Alhamdulillah Malam dakashigo wannan al amarin dashedan yakeshirin batawa kukuma Dan Allah Ummi rahab da Adam azango kuji storon Allah kubar wannan magana
@aliwizkidaliwizkid37003 жыл бұрын
جزاك لله خير اللهم صلي علي سيدي نا محمد
@JAMAL_DIARY3 жыл бұрын
Masha Allah, wannan shine zancen gaskiya. Akwai wasu gungun makiyan Adam zango da suka Sako shi gaba, tabbas suna da wata rawa da suke takawa a wannan dambarwar.
@umarlaminu30603 жыл бұрын
Gaskiya ne malam Allah ya tsare mu Allah y Kara rufamuna Asiri duniya da lahira
@moona12463 жыл бұрын
Allah sarki'malam Allah yabaka ladan wannan nasiha Allah yarufama asiri duniya da lahira malam lnnabarai number ka
@abuujaafaral-ghamidiy53183 жыл бұрын
Nima haka, ina kaunarka Abuu Aishaah.
@rahamabonferey3633 жыл бұрын
Amibe yarabi
@darabanah99293 жыл бұрын
Mashaa ALLAH gaskiya ka faɗi duk abinda ya dace Malam ALLAH saka maka da Alkairi
@al-furqanwalhudatv3 жыл бұрын
amin
@farouksulley38763 жыл бұрын
masha allah malam allah yasaka da alheri
@mahamanesalissou98703 жыл бұрын
Très bien dit mallam que le bon dieu nous protège et nous aide tous contre tout malfetaire
@asmakadri2323 жыл бұрын
Amine ya rabbi
@maharazoumaharazoumaharazo44633 жыл бұрын
اسلام عليكم ورحمة الله وبركاته ماشاء الله شكرا
@tawfeeqahahmadyarmama74533 жыл бұрын
Jazakallahu bi khair malam 🙏
@najrahtradingcompany94613 жыл бұрын
Assalamu mallam thank you so much for this
@al-furqanwalhudatv3 жыл бұрын
rahma usman na gode
@missilmiissa89983 жыл бұрын
Macha Allah wannan gaskiya ne Allah ya samu gane ameen
@auwalsani82333 жыл бұрын
YAA ALLAH yasaka maku da ALHERI mallam ameeen Suma ameen 💖💖💖💖💖💖
Masha Allah jazakallahu khairan Allah sa suji da kunnen basira
@mustaphamuhammad28243 жыл бұрын
Masha Allah mlm 💯😭🤲👈
@sulaimantukur57403 жыл бұрын
Masha allah malan Allah yasaka da alkairi
@abdulhamidhassannani21363 жыл бұрын
Amin Yah ALLAH
@Mdfulani3 жыл бұрын
Laa Ashe Daman Malam Kanada ADALCI WLH SAIYAU NA FAHIMCI KAI WAYE PLS FORGIVE ME🙏🙏
@aliwizkidaliwizkid37003 жыл бұрын
Wly hakananne malan Zango yana temakawa bayun Allah ayanda mukeji amma yayi shuru shiné alheri Allah sa mugane
@aminaaliaminaali65703 жыл бұрын
Malan Allah yasa ka da alkairi Allah yaja kwana kana kokari Allah ya biya
@issaissaa55143 жыл бұрын
Sim
@nanaadamu99873 жыл бұрын
Gaskiya ne malam ALLAH ya kara basira, Allah yasa maganan yaje ga kunnensu, Balle shi Zango dayake da makiya dayawa sai ya kawo mutane su samu alkhairi sai sun gama samu sai suyi masa tsiya sumasa sharri
@ousmanesabiou74903 жыл бұрын
Gaskiya ne malam Allah yakara babisira
@adamhaidaramadou74903 жыл бұрын
Allah yabiya Masha Allah
@fatimausman8113 жыл бұрын
Malam gaskiya Allah ya karama lfy yasa kagama da duniya lfy damu baki daya
@al-furqanwalhudatv3 жыл бұрын
amin ya rabb na gode yar uwa
@بتولمحمد-م3خ3 жыл бұрын
جزاك الله خير الله يديك الصحه والعافيه 👍👍🙏🙏
@محمدعبدالمؤمن-ش2ذ3 жыл бұрын
امين وانتي ايضا
@fatimaabdulmalik2253 жыл бұрын
Jazakumullahu khairan ya sheikh Barakallahu fika wafee ahlika wamalika.
