Abin da ke tsakanina da Ummi Rahab - Adam Zango

  Рет қаралды 69,992

BBC News Hausa

BBC News Hausa

Күн бұрын

Пікірлер: 52
@ainaumuneeribraheem8307
@ainaumuneeribraheem8307 3 жыл бұрын
Allah shi yasan dai dai,Allah ya shirya tsakaninsu
@saidouidrissa8662
@saidouidrissa8662 3 жыл бұрын
Na jidadi maganaka adam a zongo gaskiyane yayi allah dai yabiya
@abdouhassantv7441
@abdouhassantv7441 3 жыл бұрын
Slm barka da waharka yayana Adam zango dan Allah kabar maganar nan kawai yaushe ne ma ta girma har kuke sa insa kabarabu da ita duniya ce wata Rana sai labari insha Allah
@oumarmari4030
@oumarmari4030 3 жыл бұрын
Allha sarki adamou Allha yasaka maks
@ibrahimsouleyman6599
@ibrahimsouleyman6599 3 жыл бұрын
Allah ya ja da kwanan OGA Allah ya ki yayeka da cherin masu cheri
@chamomota1800
@chamomota1800 2 жыл бұрын
Gaskiya agonzo bataba tarbiya Amma taju yama baya bakomai duniya ne
@zakaribalaabdulrauf6775
@zakaribalaabdulrauf6775 3 жыл бұрын
To Allah yakyauta nidai nafijin dadin sauraran tangimi akan komai aduniya wallahi duk surutun ya dama mini lissafi
@nanarukayyaadamhamza3979
@nanarukayyaadamhamza3979 3 жыл бұрын
Allah ya dai dai ta tsakanin ku
@ousmaneboube4934
@ousmaneboube4934 3 жыл бұрын
Merci Adam Zango bien fait
@mariamaomar7983
@mariamaomar7983 3 жыл бұрын
Alllah yada haka shine mafi alheri gareku
@dausayinmasoyaannabitv4234
@dausayinmasoyaannabitv4234 3 жыл бұрын
Kabiya Adam Azango
@halimah3419
@halimah3419 3 жыл бұрын
Allah ykauta ysamudace
@mdiakibb3564
@mdiakibb3564 3 жыл бұрын
Nagode mai gida wannan maganarka haka take
@SamaillaofisaDanghali
@SamaillaofisaDanghali 3 жыл бұрын
Allah Ya kara baku hakuri Allah ya sa a dace
@charhabiyarotv2552
@charhabiyarotv2552 3 жыл бұрын
Hakane
@khaddujj1378
@khaddujj1378 3 жыл бұрын
Mastalarka daya shine kafiya mgn akan abudaya yakamata karinka iyarwa bakinka yawan surutu bayada amfani kuma zai zubarmada qima
@abdulkareemusman1879
@abdulkareemusman1879 3 жыл бұрын
Kaji Wawa alokacinda yayi hira da bbc nan ne sukayi Horan Amma sai suka cira gurin don masalar da hakan zai jawo
@khaddujj1378
@khaddujj1378 3 жыл бұрын
@@abdulkareemusman1879 to mlm dakai nayine zakacemun wawa ko kuwa shi Adam zangonne yacemaka duk wanda yai mgn akanshi kazageshi? Ko kuwa jahilcine kedamunka shiyasa bazaka iya mgnba saikayi zagi mwtttsss sakarai kawai
@aminullahbinmusa6603
@aminullahbinmusa6603 3 жыл бұрын
Kimar mah tariga ta zube
@abdulkareemusman1879
@abdulkareemusman1879 3 жыл бұрын
Au sheyasa bakayi bincekeba ka gayamasa magana ai a magananka ansan kaine wawa ai don kazalunceshe
@ishaqabubakar2405
@ishaqabubakar2405 3 жыл бұрын
Toh mashallah
@abdulkareemusman1879
@abdulkareemusman1879 3 жыл бұрын
Na maimaita wannan video har sau uku sai na gane gaskiyan magana akan Wanda takeso ne suka samu sabani amma inhar hasashe n'a gaskiya ne to ummi Kuma taso ta tona asirin Adam akan hakkinta na film din farin wata wadda take ganin ba a biyata yadda takesoba Amma sai ta juya zance Don tasamu hujjan kare kanta kaikuma Ali artwork munsan irinku dukwanda ya butulcewa maigidansa zaiso wasuma suna hakan Don Al umma suyi tunanin zamadashe ne keda wuya. Kaikuma Adam dukwuya Karka sake magana akanta intayi nadama taso dawowa Kuma ka karbeta amma kasa aranka zata iya sake butulcema hakan zaisa mahassada suji ba dadi fan din ka diga Cameroun Allah yasa mudace
@ibrahimpolo8924
@ibrahimpolo8924 3 жыл бұрын
Adam ka cika surutu walhi, da kaja bakinka kayi shuru da yafi maka, abun takaici har maganan da nake yi yanzu wannan yar yarinyar bata tanka ka ba, wannan abun takaici ne walhi. Zan iya lissafa mata 10 da kayi fada dasu, wannan yarinyar is too small for that. Take note adam, am your fan.
