Agaskiya ina alfahari daku @Tarihi Tv. Naji labarai da yawa kan batun dawowar Birnin tarayya zuwa Abuja. Da tasowa daga Legas ɗungurungum zuwa Abuja. Ayanzu kam na gamsu ƙwarai da gaske. Amma naji wani labari akan batun cewa wai manyan masu muƙami a Gwamnatin Tarayya ƴan Qabilar Yarabawa sunce ba zasu baro Legas ba. Saboda suna adawa da Ƙudirin kasancewar Abuja birnin tarayya. Har ta kai ga Babangida yayi musu barazanar korar duk wanda bai dawo Abuja. Ko meye gaskiyar wannan labari? Sai naji daga gareku Tarihi Tv.
@tarihitv2 жыл бұрын
Madalla Malam Musa muna godiya
@musausmantv2 жыл бұрын
Amma Na taɓa jin wani labari akan batun cewa wai manyan masu muƙami a Gwamnatin Tarayya ƴan Qabilar Yarabawa sunce ba zasu baro Legas ba. Saboda suna adawa da Ƙudirin kasancewar Abuja birnin tarayya. Har ta kai ga Babangida yayi musu barazanar korar duk wanda bai dawo Abuja. Ko meye gaskiyar wannan labari? Sai naji daga gareku Tarihi Tv.