Allah ubg yayiwa rayuws albrak y kara lpa dnisan kwana mlmnmu na sunnnan Allah y kara hada kanku sbd ynx anyiwa bidi a nisa wlh Masha Allah.
@ahmadshafiu4737 Жыл бұрын
Ameen
@d.bcooper2271 Жыл бұрын
Shi wannan Ilelan na Bauchi fa siyasa ce ta sa yayi wannan katobarar ba son Annabi ba. Da alama zai bar kujerar sa don ya kasa kawo kuri'un unguwar sa ma wa Kaura. To me amfanin sa ga Gwamnan?? Shi yasa yake son ciwa Dr Idris mutunci don nunawa Kaura irin kokarin sa wanda ya kasa yi lokacin zabe.
@ibrahiminuwa451 Жыл бұрын
Masha Allah, Malam Allah ya saka muku da alheri.
@kabirulawal5867 Жыл бұрын
nidai aqida ta itace Nayarda da Allah subuhanahu wata'ala shine mahaliccin kowa kuma shi kadai ne abin bautawa. Kuma Annabi Muhammad (S.A.W) manzon Allah ne kuma bawan Allah ne. kuma Idan kabi Allah to kabi Manzon sa(S.A.W) .Idan kaqi Allah to kaqi Manzon Allah(S.A.W). Hakazalika Idan kabi Manzon Allah(S.A.W) to kabi Allah. idan kuma kaqi Manzon Allah(S.A.W) to kaqii Allah.
@HuduZubairu-ng8pq8 ай бұрын
Allahu Akbar Allah ya staremana Malaman Sunnah
@sulaimandauda4865 Жыл бұрын
Masha Allah Allah yasaka da gidan aljannah
@bellogazali3088 Жыл бұрын
Kai malam kaji tsuran Allah ai ba aci abautamasaba kuma tunda kazo duniya kaji sunan Allah da Annabi atare baka taba jinsu arabiba
@sadiqusani3527 Жыл бұрын
الله اكبر Allah qara lfia, imani da qarfin guiwa
@yaumusa2851 Жыл бұрын
Allah ya saka da alkhairi mlm
@AnasMohammedAwal Жыл бұрын
Sunnah leka gidan kowa. Allah yasa musan gaskiya ya kuma bamu ikon bin gaskiya
@HusainiHassanbodinga-mb3xl Жыл бұрын
Alhamdulilla mln wlh wanna bayani yaqara gansarda kowa Allah kabamu ikun ganewa
@ahmadshafiu4737 Жыл бұрын
Ameen
@ibrahimmadube-zr1xb Жыл бұрын
Ma sha Allah Allah ya sakamaka da alhiri malam
@salisumohammed3113 Жыл бұрын
Ma shaa Allah ❤❤❤❤
@idrisyusuf6930 Жыл бұрын
Malam, Allah Ya saka da alheri, ko wannan daurayar dakayi, ta wadaci duk mai ja da wannan akidar, Allah Ya shiryar da bayinsa.
@ahmadshafiu4737 Жыл бұрын
Ameen
@Ahmad_Bashir_Maje Жыл бұрын
Allahu Akbar Sunnah Sakkkk 💯✅
@ahmadshafiu4737 Жыл бұрын
Bidi'a Sam
@adamusaidu2669 Жыл бұрын
Allah ya saka da allhaire mala
@ahmadshafiu4737 Жыл бұрын
Ameen
@Mohmed-zd1vj Жыл бұрын
Masha Allah 🥰🥰🥰🥰🥰
@mohmedaboubacar7250 Жыл бұрын
Masha allah ya hada kahuna malamanmu n'a sunnah
@ahmadshafiu4737 Жыл бұрын
Ameen
@fatimamuhammadkeraukerau8338 Жыл бұрын
Allah yasaka da alkhairy Yatabbatar damu akan daidai
@ahmadshafiu4737 Жыл бұрын
Ameen
@ayususman2794 Жыл бұрын
Gaskiya naya ce, malan Allah ya saka da alhairi
@ahmadshafiu4737 Жыл бұрын
Ameen
@UsamaSirajj10 ай бұрын
Allah Kara lafiya yah sheikh kabiru gombe
@Isahbello-qt8no Жыл бұрын
Alhamdulillah Masha Allah
@Danfulanidabuzucomedie-c4t11 ай бұрын
Macha allah ❤❤🎉
@usmanmuhammad7823 Жыл бұрын
Munanan akan 👇👇👇👇👇👇👇👇👇 إِيَّاكَ نَعبُدُ وَ إِيَّاكَ نَستَعِينُ👌
@mammangarbaharuna50 Жыл бұрын
Masha Allah Allah yan gasikeya
@d.bcooper2271 Жыл бұрын
Shi wannan Ilelan na Bauchi fa siyasa ce ta sa yayi wannan katobarar ba son Annabi ba. Da alama zai bar kujerar sa don ya kasa kawo kuri'un unguwar sa ma wa Kaura. To me amfanin sa ga Gwamnan?? Shi yasa yake son ciwa Dr Idris mutunci don nunawa Kaura irin kokarin sa wanda ya kasa yi lokacin zabe.
