ABIN DA AKA NUMAMIN A MAFARKI JIYA BAYAN NA YI AIKIN ( YA MUGISU )

  Рет қаралды 23,476

Annahjul-Hameed TV

Annahjul-Hameed TV

Күн бұрын

Пікірлер: 85
@AlhajiarmaArma
@AlhajiarmaArma Ай бұрын
Slm yasayyadi maulana malan abbas ubangiji allah yasakamaka da aljanna nayi aikin yamugisu agisini inasamun algeria sosai
@HussainiIsamajor
@HussainiIsamajor Жыл бұрын
Masha Allah.Allah yayi jagora adukkan lamuranka.malam inakokarin yin ayyukan dakake bayarwa.amma idan ina aiki akan matsala maimakon takau. sai tadunga. karuwa Dan Allah atemaka malam
@DanTarkatv1
@DanTarkatv1 Жыл бұрын
ALLAH ya qara kusanci maulana Sheik abbas sadauki
@hassanadaoudahamidou6432
@hassanadaoudahamidou6432 11 ай бұрын
Assalamu alaikum warhamatullahi wabrkatuhu barka dai malam wallahi nayi kwana biyu ina amma ina ta mafarkaye kalakala in sha zamu ci ba Allah ya yayi muna matsallolin mu
@bellosani3802
@bellosani3802 11 ай бұрын
Masha Allah malam mun gode
@youssoufabdouscience3523
@youssoufabdouscience3523 8 ай бұрын
Masha allah, allah ya Kara kusanci sayidi
@ISHAQAABUBAKAR-xe6zc
@ISHAQAABUBAKAR-xe6zc Жыл бұрын
Masha Allah Alhmdlillh Allah yasa mudace Ameen Alfarmar Annabi Muhammad S A W amen
@kasimuhamza6682
@kasimuhamza6682 Жыл бұрын
Afuwan maulana A taimakemu da sirrin ismullahil a’azam din nan na shehu Mahi (R.T.A) 🙇🏽‍♂️🙇🏽‍♂️🙇🏽‍♂️
@sadiyayahaya2574
@sadiyayahaya2574 11 ай бұрын
Dan Allah sau nawa ake adadin ya mugisu
@djjbril4645
@djjbril4645 Жыл бұрын
اللهم صلى على سيدنا محمد الفاتح لماأغلق والخاتم لماسبق ناصرالحق بالحق والهادي إلى صراطك المستقيم وعلى إله حق قدره ومقداره العظيم
@ALHADJIAlassane-w8h
@ALHADJIAlassane-w8h 2 ай бұрын
❤❤❤godiya❤❤❤
@abdulsalamibrahim4437
@abdulsalamibrahim4437 11 ай бұрын
Allah yasaka da Alkhairi sayyidi
@muhammadfantami3184
@muhammadfantami3184 Жыл бұрын
Masha Allah
@AyoubaNamirou-ss8jl
@AyoubaNamirou-ss8jl Жыл бұрын
Allah ya biya maulana
@abdurrahmanahmed8402
@abdurrahmanahmed8402 Жыл бұрын
Wlh wlh duk wanda baiyi wannan aikin ba to yaje yayi da wuri. Daga Muharram zuwa yau duk aikin jalabi da aka bada a wannar makarantar nayi kaso 98 aciki, amma abinda nayi shekara biyu ina son mallaka sai yau na sameshi bayan nayi wannan aikin. Abinda na gani a mafarki kuma na alkhairi baya faduwa a media. Allah ya karawa rayuwa albarka ya Sheikh 🤲🙏
@abbas_sadauki
@abbas_sadauki Жыл бұрын
Alhamdulillah Ameen ya rabbi
@bilkisuibrahim9912
@bilkisuibrahim9912 11 ай бұрын
Dan Allah yaushe aka badashi
@abdurrahmanahmed8402
@abdurrahmanahmed8402 11 ай бұрын
@@bilkisuibrahim9912 sati 4 da suka wuce. Kije kiyi wannan aikin please 🙏
@MaimunaYusuf-ws7sy
@MaimunaYusuf-ws7sy 10 ай бұрын
​@@abbas_sadauki Dan allah kwana nawa akeyi aiki
@jamilugbichi
@jamilugbichi 8 ай бұрын
​@@abbas_sadaukiassalamu alaikum warahmatullah, akramakallah Muna neman a taimaka mana da wata addua ko Wani wuridi da zai Kara mana kaunar annabi s a w
@muhammadfantami3184
@muhammadfantami3184 Жыл бұрын
Allah ya saka da alhairi
