Sai da nayi 11 years da aure sannan Allah yabani haihuwa Alhamdulillah yara 2 Kuma Ina dauke da ciki na 3 Allah ya raya min su yayi musu Albarka Kuma Allah ya saukeni lafia Wanda basu da Allah y basu masu Albarka
@TheFoodLand59 Жыл бұрын
ALLAH YA SAUKE MU LAFIYA…nima ina dauke da na biyu
@zainababdullahi6502 Жыл бұрын
Masha Allah Allah ya raya❤
@MalamaMalam-sp3ei Жыл бұрын
Amin ya Hayyu ya Qayyum
@ZakariRasheedat5 ай бұрын
Amin ya rabbi 🙏😭Allah ubangiji ya nunamin wannan ranar🙏😭
@UmarFurera5 ай бұрын
Masha allah rabbi yaraya mana su Baki dayansu wlh aminiyata tana fuskantar qalu balen haihuwa har yanzu almost 20 years bata haihuba Amman yanzu sun rabu da mijin ku tayata da addu a allah yabata nata haka itama
@MubarakbalaSaad3 ай бұрын
Amin ya Hayyu ya Qayyum
@hs_wears Жыл бұрын
Having a supportive and caring partner is key in this phase Masu nema Allah ya basu masu albarka in alkhairi ne
@MalamaMalam-sp3ei Жыл бұрын
Wallahi, I don't even wish my enemy to through childlessness! It's one of the most painful and depressing situation a person can go through especially the female ( wife). I have been through it and still in it so I know what it means.
@zainababdullahi6502 Жыл бұрын
Allah ya baku me albarka
@yusrasanimagaji7274 Жыл бұрын
exactly ki Bari kawai
@khadijaumar48405 ай бұрын
Hmmmmm
@YauMuhammadSani Жыл бұрын
Ma Sha Allah! Ina taya su murna tare da adduat Allah (S.W.T) Ya raya musu akan tafarkin sunnah.
@faizasoueid Жыл бұрын
Yes my cousin she spend almost 15yrs without having a baby, but she adapted one of our sister daughter, the girl she’s an orphan ,unfortunately now Allah bless her with her own biological daughter the girl is 5yrs now
@MalamaMalam-sp3ei Жыл бұрын
Fortunately not unfortunately my dear
@AnifaMutakilu8 ай бұрын
Masha Allah
@aishaabdulazeez201 Жыл бұрын
Ma sha Allah, Allah yadube mu muma.
@lawaltukur6053 Жыл бұрын
Allahumma Amin
@IbrahimMohammed-ub9zw Жыл бұрын
Ameeen summa ameen tareda mu
@IbrahimHamissou-c1x Жыл бұрын
Masha Allah amma kamata yayi ake cikeken bayani da hausa turanci yayi yawa wlyh ❤
@abdullahihamza1163 Жыл бұрын
Wlh, Nima inada irin wannan tunanin naka, sbd abun yana bani haushi, ace shirin da Hausa ake gabatar dashi, amma kuma ana saka turan da yawa a ciki, kuma yawancin wanda ake gaiyata Hausawa ne. Haka masu yin sharshi wato (comment), suma haka sai suyi tayi da turanci, ko wa zasu burge Oho.
@Al-Dhahabi04 Жыл бұрын
Wane abunne baka fahimta ba daga cikin interview din😂😂 naga duk interview din da hausa ne ae 😅
@abdullahihamza1163 Жыл бұрын
@@Al-Dhahabi04 a'a malam ka faɗi gaskiya kace duc interview ɗin da Hausa ake, bayan kuma ga kalmomin turanci da yawa suna sawa aciki, musamman ita macen ma, meye abun burgewa acikin abunda ba naka ba.
@s.m.musaesq.7074 Жыл бұрын
Ina ganin saboda su wadanda ake wa interview din sun saba ne shi yasa. Kuma ba za su iya yin hausa straight ba
@mufidaaliyu8261 Жыл бұрын
@@abdullahihamza1163 Toh ai ba komai ne ake iya faɗin shi da Hausa ba. Misali ya zakace ivf da Hausa?
@Usmvnnn Жыл бұрын
Hafsat Allah ya Kara daukaka,you are so much like me,Nima bana tsokana amma in an tsokane ni bazan kyale ba.
