Wlh wlh malam nayi wannan addu'a wlh malam cikin sati biyu na samu 3 million na rantse da girman Allah ngde sosai Allah ya saka da Alkhairi Allah ya biyaka da gidan aljanna ❤
@abbas_sadauki Жыл бұрын
Alhamdulillah
@HamaniAmadou-f1z5 күн бұрын
الحمدلله رب العالمين
@ISHAQAABUBAKAR-xe6zc7 ай бұрын
Masha Allah Alhmdlillh Allah ya Kara kusanci Maulana bijahihi S A W amen 🙏
@nasiruG488 Жыл бұрын
Assalamu Alaikum Malam Sadauki , na dauki aikin YA MUGITHU AGITHNEE Bihaqqi Bismillahir Rahmanir Raheem. WALLAHI malam sai gashi a rana ta uku Da fara wannan aikin sai akayimin nuni acikin Mafarki Ruwan famfo na ta zubowa daga famfon kofar gidana sai ga mutane sai zuwa sukeyi suna diban wannan ruwan. Alhamdulillah Malam In sha Allah da alamun kyakkyawar bushara acikin wannan mafarkin nawa. Allah ya qara Basirah Malam, kuma yasaka maka da alkhairinsa ,Amin. Nagode nagode sosai Mal.❤
@LawaliAbdullahi-ev1tg4 ай бұрын
Allah ya Kara kusan ce ga annabi Muhammad saw
@MoussaAgalhajiАй бұрын
ماشاء الله بارك الله فيك
@Kasoum-me4ve Жыл бұрын
wanda baiyi ba wannan sirin ,( ya samadu kufa ya kun) to maza yaje ya fafata kwana na (4)hudu da farawa , ALHAMDILLAH. an samu alheri sosai, muna godiya ga sayyidi Abas, Allah ya sa kagama lafiya ❤❤❤❤
@maiduguabdurrahman1352 Жыл бұрын
Assalamu Alaikum Warahumatullahi Wabarakaatuh don ka taimaka ka turo min Addua da kuma yadda akeyi
@Kasoum-me4ve Жыл бұрын
@@maiduguabdurrahman1352 ya samadu kufa ya kun dubu 3,000 sati ukku Allah ya biyama kowa bukatunsa amin salam.
@maiduguabdurrahman1352 Жыл бұрын
@@Kasoum-me4ve Jazakallahu Khairan, Allah ya sa mudache da Alherin Sa.
@sofiyatmuhammad27882 ай бұрын
Dan Allah wonni lokachi ake hin shi
@ZuwairaMusa-vk6gp11 ай бұрын
Allah ya kara basira muna godiya sosai
@isahisah122 Жыл бұрын
Masha Allah, Allah ya saka da alhakair mallam munagodiya ya jikan mahaifa ya Kara daukaka kusanci ga Annabi Muhammadu
@محمداحمد-ف4ت5ز Жыл бұрын
Masha Allah
@IbrahimUmmar-zf7wr Жыл бұрын
Allah yakara lfy maulana
@HabibaBinBiliyamin-tv6jt Жыл бұрын
Jazakalllahu bi khair muna godiya yaa sayyadi
@YunusaBinjibreel-pi3sb4 ай бұрын
جزاكم الله خيرا يا شيخ
@SaminuUsman-sj4nk Жыл бұрын
Allah yasaka da alkairi
@zakariahmedyusuf3214 Жыл бұрын
Sayyidi Mungode Allah yasaka da Alkhairi
@AbdullahidanhajjiyaPeppedumkaw4 ай бұрын
Slm Alkm warahamatullah malam Allah Kara ilmi da daukaka Malan nace kullun akeyi ko sau daya akeyi
@abbas_sadauki4 ай бұрын
Sati 1 ake yi
@AbdullahidanhajjiyaPeppedumkaw4 ай бұрын
Ok dok sati zanyi Ok Kuma kullun zanyi har tsawon sati 1
@HamaniAmadou-f1z5 күн бұрын
❤❤❤❤❤❤❤❤
@AbdulAminuMajia-n8p2 күн бұрын
❤
@sagirwapakatsina644 Жыл бұрын
Allah Ya Kula D Zuri'a ILa Yaumul Qiyamati SHEHU
@ZumnyKillin9 ай бұрын
Allah saka da alheri ❤
@IbrahimUmmar-zf7wr Жыл бұрын
Allah yakara lfy danisan kwana
@zakariahmedyusuf3214 Жыл бұрын
Assalamualaikum warahmatullah sayyidi nayi kuskure a salatin annabi na shekara dan Allah zan i ya gyarawa sai incigaba.Namanta sabon wata ya shiga nayi katsada adadi
@RaliyaSalisu-x8h Жыл бұрын
Allah yakai ka gidan Aljanna
@Sufeenamaiki9 ай бұрын
Allah yakara kaunar annabi
@MamanMaman-jz6co Жыл бұрын
جزاكم الله خيرا
@mariamimranefodi15396 ай бұрын
Ya mouguissou ko ya mouguifou...dan Allah kou taima keni kou gaya mine
@mubarakumarahmad62895 ай бұрын
Nafarko wato ya mugheethu
@jibrinalkhaseem52783 ай бұрын
Sadaukinfa sadaukine
@AboubacarSalifou-hk2kw Жыл бұрын
Wlkm slm warahmatoulahi wabaraka tuhu malan alh yasaka da alheri gaskiya kam muna ganin alheri sosai muna barar adou'a
@dausayinarasulullahi972 Жыл бұрын
Dubun gaisuwa dafatan alkairi zuwa ga masoya Annabi Muhammad Rasulullah Sallallahu alaihi Wasallam ❤❤❤
@FatimaAbdullahi-u6w Жыл бұрын
Sallahu alai hiwa sallam
@alidoukamahaman5558 Жыл бұрын
Assalam alaikum #Karamatullahi Assayadi, Muna godiya, wallahi na lazimtchi wannan lazimin, Kuma Allah ya bani nassara, a mafarki, na ga, abubuwan sharri, da suka haddabeni, sun mutu barjak, Kuma guidan da akemin sharri, ya rusa. A ci kin ginin da ya rusa, WALLAHI, farar takarda ta fito, yadda kassan babban Kyalle, an RUBUTA a Larabci, #MUHAMADU, (Rassululahi Swalalahu alaihi, wassalam). KAY ABABE DA DAMA NA SHARRI SUN RUSA, Wallahi har ma, assibiti aka kayni PSYCHOLOGIE a mafarki wallahi, amin ayki alhamadu lilah. A yau gangar jikin nawa, kamar anyi min allura anestesi. MALAM ALLAH SAKA DA KHAIRAN, MALAM AKARA YADA WANAN ARZIKIN, BAYIN ALLAH SU ANFANA. GODIYA GA ALLAH. SALATI GA ANNABI, MALAN ALLAH YA KARA LAFIA, DA WADATA, ALLAH MAKA ALBARKA, DA IYAYE, DA KA KANNI KANNI BILA ADADIN. (HAILALA 1000 ZUWA GA REKA, DA WA 'YEN DA KE BIBIYAR KA, KULLUN KULLUN HAR KARSHEN RAYUWARKA AMEN). Wassalam
@abbas_sadauki Жыл бұрын
Alhamdulillah Ameen ya rabbi
@zipter Жыл бұрын
Aslm Dan Allah Malan Sau Daya Akeyi Ko kullun
@hamidahassan9507 Жыл бұрын
👍
@sumayyaabbas5429 ай бұрын
Da rana akeyi Koda daddare zan iya rabawa inyi 1000 a cikin kwana 5 ko dole a rana 1 zanyi 1000