@MasoyiyarAnnabi
@MasoyiyarAnnabi Жыл бұрын
Masha allah jazakallahu kairan ❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤
@KaderAminou-z3z
@KaderAminou-z3z 12 сағат бұрын
Aminou
@abdoulkarimounemoussaabdou1890
@abdoulkarimounemoussaabdou1890 Жыл бұрын
Malam muna godiya Allah sa mudace Amin
@MamanMaman-jz6co
@MamanMaman-jz6co Жыл бұрын
جزاكم الله خيرا وبارك الله فيكم
@AbbaUsmanZakariyya
@AbbaUsmanZakariyya Жыл бұрын
Mai gida Kai rayuwata ne wlh❤❤❤❤❤❤❤❤❤ ❤❤❤❤❤❤
@Sadiqsulaiman40
@Sadiqsulaiman40 4 ай бұрын
Allah ya saka da alkhairi
@UsmanUmarMuhammad-g6r
@UsmanUmarMuhammad-g6r Жыл бұрын
Assalam Maulana Allah yaqara kusanchi Wallahi Nafara Aikinnan Nima You kwana Uku Amman Wallahi Tun aranar Farko Kullum Innakonta Bacchi Woni Mutum Yakanzo Yachemun Inkekaranta Suratul Feel 70 Wonnande Dakataba Bamu Allahamdulillah Youde Nafarayi Da Asubahi Allah Yaqaramaka Haskenzuchiya Kadinga Gano Abubuwanda Bawoni Me iyaganosu
@abbas_sadauki
@abbas_sadauki Жыл бұрын
Alhamdulillah
@KaderAminou-z3z
@KaderAminou-z3z 12 сағат бұрын
Aminu​@@abbas_sadauki
@asas-kt3fs
@asas-kt3fs Жыл бұрын
Masha Allah Allah yasaka da Alkhari
@zakarisabo-l7n
@zakarisabo-l7n 11 ай бұрын
Assalamualai kum da fatan malan yana lafiya Allah ya kara lafiya da nisan kwana!
@chitoi-q4l
@chitoi-q4l Жыл бұрын
allah ya biya buqata
@sagirwapakatsina644
@sagirwapakatsina644 Жыл бұрын
Shehu Bawan Allah ❤❤❤
@A.A.TARABA
@A.A.TARABA Жыл бұрын
Allah yakara kusanci da manzon Allah saw
@MaimunaYusuf-ws7sy
@MaimunaYusuf-ws7sy 10 ай бұрын
Aslm malam Dan allah a tura mana aiki ya mugisu a group
@maccarthysaeed3173
@maccarthysaeed3173 11 ай бұрын
Wannan Aiken yaa ake yi taa don Allah
@ImranaHalru
@ImranaHalru Жыл бұрын
الله اكبر❤❤ ❤❤بارك الله فيكم
@ImranaHalru
@ImranaHalru Жыл бұрын
اللهم صلى وسلم و بارك على سيدنا محمد وعلى ءاله و اصحابه سلاة سريعة بعذةالله❤️❤️
@HabibouAdamou-o5w
@HabibouAdamou-o5w 4 ай бұрын
Assalamou alaikoum Malam ALLAH yasaka da aljanna
@hamaniadamoudoudou6973
@hamaniadamoudoudou6973 Жыл бұрын
ما شاء الله الحمد لله نعيم القبر بارك الله فيكم جميعا يا استاذ
@AboubacarSalifou-hk2kw
@AboubacarSalifou-hk2kw Жыл бұрын
Wlkm slm warahmatoulahi wabaraka tuhu malan alh yasaka da alheri
@FaizaHaruna-fc4mn
@FaizaHaruna-fc4mn Жыл бұрын
Aslm alaikum mlm Allah yasakada alkairi amin Allah yajikan mahaifa Inafamada bakin shedan zan'iyayin aikin yamugisu wllhi bana iyabacci saimuggan mafarki ngd Allah yasakada aljanna firdausi Amin
@abbas_sadauki
@abbas_sadauki Жыл бұрын
Eh za a iya yi
@harunasaidu-ru2nk
@harunasaidu-ru2nk Жыл бұрын
Masha'allah Amman 'yar uwa idan ina aikin da mlm yabayar sai an hada da sadaka zaki GA alkhairi ameen
@HauwauJibril-ck5mt
@HauwauJibril-ck5mt 11 ай бұрын
Mallam dan Allah da safe akeyi ko sai dare yayi ,za ayi .aikin ya mugisu
@maiduguabdurrahman1352
@maiduguabdurrahman1352 Жыл бұрын
Assalamu Alaikum don Allah wani ya rubuto mana wannan Addua da Transliteration. Allah ya bamu sa'a.
