Ya allah kayi muna magani amen
@MoustaphaAbdou-d4q
@MoustaphaAbdou-d4q Жыл бұрын
Allah ya kara wa malam lafiya da nisan kwana
@abdulsaburusman3849
@abdulsaburusman3849 Жыл бұрын
Malam munjika shiru kode bakason fadawa mutane gaskiyane magana nakeyi akan malam idris
@nafiuadamkhamis6100
@nafiuadamkhamis6100 Жыл бұрын
Allah ya karemu
@muhammadsani5239
@muhammadsani5239 Жыл бұрын
Lallai kam sai dai shirka ko kuma ba yarsa bace. Allah ya kyauta karshen mu
@dalhaibrahim5198
@dalhaibrahim5198 Жыл бұрын
To me ya kaiki gidansa , ai Kece sanadi, ku tuba, Allah ya gafarta mana.
@abdurrahmanumarwali
@abdurrahmanumarwali Жыл бұрын
Kaga wannan baida amfani kasako shi domn wallahi tallahi yada alfasha ne musamman daya zama cewa abin baikamata yacigaba d yaduwa ba gaskiya ka kiyaye
@MohammedUmarMohammedUmar-lt6qo
@MohammedUmarMohammedUmar-lt6qo Жыл бұрын
Nigeria🇳🇬 kenan Allah ya sawake
@MuhammadMuhammadAuwal-w1k
@MuhammadMuhammadAuwal-w1k Жыл бұрын
Don Allah a daina dora irin wannan labarin, saboda gudin koyawa wasu.
@MahammaduadamTV
@MahammaduadamTV Жыл бұрын
Allah ya tsare mu da fadawa cikin tarkon zina
@bekamtanimun2542
@bekamtanimun2542 Жыл бұрын
Kai wani abu sai nigeria Allah shirya ku
@FatimaBinta-v2r
@FatimaBinta-v2r Жыл бұрын
Don Allah mallam iriwanna maganganu kar kutakawoshi cikin social media ana kunyantar da adini musulunci da arewa, shawarana akiramasu lefin a karantar dasu da hukuntasu, Allah yasa miracle Amin.
@ladidialasan7441
@ladidialasan7441 Жыл бұрын
Gara adinga kunyatasu kila gobe sudaina
@sanahatoumijiyawa742
@sanahatoumijiyawa742 Жыл бұрын
Haka ne nima bantaba jiba kuma banso najiba wallahi😭
@abdulkaderkah5948
@abdulkaderkah5948 Жыл бұрын
allah ya iyamuna
@AsmyBabeey
@AsmyBabeey Жыл бұрын
Amin summa Amin 🤲
@makaranta
@makaranta Жыл бұрын
innalillahi wa'inna'ilaihi raji'un to Allah ya saukake😢
@HABIBOUAdamou-ln2rn
@HABIBOUAdamou-ln2rn Жыл бұрын
MALAM BAI KAMATA KADORA WAN NAN SABIDA MAKIYA ADININ MUSSULUNCI
@abdurrahmanumarwali
@abdurrahmanumarwali Жыл бұрын
Musamman shi wancan na yarakaranta daya faru
@abubakarjaafar5266
@abubakarjaafar5266 Жыл бұрын
Innanillahi Wa Inna Ilaihir Raji'un Allah Ya qara tsare mana imanin mu Ya kuma yafe musu kusakuran su, Amin. 🥲
@مريمفلاته-ر8ه
@مريمفلاته-ر8ه Жыл бұрын
Allah yashirya ameeen
@abdullahiharunaabdullahi5692
@abdullahiharunaabdullahi5692 Жыл бұрын
Assalamu alaikum,ina da tambaya,dan ALLAH mene fa'idar yada irin wadannan abubuwa ga al'ummar Musulmi?,kada amunana zato tambayace ta neman ilimi...
@AbubakarAlhassan-w8l
@AbubakarAlhassan-w8l Жыл бұрын
Saide tsafi
@hadizasuleman1350
@hadizasuleman1350 Жыл бұрын
Bai kamata ana saka irin wan nan labari a social media domin wadda addinin mu ba daya ba za suyi mana izgili da dariya. Da kamata a tauki mataki kansu ba tare da an yada wa duniya ba. Allah ya taukaka musulunci da muslimai.