@faizahaladumusa3384
@faizahaladumusa3384 3 жыл бұрын
Yarinta ne kawaii yake damunta Allah ya shiryamu GABA daya zama da yaro DAMA sai anyi hakuri ko Dan Kane na cikinka kuwa har yanzu Bata gama mallakar hankalin kanta ba ai shiyasa Bata San meye duniya ba har ynz
@maryammuhammad5327
@maryammuhammad5327 3 жыл бұрын
Allah sarki
@barkaadam5513
@barkaadam5513 3 жыл бұрын
Inasonki
@hannamihassanboultoum4713
@hannamihassanboultoum4713 3 жыл бұрын
Macha allah najinjinama
@Theordinarypresidentson
@Theordinarypresidentson 3 жыл бұрын
Zango Allah Shi Kyauta
@humairajostv7313
@humairajostv7313 3 жыл бұрын
Fatan Alkairi
@faizahaladumusa3384
@faizahaladumusa3384 3 жыл бұрын
Idan ba Abu irin nata bama ai ko Mai yayi mata ita mai rufa masa asirice Amma batayi masa halarci ba meye baiyi mata ba amma wlh wannan abun kunyane abunda Bai Kai yaka ba ace dukka ya baza duniya
@rabiulukman6435
@rabiulukman6435 3 жыл бұрын
Gaskiya ne
@DRWAZIRITV
@DRWAZIRITV 3 жыл бұрын
Allah yakyautah
@abdoulahialtine1510
@abdoulahialtine1510 3 жыл бұрын
Wlh tu ma fait tout
@shafiunakowa9470
@shafiunakowa9470 3 жыл бұрын
Is very good babana
@alkasummanomi2194
@alkasummanomi2194 3 жыл бұрын
Wannan gaskiya ne kafada Adam a zango
@ibrahimzaki3416
@ibrahimzaki3416 3 жыл бұрын
Xaka iya bani aurenta?
@abdulkareemusman1879
@abdulkareemusman1879 3 жыл бұрын
BBC Kun boye wannan maganan ko dun meyasa bayan a lokacinda kuka Yi hira da Adam a zango satin da ya wuce a wannan lokacin kuka Yi hiran
@ibrahimsanusi3286
@ibrahimsanusi3286 3 жыл бұрын
Haka BBC suke yi fa, Ko Shirin da suke kawo mana mai taken "KUSAN MALAMAN KU" a ranakun Juma'a abinda suke so shi suke turo mana, sai suyi hira na minti 30 ko fiye da haka da malamai Amma sai su turo maku hirar minti 10 ko kasa da haka
@samailaibrahim6016
@samailaibrahim6016 3 жыл бұрын
Allah Sarki
@hannamihassanboultoum4713
@hannamihassanboultoum4713 3 жыл бұрын
😍😍😍😍😍😍🙏🙏🙏🙏🙏🙏👈
@babangidab.m.d7695
@babangidab.m.d7695 3 жыл бұрын
Ni inada tan vaya inkaga Koman dinkina
@yacoudesamo7296
@yacoudesamo7296 3 жыл бұрын
Ba mu jidadin hakaba gaskiya
@morganam3210
@morganam3210 3 жыл бұрын
Kai zuqi
@nasaraahamad2647
@nasaraahamad2647 3 жыл бұрын
BBC 😏😏😏
@davidbooba6616
@davidbooba6616 3 жыл бұрын
M
@nagomaachirou6333
@nagomaachirou6333 3 жыл бұрын
Kowatoba danwoya balada
@abdulmohd4409
@abdulmohd4409 3 жыл бұрын
Please can you explain what happened? Dan Allah mai ya faru?
@tijjaniabdullahiinuwa6466
@tijjaniabdullahiinuwa6466 3 жыл бұрын
To can ta matse muku
@ammarmuawiya272
@ammarmuawiya272 3 жыл бұрын
Gsky kam
@realsufeetv9914
@realsufeetv9914 3 жыл бұрын
Hmmmmmmmmmmm Wai akam wata yariya 🤣🤣🤣🤣🤣🤣🤣🤣🤣🤣🤣
Mahangar Zamani tare da Adam A Zango kan rayuwarsa
26:50
BBC News Hausa
Рет қаралды 119 М.
Sigma girl VS Sigma Error girl 2  #shorts #sigma
0:27
Jin and Hattie
Рет қаралды 124 МЛН
Почему Катар богатый? #shorts
0:45
Послезавтра
Рет қаралды 2 МЛН
UMMI 1&2 LATEST HAUSA FILM
34:56
AL-RAHUZ FILMS PRODUCTION LIMITED
Рет қаралды 428 М.
Wata Muhimmiyar Sanarwa Daga Bakin Ummi Rahab Autar Zango 2022
2:40
Viral Kannywood
Рет қаралды 10 М.
sakon malam zuwa ga adam a zango da ummi rahab
18:31
Al-FurQan wal huda TV
Рет қаралды 69 М.
NEXT LEVEL: Yadda APC ta jawo wa Kano talauci
3:32
Dan Bello
Рет қаралды 53 М.
Bazata soon moussa yaro mome Gombe 🇳🇪😍🇳🇬
2:47
Moussa Yaro
Рет қаралды 781 М.
Adam A. Zango Video 2021 Farin Wata Shakallo
2:59
Viral Kannywood
Рет қаралды 65 М.
...Daga Bakin Mai Ita tare da Asiya Chairlady
5:35
BBC News Hausa
Рет қаралды 25 М.