@AISHAABDULLAHIAHMAD-z8g Жыл бұрын
Masha Allah ubangija y s mudace Allahu Akbar
@ibirahimsalelesalele3969 Жыл бұрын
Mâcha allah . Allah yabamu muma
@hafsatmuhammadbukar-bj2mx Жыл бұрын
Muma Allah yabamu hk.. Happy for them.. Amma ba laipi muna ganin tsangwama.. Amma Allah zai yi komai a lokaci mafidacewa, once again happy for them ❤️😭
@FirdausiSaid-z2k7 ай бұрын
Allah sarki gamu nan ba irin abunda bangani ba na bakin ciki saboda rashin haihuwa
@muhammadmubarak17516 ай бұрын
Allahu gafuruon Raheem
@UmarFurera5 ай бұрын
Allah sarki rabbi yabaki masu albarka
@FatimaKole Жыл бұрын
Allahu Akbar! Ga tawakkali ga kuma understanding. Allah ya basu zaman lfy da zuria dayyiba. Allah kuma ya albarkaci abunda suka haifa dana nan gaba.
@shamsudeenummar2142 Жыл бұрын
Masha Allah Allah she rayamoku akan Sunnah maiki SAW
@aishaabdulazeez201 Жыл бұрын
I'm very happy for you guys walahi
@AbdullahiAuwal-t8n Жыл бұрын
Masha Allah❤. Allah ya albarkaci abinda kuka samu, yakuma yimusu albarka.
@mootoman6185 Жыл бұрын
Congratulations to this family.
@IsmaeelKaukai11 ай бұрын
Aslm dama mahaƙurci mawadaci, kuma inajin daɗi wannan shiri, kuma zanso a shirye-shiryen ku na gaba ku tabo yadda ya kamata samari da ƴanmata masu niyyar yin aure susan miye aure, haƙƙoƙin miji akan mata, haƙƙoƙin mata akan miji yaya kamata zaman aure ya kasance, domin kaucewa matsalolin da ke haddasa rigima har takai ga rabuwa ba aje ko ina ba, Allah ya taimaka
@ubbysuleiman1561 Жыл бұрын
Ma Sha Allah Ma Sha Allah
@hausasection3013 Жыл бұрын
Allah ya saka da alkhairi da wannan shiri mai fadakarwa. Mazane ko matane? Ya kamata musan cewa koda munbi sabubban haihuwa. Allah ne ke bada haihuwa ko ya hana.
@fatimausman811 Жыл бұрын
Masha.Allah tabarakallah
@HdhdRggfhd Жыл бұрын
Allahhuakbar Masha Allah
@MaryamMukhtar-r4k Жыл бұрын
Masha Allah Mahaqurci mawadaci Congratulations to you May Allah subhanallahi wata ala blees your kids Kuma Allah ya qaro wasu masu albarka Wadanda suke San haehuwa Kuma basu samu ba Àllah ya basu @ Anty madeenah good job Àllah ya qara basira
@SumayyaMuhd-o9k Жыл бұрын
Masha Allah 😊❤
@ukashatumahmudahmad5836 Жыл бұрын
Madina idan zakuyi shirin kiringa gayamusu programme din na Hausa ne bana turanci ba, ko almajiri ya iya turanci a Nigeria waza su burge idan sunayi
@maryammohammed7906 Жыл бұрын
Kai xaa burge da abun ya tsone ma ido
@SalisuUmar-jq2bv8 ай бұрын
😅😅😂
@AbdullahiShashir Жыл бұрын
Allah albarkachi yaran
@AnifaMutakilu8 ай бұрын
Amin
@junaidmusajili7509 Жыл бұрын
Allah yasa mudace
@daudailiyasu Жыл бұрын
Masha ALLAHU la kuwata illa billah
@ismailsalisu466 Жыл бұрын
Masha Allah
@InnahAbubakarhassan Жыл бұрын
Ma Sha allah
@mmb040 Жыл бұрын
Heart touching story, i cried thru out while watching but so excited everything went well at the end. Alhamdullahhh❤❤❤❤
@HadizaUsman-o2h Жыл бұрын
Masha Allah, Allah kabamu zuriya masu albrk
@fiddausiismailhadi7615 Жыл бұрын
masha Allah 🥰
@suwaibamuhammad260 Жыл бұрын
Dan Allah Ina da tambaya a Ina akai mata Aikin a 9ja Nima shekara sha Ukku ban Samu ba naga ita da a Kai mata kuma daga baya Tana samun cikin