@Aminu-he2ks
@Aminu-he2ks 3 ай бұрын
Allah yatemaka
@سوسوحمدان-ع4ز
@سوسوحمدان-ع4ز 8 ай бұрын
Allah yafarant
@SeiduSuleman-gz4ed
@SeiduSuleman-gz4ed Жыл бұрын
زادكم الله
@adamhenson862
@adamhenson862 11 ай бұрын
Allah ya gafarta mallam don Allah ya ya ne ake yin aikin ya mugisu?
@Rabiya1234Rabiya-su1ur
@Rabiya1234Rabiya-su1ur Жыл бұрын
@Kairiyya
@Kairiyya 8 ай бұрын
❤❤❤❤❤
@AishaMusaMuhammad-ie3cf
@AishaMusaMuhammad-ie3cf Жыл бұрын
Allah yaqara mlm lfy da nisan kwana masu albarka, don Allah wanda yasan yadda ake sirrin aikin yamugisu agisini bihakki bismillahir rahmanir, kafa nawa akeyi kullum?
@abubakarmuhammad7241
@abubakarmuhammad7241 Жыл бұрын
Wlh Ina ganin abubuwa da yawa a mafarkina tun fara wannan aekin kuma inajin jiki na wani kalah
@abbas_sadauki
@abbas_sadauki Жыл бұрын
Masha Allah
@نزيرخنسوغدمبو
@نزيرخنسوغدمبو 11 ай бұрын
Aslm malam ina neman bayyane akan wani Na a Dada mafi ilimi lahi salatin da imati bidawami milkulah
@NajmaMohammed-o6q
@NajmaMohammed-o6q 2 ай бұрын
Ya mugisu kafa nawa
@tukurabdullahi9
@tukurabdullahi9 4 ай бұрын
Na kasa samu wannan aikin ga daya a cikin nan ya Sayyadi dan Allah a taimamin da link din dan alfarmar ma'aiki Sallallahu alaihi Wasallam
@MuhammadMuhammad-wk5ls
@MuhammadMuhammad-wk5ls 8 ай бұрын
Assalamualaika afuwan shehk nawane adadinsa
@hallirusulaiman7717
@hallirusulaiman7717 Жыл бұрын
Wlh mlm abas nima nayi ya mugisu sau 1 amman wllh nayi mafarkin inajan mutane sallar azahar
@maltasanmagaji4690
@maltasanmagaji4690 Жыл бұрын
🙏🙏🙏🙏🙏🙏
@Quran_reciting001
@Quran_reciting001 Жыл бұрын
Assalamualaikum sayyadi, shekaran jiya nima na fara wannan aikin na "Ya mugisu" kuma ina ji a jiki na akwai nasara, Amma kuma sau daya nayi ban samu damar sake yi ba, shekaran jiya nayi, Amma jiya ban yi ba, shine nake tambayar shin zan iya cigaba yau, ko kuma idan an fara ba'a tsayawa ? Ko kuma sai na sake dawo wa baya ?
