Рет қаралды 257,790
An daura auren mawakan Hausa Tagwayen Asali (Hassan Sani Abubakar da Hussaini Sani Abubakar) da Hassana Abdu Bawa da kuma Hussaina Abdu Bawa a Dutsin-Ma jihar Katsina karshen makon jiya.
Tagwayen sun tare a gida daya a matsayin amare da angwaye.
.