@kabirousaidou1341 Жыл бұрын
Allahou Akbar
@BelloDikko-ol4tl Жыл бұрын
Allah ya saka da alhairi
@ahmadshafiu4737 Жыл бұрын
Ameen
@mammantoukourmoussa4389 Жыл бұрын
اللهم صل على سيدنا وحبيبنا ونبينا محمد صلى الله عليه وسلم
@muhammadabdullahi6705 Жыл бұрын
Allah yasakawa dodon yan bidi a
@yakubabarau5280 Жыл бұрын
Jaki Dan akuya annabi da,lman Allah kasamu acikin ceton sa
@abassmuhammad8084 Жыл бұрын
Masha Allah ❤❤❤❤❤❤
@ibrahimbabangida2574 Жыл бұрын
Wai shin sun manta da rashin mutuncin da Abdul Inyass yayi a Kano. A 2014 ne ....
@muhammadabbaaliyu2793 Жыл бұрын
Masha Allah 🙏🏼
@AbbasSafiyanu-nu9gm Жыл бұрын
Allah yakarawa mlm lfy
@ibrahimyusufhassanibrahimy144 Жыл бұрын
Kaidai kabiru gombe Allah yataimaka Albarka tsinanne mahaukaci
@ahmadshafiu4737 Жыл бұрын
Hmm kaima dan Bidi'a ne ko Shiyasa kake tsinema malam ko,Ku matsalarku kenan bakusan afadi gaskiya akan wadannan Shehunnan naku. Allah ya shiryeka yasa kagane daidai kadaina zagin malamai masu fadin gaskiya🙌
@D2GLASSESBeat Жыл бұрын
Duk irin a yoyi da akeja cikin Al qur Ani bakayarda ba harsai katsine Mai subhananllahi, Allah yashirye ka inkuma Kai ba Mai shiryuwa bane Allah ya kaudaka Dan. Bidi a irinka
@kabirulawal5867 Жыл бұрын
wallahi malaman mu da almajirannmu muji tsoron Allah wannan abubuwan da akeyi dangantawa da addininmu yayi yawa, ni nakasa gane shin izala ce gaskiya,ko dariqa ko shi'a. Shin idan munje lahira wanne irin tammba za'ayi muna shin za'a tambayemu minene aqidarmu ko kuwa??? dama ance qarshen duniya malaman qarya zasuyi yawa kuma gashinan sun fara bayyana.
Akidun ƴan ɗarika yayi kama da na kiristoci; ♡Kiristoci sun yarda cewa ana iya samun malaman coci da ake yi musu wahayi; Haka ma 'yen Darika. ■Kiristoci sun yarda matukar kana son Yesu to ba ruwan ka ma da ibada, kayi ta tsiyar ka; Haka ma 'yen darika. ◇Kiristoci sun yarda da ilimin badi badini wanda sai Pastor kurun suka sani; Darika ma haka. ¤Kiristoci sun shigar da kida da rawa cikin ibadun su; Haka ma 'yen Darika. Tijjaniyya Kura ce da fatar Akuya wato Kiristanci ne a rigar Musulunci.
@shafiumuhammad3515 Жыл бұрын
Shasha Waw
@musamahdi335 Жыл бұрын
Masha Allah, Allah ya Kara lafiya
@d.bcooper2271 Жыл бұрын
Akidun ƴan ɗarika yayi kama da na kiristoci; ♡Kiristoci sun yarda cewa ana iya samun malaman coci da ake yi musu wahayi; Haka ma 'yen Darika. ■Kiristoci sun yarda matukar kana son Yesu to ba ruwan ka ma da ibada, kayi ta tsiyar ka; Haka ma 'yen darika. ◇Kiristoci sun yarda da ilimin badi badini wanda sai Pastor kurun suka sani; Darika ma haka. ¤Kiristoci sun shigar da kida da rawa cikin ibadun su; Haka ma 'yen Darika. Tijjaniyya Kura ce da fatar Akuya wato Kiristanci ne a rigar Musulunci.