@lubabamurtada5646
@lubabamurtada5646 Жыл бұрын
Jazakallah khair Malam Dan ALLAH aturomin wannan waazin
@IbrahimBalaMusa-en3es
@IbrahimBalaMusa-en3es Жыл бұрын
Amman in bera da sata ai daddawa ma da wari dan Allah malam lefinta ne wannan itace taje dakinsa fah dan Allah kuduba
@ArmamussbaArma
@ArmamussbaArma Жыл бұрын
Allahu ma Amin ya Rabi ya Karim 🤲🤲🇳🇪🇳🇪
@rabiunura4356
@rabiunura4356 Жыл бұрын
subahanallahi duniya ina zaki da mu 😭😭😭
@habibuabubakar2779
@habibuabubakar2779 Жыл бұрын
Azalumi banza
@alvessoule8394
@alvessoule8394 Жыл бұрын
Ya salam Allah yasa mudace 😢
@AbdoulrahidSanoussi
@AbdoulrahidSanoussi Жыл бұрын
Hasbunallah wani ïmalwakim😂😂😂😂
@tvabdul1698
@tvabdul1698 Жыл бұрын
سبحان الله 😢
@Usmngu
@Usmngu Жыл бұрын
Ke duniya....😓
@SalihHiron
@SalihHiron 4 ай бұрын
😂 أنا لله وانا اليه راجعون حسبنا الله 😢😢😢😢
@abubakaradam1174
@abubakaradam1174 21 күн бұрын
Ba ka yada alkhairi sai sharri
@bachirbachir-tu8fbNiger
@bachirbachir-tu8fbNiger Жыл бұрын
انا لله و انا اليه راجعون 😭😭 😭
@alimhd4231
@alimhd4231 Жыл бұрын
Inna lillahi wa inna ilaihi rajiun inna lillahi wa inna ilaihi rajiun
@SouleZjhgv
@SouleZjhgv Жыл бұрын
Innalillahi wa innah ilaihiraji u
@loubaoumarou1485
@loubaoumarou1485 Жыл бұрын
إناالله وإناإليه راجعون
@angoabdourahmane3503
@angoabdourahmane3503 Жыл бұрын
Soubahanallh Allah 🤦‍♂️😢🤲
@محموداحمد-ل7س4ط
@محموداحمد-ل7س4ط Жыл бұрын
Alsm
@hawwauhdaura24
@hawwauhdaura24 Жыл бұрын
Itama da laifinta inaruwanta da ganin aikin da akamasa Kai Allah yakyauta Wani abinma har Karasa mezakace🤦
@MourtalaOusman
@MourtalaOusman Жыл бұрын
إنالله وإنا اليه راجعون... .‎
@SherifNajat
@SherifNajat Жыл бұрын
Amine amine amine amine 🤲
@ZakariaSoba
@ZakariaSoba Жыл бұрын
Innalillahi wa'inna ilaihinraji'un
@كبيرمحمد-ح3ظ
@كبيرمحمد-ح3ظ Жыл бұрын
😭😭😭😭🤲🤲🤲🤲
@madinahsaudia98
@madinahsaudia98 Жыл бұрын
😭😭😭
@nassirououmarou-b1h
@nassirououmarou-b1h Жыл бұрын
😭😭😭😭😭😭😭🥱🥱🥱🥱
@habibuabubakar2779
@habibuabubakar2779 Жыл бұрын
Azalumi banza
@HamisouHaruna
@HamisouHaruna 6 ай бұрын
Innalillahi wainna ilaihi rajiun
@NuraMadawa-li5vn
@NuraMadawa-li5vn Жыл бұрын
😭😭😭😭
@habibuabubakar2779
@habibuabubakar2779 Жыл бұрын
Azalumi banza
Tona Asirin barayin da suka haddasa yakin jos na Dec 2023.
27:12
Alfurqan Ta'alim Tv
Рет қаралды 15 М.
cikakken videon hira da hamdiyya a barkata family.
49:39
Alfurqan Ta'alim Tv
Рет қаралды 6 М.
Players push long pins through a cardboard box attempting to pop the balloon!
00:31
Noodles Eating Challenge, So Magical! So Much Fun#Funnyfamily #Partygames #Funny
00:33
Gaskiya Akwai Babban Darasi A Wannan Aure..
10:30
AL-Ishara TV
Рет қаралды 20 М.
Players push long pins through a cardboard box attempting to pop the balloon!
00:31