@MaimunaYusuf-ws7sy
@MaimunaYusuf-ws7sy 10 ай бұрын
😢 Dan ya ake yi
@memesglamour780
@memesglamour780 10 ай бұрын
#mdc_textile gashinan
@rayyanuabubakar-u4k
@rayyanuabubakar-u4k 10 ай бұрын
Dun Allah Whatsap link
@usmansaeedu-xc8ot
@usmansaeedu-xc8ot Жыл бұрын
Slm yanayi Natura sako purabe nomba whasapp
@rahama___kaduna9894
@rahama___kaduna9894 Жыл бұрын
Mlm Dan Allah abani wata number takira wlh inata Kira batazuwa😢😢pls😢 atemaka
@abbas_sadauki
@abbas_sadauki Жыл бұрын
Karfe 10 na dare zuwa 11 na dare a lalube ni Wannan time din
@rahama___kaduna9894
@rahama___kaduna9894 Жыл бұрын
@@abbas_sadauki yawwa mlm ngd
@rahama___kaduna9894
@rahama___kaduna9894 Жыл бұрын
@@abbas_sadauki mlm Dan Allah duk harafi daya qafa nawa kenan zankaranta ayatul kursiyyun dakacemun ? Kuma Kowacce da Bismillah?? Kacemun zankaranta ayutul kursiyyu adadin harafin sunana adadin ne namanta sunana Ramatu pls mlm Allah yasaka da Alkhairi 🙏🙏😭
@abbas_sadauki
@abbas_sadauki Жыл бұрын
@@rahama___kaduna9894 253
@SulbalamaBala-eq2yy
@SulbalamaBala-eq2yy Жыл бұрын
Malam wato dai innafahimta in mutum yana wani aiki yayi mafarkin anbashi wani aiki zai yi wanjan aikin da yayi mafarkin dashi
@abbas_sadauki
@abbas_sadauki Жыл бұрын
Sosai kuwa
@Seekuh7
@Seekuh7 11 ай бұрын
Gsky malam nayi amma ban ga komai bah
@MohdSuleman-j3n
@MohdSuleman-j3n Жыл бұрын
😂😂 idan kura tana maganin zawo to tayiwa kanta
@IbrahimSani-i1r
@IbrahimSani-i1r 10 ай бұрын
abinda yakawoka kenan kasani akwai Al,uma dadama sonyi sondace alhamdulillah
@issagoni-ci4db
@issagoni-ci4db 9 ай бұрын
miye haka mudai abinda malan yakeyi munajin dadin wannan abun
@musaidris4163
@musaidris4163 3 ай бұрын
Kaji tsoron Allah dan uwa
@ibrahimahmed2609
@ibrahimahmed2609 11 ай бұрын
Masha ALLAH
@AlassaneAllah
@AlassaneAllah 6 ай бұрын
❤❤❤❤
@SaniAbdulrahman-m2z
@SaniAbdulrahman-m2z 4 ай бұрын
Masha Allah
@rabiuYusuf-r4z
@rabiuYusuf-r4z Ай бұрын
Masha Allah
Ku San Malamanku tare da Malam Abbas Hussain
6:45
BBC News Hausa
Рет қаралды 7 М.
A KARANTA KAFA 1000 IDAN ANA SHAN WAHALA KAFIN BIYAN BUKATA
2:34
Annahjul-Hameed TV
Рет қаралды 24 М.
UFC 310 : Рахмонов VS Мачадо Гэрри
05:00
Setanta Sports UFC
Рет қаралды 1,2 МЛН
Cheerleader Transformation That Left Everyone Speechless! #shorts
00:27
Fabiosa Best Lifehacks
Рет қаралды 16 МЛН
Каха и дочка
00:28
К-Media
Рет қаралды 3,4 МЛН
ABIN DA YA FARU DA NI YAU BAYAN NA YI WANNAN☝️ AIKIN JIYA DA ISHA
4:28
SIRRIN LAQAD JÃ’AKUM…
4:29
Annahjul-Hameed TV
Рет қаралды 8 М.
WALLAHI WANNAN SIRRIN KUN FA YA KUN NE…
5:13
Annahjul-Hameed TV
Рет қаралды 20 М.
Maqbool Dua Ya Wadud Ya Zil Arshil Majid  | By Dr Farhat Hashmi
1:31
Farhat Hashmi - Quran For EveryOne
Рет қаралды 24 М.
Trump announced the end date of the war / Emergency plane landing
14:05
ZA A BAKA LABARIN DUKKAN MATSALARKA A MAFARKI IDAN KANA WANNAN AIKIN
6:42
Annahjul-Hameed TV
Рет қаралды 44 М.
KAFIN BACCI ZAKA RIƘE WANNAN SIRRIN, ZAKA SHA MAMAKI
4:03
Annahjul-Hameed TV
Рет қаралды 29 М.
UFC 310 : Рахмонов VS Мачадо Гэрри
05:00
Setanta Sports UFC
Рет қаралды 1,2 МЛН