@audumuhammad5818 Жыл бұрын
Kamar yadda yan Izala suna da Trinity a tauhidinsu, sun raba tauhidi gidan uku, da gwani wajen kage kagen karya da jingina ma musulmi wani abu da basu da hujjan gaskiya kanshi
@audumuhammad5818 Жыл бұрын
Da wani fasara ka iya fasara LAILAAHA ILALLAHU, SHINE AIKIN YAN TARIKA KULLUM, Amma sai kuce kafirai, zindikai, to muje zuwa.
@Danfulanidabuzucomedie-c4t11 ай бұрын
❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤🎉🎉❤🎉❤🎉❤🎉❤🎉❤🎉❤
@alhajibukarbukar0 Жыл бұрын
Toh malami, Dan Allah kafita kai magana irin ta Dr jaki mana indai maganar tasa tauhidine
@samuelguebre Жыл бұрын
Mallam mungode da Allah dakayi magana masallan da zargin izala
@aishaabdulazeez201 Жыл бұрын
Allah yakare mana ku mallam sunnah
@ahmadshafiu4737 Жыл бұрын
Ameen
@d.bcooper2271 Жыл бұрын
@@ahmadshafiu4737 Shi wannan Ilelan na Bauchi fa siyasa ce ta sa yayi wannan katobarar ba son Annabi ba. Da alama zai bar kujerar sa don ya kasa kawo kuri'un unguwar sa ma wa Kaura. To me amfanin sa ga Gwamnan?? Shi yasa yake son ciwa Dr Idris mutunci don nunawa Kaura irin kokarin sa wanda ya kasa yi lokacin zabe.
@Maijamaa4546 Жыл бұрын
Kai malama hujjojin sun isa abarsu haka nan gaskiya gangaran da gangaran Allah yayi muku Albarki
@muhdladan7610 Жыл бұрын
Karyakakeyi kabitu gombe
@AnasMohammedAwal Жыл бұрын
Jazzakallahu khairan
@buharisad Жыл бұрын
Hujja da ayaa kenan
@ishaqss3327 Жыл бұрын
Ma Sha Allah
@AbdoulmalikAbdoulmalik-eu6zr Жыл бұрын
Allah yabiya ka malan
@UMARMUHAMMAD-gb4od Жыл бұрын
I love you mlm for the sake of Allah
@abdallahusman5292 Жыл бұрын
Allah ka Karawa Mallam lafiya
@ahmadshafiu4737 Жыл бұрын
Ameen
@khadijahadiza9713 Жыл бұрын
Zaku yibayani akan duk abinda kukeyi wlh masu sanzuciya kawai maqar yatan banza
@hapsatsali8739 Жыл бұрын
Wayyo Allah mungode maka ada iyayem hanyan Sunnah har suka mana taraiya da bin Sunnah karfi da daukaka kasamana imani da gaskiya😅, 😃😅🎉🎉🎉🎉
@audumuhammad5818 Жыл бұрын
Waka zindikanci da kakeyi, ya kamata in gaskiya ne, a gabato da dan tarika da yayi wanna waka, a auna a mizanin sharia, sannan ayi mishi hukunchi
@aminuumar3652 Жыл бұрын
❤❤❤
@bahurimuhammad5612 Жыл бұрын
Malan Yan tijaniya basa baitawa annabi s,a,w soyayace kawai
@shamsuddeeensuraj8482 Жыл бұрын
Shidai mai hankali idan yana magana kasan mehankaleene hakama idan wawaye namagana kanaji kasan wawayene
@UsmanZakaria-dn2yh Жыл бұрын
Allah ya shirye ka? Kuma ya ganar da kai
@d.bcooper2271 Жыл бұрын
Shi wannan Ilelan na Bauchi fa siyasa ce ta sa yayi wannan katobarar ba son Annabi ba. Da alama zai bar kujerar sa don ya kasa kawo kuri'un unguwar sa ma wa Kaura. To me amfanin sa ga Gwamnan?? Shi yasa yake son ciwa Dr Idris mutunci don nunawa Kaura irin kokarin sa wanda ya kasa yi lokacin zabe.
@d.bcooper2271 Жыл бұрын
Akidun ƴan ɗarika yayi kama da na kiristoci; ♡Kiristoci sun yarda cewa ana iya samun malaman coci da ake yi musu wahayi; Haka ma 'yen Darika. ■Kiristoci sun yarda matukar kana son Yesu to ba ruwan ka ma da ibada, kayi ta tsiyar ka; Haka ma 'yen darika. ◇Kiristoci sun yarda da ilimin badi badini wanda sai Pastor kurun suka sani; Darika ma haka. ¤Kiristoci sun shigar da kida da rawa cikin ibadun su; Haka ma 'yen Darika. Tijjaniyya Kura ce da fatar Akuya wato Kiristanci ne a rigar Musulunci.