@omargaladima10863 жыл бұрын
Gaskiya malam kana ƙoƙari sosai game da ganin cewa al'umma ta gyaru Allah ya saka maka da alkhairi shi yasa duk vidiyonda ka sanya a wannan tasha baya wuce ni sai na kalleshi Allah ya ƙara daukaka
@al-furqanwalhudatv3 жыл бұрын
amin amin dan uwa na gode ina jinjina Allah ya bar zumunci
@مرتضىعمر-ن9ط3 жыл бұрын
كلامك صح يا شيخ الله يحلق جزاك الله خير
@محمدمحمد-ق9ق4ض3 жыл бұрын
ماشاء الله تبارك الله جزاك الله خيرا Thank you so much
@Sharqin3 жыл бұрын
Gaskiya ne
@فاطمهحسين-ع2ن3 жыл бұрын
Jazakallahu kahair Allah yasama abun ruwa
@ousmandanjeji27053 жыл бұрын
Zajakallah kairan
@basheeruthmanillela92343 жыл бұрын
Allah juyadda dana'ar tasu ta film zuwa wata sana'ar mai tsafta Allah sa mudace duniya da lahira Allah kabamu ikon fin karfin zukatammu kabamu ikon karban gaskiya ya hayyu ya qayyum.
@al-furqanwalhudatv3 жыл бұрын
amin
@nawafhawsawi69103 жыл бұрын
Wannan hakane kam 🇸🇦🇸🇦
@saiduhaladuabdulkadir39483 жыл бұрын
Masha Allahu walhamdu lillah Allah saka da alheri.
@fridawsifridawsi15513 жыл бұрын
Mash Allah malam allah ya saka da alikairi
@nuramussa53 жыл бұрын
Masha Allah sheikh yayi
@auwaladamsocio11053 жыл бұрын
Allah yasaka maka da alkhairi malam
@fatimaabdullahi47823 жыл бұрын
Wannan gaskiyane malam allah ya sakamaka da mafeefeecin alkairi allah ka qara rufamana asiri duniya da lahira Ameen 🤲🤲🤲👍👍👍🇸🇦🇳🇬
@khadeejausman25913 жыл бұрын
Masha Allah Allah yabiya ka mln
@فلمةعرب-س7س3 жыл бұрын
Allah yarufama adam e zango asiri Allah yakare shi
@habibaali4263 жыл бұрын
Masha allah tabarakar rahaman
@fatimashuaibu25343 жыл бұрын
Wanne gaskiyane malam jazakallahu khairan
@habibuamadi14753 жыл бұрын
Wlh ka iya bayani na gaskiya masha allah haka ake son malami ya kasance
@هنديبلعربي3 жыл бұрын
Ok
@نايلةهوساوي3 жыл бұрын
Allah yasaka da Alkairi malam
@فلمةعرب-س7س3 жыл бұрын
Mun gode malam wallahi gaskiyanka
@nuramsallah82653 жыл бұрын
Yayi
@saadtusaadtu14283 жыл бұрын
Hmmm Allah yasa mudace
@حكاياتالعربيه573 жыл бұрын
بعطيك العافية يا شيخ
@sanoussiabdou60863 жыл бұрын
Allah ya kara basira mallah
@abumohamed84683 жыл бұрын
Allah ya karawa malan lafya Amin ya rabbil alamine
@aminaahmed94963 жыл бұрын
Gaskiya ne mlm
@sanisidi66613 жыл бұрын
جزاك الله خيرا
@anasmuhammadlolo40753 жыл бұрын
Allahu Akbar
@jafaruibrahim31163 жыл бұрын
Masha Allah mallam
@دنياحظوظ-ذ2س3 жыл бұрын
ماشاء الله عليك يا شيخ كفيت ووفيت
@hassancairo57853 жыл бұрын
Malam ka yi bayani mai ma'ana sosai, ALLAH Ya saka da Alkhairi
@illiyassousadou93813 жыл бұрын
Malam allah biyaka Gaskiya itaci gaskiya
@ibrahim542modoTV3 жыл бұрын
Allah yabiya malam
@yakubuseidu81763 жыл бұрын
Masha Allah
@rabiatukatsinaal76263 жыл бұрын
Wlh ALLAH kabarta da ALLAH aiyama takome yayi mata ringa da wando taku masa
@moussafeti76823 жыл бұрын
macha Allah malam
@sanimamanetv62933 жыл бұрын
Très bien malam que dieu nous protège Et longue vie a nous tous
@saadatmohammad15403 жыл бұрын
Wlh gaskiya ne mallam ubangiji ya qara rufa asiri mu duniya da lahira
@najibmyusif45533 жыл бұрын
Gsky ne mlm Allah yasa da Alheri
@alhousseiniagali18023 жыл бұрын
ماشاء الله
@rahama___kaduna98943 жыл бұрын
Allah yasa mudace Amma ummee tayi butulci badan kadan ba😢😢allah yashirya
@مصطفىمختارعيسى3 жыл бұрын
جزاك الله خيرا يا شيخ 👳
@fatimaisahmuhd13173 жыл бұрын
Malam Allah yasaka Maka da alkhari kanada fahimta sosai munji dadin wnaan nasiha
@al-furqanwalhudatv3 жыл бұрын
Alhamdu lillah fatima isa na gode sosai
@ISAHAKHALAMAI3 жыл бұрын
MASHA ALLAH MALAM ALLAH TEMAKA
@fatimaalhassandanbatta90863 жыл бұрын
Masha Allah Mallam kayi kokari Allah yasaka maka da Alkhari. Amma itace a kasa domin macece ita uwa zata zama kuma maibada tarbiya
@al-furqanwalhudatv3 жыл бұрын
to ai yarintaAllah dai yasa ta gane ta vyara.