@MaryamLawal-is2dm Жыл бұрын
Ta fada watarana naji a page nata na TikTok Abuja aka mata shi dama can suke zama
@ramlatibrahim3293 Жыл бұрын
A Abuja ne. Sunan asibitin DEDA HOSPITAL
@lawaltukur6053 Жыл бұрын
BARAKALLAH
@almustaphamusa4734 Жыл бұрын
Masha Allah.❤
@FatimaOumar-f6z Жыл бұрын
Ma cha Allah 😢
@sdiallof2606 Жыл бұрын
alhamdulillah
@shamsuado3074 Жыл бұрын
Awesome episode ❤
@AMINAMuhammed-bx7dr Жыл бұрын
Don Allah inaso inga dr iman usman haruna din pls
@hassanasani8782 Жыл бұрын
Tana zama a silvery crest hospital kano And Getwell hospital kano
@teemauniguefashiondesign736 Жыл бұрын
❤❤❤
@AmadouAsana Жыл бұрын
to Dan Allah kufadama yanmata yawon tarasamari bawai wani farin jinineba bace masifa dazaijefa budurwa aciki
@nafissaabdou4433 Жыл бұрын
Macha Allah
@umarauwalu9736 Жыл бұрын
Well done
@alilbrahimmahamadsaguir.-ig9uw Жыл бұрын
Yayi
@fatimaashiru8431 Жыл бұрын
Maa Shaa Allah! You forgot to talk about the cost implication of IVF. How much it costs because na ji an ce da tsada. I think people should know in order to start prep early. Thank you. Allah ya ba ma masu neman haihuwa, ya kawo masu cikin sauqi Yaa Rabbi
@MalumAli-m3m Жыл бұрын
❤😊
@RabilouAbdulmalik-y5m8 ай бұрын
❤❤❤😂🎉🎉🎉🎉🎉
@FatimaAbdullah-f6m Жыл бұрын
😮😮😢😢
@LawanAdamu-qt2mu Жыл бұрын
English is much inside the topic na hausa series wlh English yayi yawa bamaganewa sosai
@TriplerahmadRabiu Жыл бұрын
Masha allah allah yayimana irintasu nima 9yrs babu haihu munyi adoption amma yarinyar tarasu gashi dai har yanzu shiru sai addu'a
@SaddikaAdam-si9cx Жыл бұрын
Please ina bukatar adoption wanne hospital yaka mata muje ina garin kano
@HapsaHapsa-p2q2 күн бұрын
Dan Allah Aina akayi Miki adoption
@bariraabubakar2802 Жыл бұрын
Hotawa nake 😅😅😅
@lawaltukur6053 Жыл бұрын
Dan tayi, that is embryo
@muhammadsabiusuleiman2614 Жыл бұрын
Aslm Gaskiya kina mati qar burge ni da a'ce zaki aure ni tab bas da naji da di sosai kuma nai wa Aallah godiya matika
@EkWn-i9u Жыл бұрын
Wlh Nima haryanzu bantaba haihuwaba shekarata 13 da aure
@zynarbmustapher65887 күн бұрын
Allah ya Baki masu albarka
@sumeebelels_cuisine Жыл бұрын
😭
@abdurraufhusamatu4407 Жыл бұрын
Haba BBC Hausa, mi ne ne 'welcome back 'da Kuma 'comments section' Kuma. A lura da irin wannan saboda mu turancin mu bai kwari ba .
@umartijjani33756 ай бұрын
Gsky Kun burge Ni wlhy
@muhammadsan553 Жыл бұрын
Please which hospital did they go to?
@TheFoodLand59 Жыл бұрын
DEDA HOSPITAL ABUJA
@khadijahamg8925 Жыл бұрын
Madina namiji baida qwai😂😂
@mufidaaliyu8261 Жыл бұрын
Toh ai sperm ake nufi. Ina ga ba su san miye sperm da Hausa ba
@FatimaKole Жыл бұрын
Waz her IG handle pls?
@bellotilo1276 Жыл бұрын
Masha Allah
@IsmaeelKaukai11 ай бұрын
Aslm dama mahaƙurci mawadaci, kuma inajin daɗi wannan shiri, kuma zanso a shirye-shiryen ku na gaba ku tabo yadda ya kamata samari da ƴanmata masu niyyar yin aure susan miye aure, haƙƙoƙin miji akan mata, haƙƙoƙin mata akan miji yaya kamata zaman aure ya kasance, domin kaucewa matsalolin da ke haddasa rigima har takai ga rabuwa ba aje ko ina ba, Allah ya taimaka