@muhammadfatima5926 Жыл бұрын
Masha Allah
@zaidouharouna7788 Жыл бұрын
☝️❤️
@musaalihashim8299 Жыл бұрын
Ana gayawa juna dai
@yunusaimamu438 Жыл бұрын
Ai komai zaku fada ba za'ayi mamaki ba saboda kunce Annabi SAW baida albarka wal iyazun billah to miya rage
@hapsatsali8739 Жыл бұрын
Su Basu bin dokoki musulunci sai naraayinsu in an nemihujja basudashi sai sushiga bada hujja da jirginsama ko kọmputa ko mota ana neman hujja a alkur Ani ko hadisi Babu sai shirme
@d.bcooper2271 Жыл бұрын
Shi wannan Ilelan na Bauchi fa siyasa ce ta sa yayi wannan katobarar ba son Annabi ba. Da alama zai bar kujerar sa don ya kasa kawo kuri'un unguwar sa ma wa Kaura. To me amfanin sa ga Gwamnan?? Shi yasa yake son ciwa Dr Idris mutunci don nunawa Kaura irin kokarin sa wanda ya kasa yi lokacin zabe.
@sayyadazainabambatosayyada5449 Жыл бұрын
Makiya Annabi wawaye wayace Annabi ba bawan Allah bane yanson zuciya girmama Annabi yazamadole idankai ba munafiqibane
@d.bcooper2271 Жыл бұрын
Kina son auren mutu'a ne??
@hafsatsaidudikko7706 Жыл бұрын
Makaryata
@Sdeeqofficer Жыл бұрын
Jaa mujeee mlm
@abou440 Жыл бұрын
49.2. Yã ku waɗanda suka yi ĩmãni! Kada ku daga muryarku sama da muryar Annabi, kuma kada ku daga muryarku yayin magana da shi, yayin da kuke dagawa junanku, in ba haka ba ayyukanku za su zama banza ba tare da kun sani ba.
@hafsatsaidudikko7706 Жыл бұрын
Munafukan banza
@nasiruabubakar5247 Жыл бұрын
Yan bidi'a😃😃😃😃
@alhajibukarbukar0 Жыл бұрын
Kuna ta kwana kwana kawai kuche bakwa son ANNABI MANA
hakané uwayenku da chehunnanku sunka koyamuku zagui
@sulaimanmuhammadminuwa1260 Жыл бұрын
Nidai albarka allah nakeso da ceton manzo s a w ba ta shehuba😂😂
@d.bcooper2271 Жыл бұрын
Akidun ƴan ɗarika yayi kama da na kiristoci; ♡Kiristoci sun yarda cewa ana iya samun malaman coci da ake yi musu wahayi; Haka ma 'yen Darika. ■Kiristoci sun yarda matukar kana son Yesu to ba ruwan ka ma da ibada, kayi ta tsiyar ka; Haka ma 'yen darika. ◇Kiristoci sun yarda da ilimin badi badini wanda sai Pastor kurun suka sani; Darika ma haka. ¤Kiristoci sun shigar da kida da rawa cikin ibadun su; Haka ma 'yen Darika. Tijjaniyya Kura ce da fatar Akuya wato Kiristanci ne a rigar Musulunci.
@SunusinannaMksanusi-cp7fl Жыл бұрын
Agaishe ka sheik Gombe,gaskiyar Magana itace yan Dari u suna neman faida Da arziki .to in akce ba a neman Taimako annabawa Kenan kaga ba a shehunansu.yanzu kai Dahiru Bauchi kayarda ka mutu Akan kai kanada Wani matsayin Na Allah wajen Basu arziki Ko cin zaben shiyasa ?
@ibirahimabubakar-qg4sx Жыл бұрын
Uban ka ya zabga ma uwatai
@hafsatsaidudikko7706 Жыл бұрын
A fasara mana
@ibbsaad Жыл бұрын
ka fita cikin MAUDUI.
@aishaaminuahmad9524 Жыл бұрын
Wannan haka yake malam Allah ya saka maka da alkairi walllahi yan bidia karshen kafirci yan bidia sunyishi ga video clips nan na shaihunansu suna zabga kafirci wanda ko firauna baiyi kuma akan shaihunansu suke.wai amman sbd zalunci a kama Dr idris abdulaziz da yake koyar da tauhidi abar yan iska suyita zuba kafirci wayada suke cewa komai Allah ne wai su suke tuhumar mai cikakken tauhidi
@abdulimam9083 Жыл бұрын
Karya kake yi
@abdurrahmanyusuf3345 Жыл бұрын
Yace a kira shi ya nuna. Saika je kace baka yadda ba. Sai a nuna maka wurin