@fatimaalhassandanbatta90863 жыл бұрын
Haka ne. Mallam aci gabada gayamusu gaskiya Allah kuma yabasu ikon dauka
@habibamuhammad51233 жыл бұрын
Ameen ya Allah
@tanimuamadaki18023 жыл бұрын
Masha Allah mallam 🙏
@hakilousani62733 жыл бұрын
YAYIHAKA
@mustaphayusuf53393 жыл бұрын
Gaskiya ne Mlm Allah ya Saka maka da alkhairi
@dokinkarfetv85563 жыл бұрын
Masha allah Malam allah ya kara ikon fadin gaskiya
@abdoulazizabdoulaziz5513 жыл бұрын
Hakikan zancenka gaskiya ne malam Allah yasaka da alkhairi
@عليالبنياميني3 жыл бұрын
جزاك الله خيرا ....كلامك سليم 👍👍👍👍👍👏👏👏ماشاء الله
@imridjiguina17813 жыл бұрын
Wlh gaskiya né Malan allahu barik
@balkis49113 жыл бұрын
Masha Allah gdy kwarai dagaske Allah ya bamu ikon aikata kyawawan aiki ya kuma hanemu he mummuna Allah yasaka wa mlm da mafificin alkhairi
@al-furqanwalhudatv3 жыл бұрын
amin na gode
@mdawaluissa80373 жыл бұрын
Masha allah
@saratouabdoulaye34053 жыл бұрын
Macha Allah
@badariyyaabadariyya12563 жыл бұрын
Kai duniya Kenan allah yakyauta
@souleabdoulaziz5054 Жыл бұрын
salamalékoum s a w Barka duk mutum yana iya yayi kuskure, peace arayouwarshi ta duniyya Ta une communauté de prière et de prière.🤲peace Magana ta wuche abarta ta wuche ummi mutane su fitine ta Kuma da yarataka: Adam a Zango yayi kuskure sosay beKai diya Karama da ka Haïfa domi kayi fushi daità kaje a soshial média kana gaya magan akataba domi rashi tarbiya LLA da daka haifa na shikika ba zaka yimasa hakaba no ayi peace tanayi abu shiki yarataka wayasu suka fitineta abaya, Amma ya wuche Allah ya tsayar na allhahuma amin jumma Mubarak s a w⭐🌙 🙏
@belloumar78563 жыл бұрын
Allah yasakamada alkairi
@malkatv39183 жыл бұрын
Masha Allah malam gaskiya
@buharimusa71852 жыл бұрын
👍🤲
@aichalamaman63033 жыл бұрын
Masha allah gaskiya ne
@abdulazizabbas11303 жыл бұрын
Gaskiyane
@abdulmumuni7806 Жыл бұрын
👍
@malloumabdalla77343 жыл бұрын
allah barmy tare
@mahamadousani54083 жыл бұрын
Macha allh maln
@husnamusa29403 жыл бұрын
Gsky malam Allah yasa ya kalli wannan fadakarwan
@abdurrahmanusmanalbani973 жыл бұрын
Assalamualaykum warahmatullah malam Allah ya saka da alkhairi ga wani tsôkatsi chin ba itatsé ta gujémichiba ?