Akwai Allah Yana ji, kuma yana ganin kowa HUKUNCHIN SA NA ADALCHI NE!!
@nurasharifbalamashaallah1735 Жыл бұрын
Duk Wanda yake furici mara ladabi ga Annabi SAW) Allah kakawo iyakarsa aduran kasa tunkafin yakoyawa wasu ka gaggauta hakadin ya rabbi kakara mana yin biyayya da Allah da Manzansa
@idrissouzenabou1090 Жыл бұрын
Dr Idriss muna tare dakai kuma muna rakaka da addu'a. Allah Ya fisu kuma Insha Allah, Allah zai tsirar dakai daga makircin su. kuma insha Allah zaiyi mana maganin su.